Welcome, Guest: Register On Nairaland / LOGIN! / Trending / Recent / New
Stats: 3,148,905 members, 7,802,934 topics. Date: Saturday, 20 April 2024 at 04:12 AM

Association Of Nairaland Fulfude (fulani) ANAFUL - Culture - Nairaland

Nairaland Forum / Nairaland / General / Culture / Association Of Nairaland Fulfude (fulani) ANAFUL (1608 Views)

Why Do Yoruba Muslims & Hausa-fulani Muslims Not Inter-marry? / We Need To See More Hausa And Fulani Girls Representing Nigeria And In Nollywood / The Fulani (2) (3) (4)

(1) (Reply) (Go Down)

Association Of Nairaland Fulfude (fulani) ANAFUL by PANDOGARI: 1:53pm On Nov 15, 2013
United we stand divided we fall.
muhada kan mu muba ba ma kan mu shawara mazan mu da mtan mu anan dan Allah don Annabi jo.
Re: Association Of Nairaland Fulfude (fulani) ANAFUL by SBJoji(m): 2:18pm On Nov 15, 2013
mun yarda Allah ya taimakemu
Re: Association Of Nairaland Fulfude (fulani) ANAFUL by WHees(m): 2:24pm On Nov 15, 2013
@Dogari, baka iya fulatanci bane?
Re: Association Of Nairaland Fulfude (fulani) ANAFUL by PANDOGARI: 2:39pm On Nov 15, 2013
SB Joji: mun yarda Allah ya taimakemu

Amin Amin.
Re: Association Of Nairaland Fulfude (fulani) ANAFUL by PANDOGARI: 2:47pm On Nov 15, 2013
WHξξ∟s:
@Dogari, baka iya fulatanci bane?
wallahi tun ina 2years old nabar Taraba zuwa kaduna yanzuma nabar kaduna mundawo Abuja saboda san yare na danakeyi abun yana matukar bata mun rai.
Re: Association Of Nairaland Fulfude (fulani) ANAFUL by WHees(m): 4:10pm On Nov 15, 2013
PANDOGARI:
wallahi tun ina 2years old nabar Taraba zuwa kaduna yanzuma nabar kaduna mundawo Abuja saboda san yare na danakeyi abun yana matukar bata mun rai.

Aiya, kanada mata? Idan bakayi aure ba kasamu ka auri bafulatana, zata iya koya maka a wata biyar.
Re: Association Of Nairaland Fulfude (fulani) ANAFUL by PANDOGARI: 4:29pm On Nov 15, 2013
WHξξ∟s:

Aiya, kanada mata? Idan bakayi aure ba kasamu ka auri bafulatana, zata iya koya maka a wata biyar.
A a banda mata.kai ai ba sai ka fada ba bazan iya auren matar da ba bafulataniya ba,kuma zan yi iya kokari na in ga takoyamun.Amma kaman kana zuciya na abinda nake so inyi kenam.
Re: Association Of Nairaland Fulfude (fulani) ANAFUL by WHees(m): 4:35pm On Nov 15, 2013
PANDOGARI:
A a banda mata.kai ai ba sai ka fada ba bazan iya auren matar da ba bafulataniya ba,kuma zan yi iya kokari na in ga takoyamun.Amma kaman kana zuciya na abinda nake so inyi kenam.

Haha, Allah ya bada sa'a.
Re: Association Of Nairaland Fulfude (fulani) ANAFUL by PANDOGARI: 4:54pm On Nov 15, 2013
WHξξ∟s:

Haha, Allah ya bada sa'a.
Amin Amin.Ammafa ya kamata kaban shawara kasan ban girma a taraba ba.Na wani gari suka fi tarbiyya Adamawa ko Taraba?
Re: Association Of Nairaland Fulfude (fulani) ANAFUL by WHees(m): 10:26pm On Nov 15, 2013
PANDOGARI:
Amin Amin.Ammafa ya kamata kaban shawara kasan ban girma a taraba ba.Na wani gari suka fi tarbiyya Adamawa ko Taraba?

Babbar magana! akwai mata nagari dayawa a both Adamawa da Taraba kuma baza kayi danasanin asalinsu da tarbiyyar gidansu ba, kawai kasa Allah a zuciyarka ka rufe ido ka zabi wadda kakeso..
Re: Association Of Nairaland Fulfude (fulani) ANAFUL by PANDOGARI: 9:49am On Nov 16, 2013
WHξξ∟s:

Babbar magana! akwai mata nagari dayawa a both Adamawa da Taraba kuma baza kayi danasanin asalinsu da tarbiyyar gidansu ba, kawai kasa Allah a zuciyarka ka rufe ido ka zabi wadda kakeso..
kai gaskiya naji dadin shawararnan taka nagode.Ammafa kana ganin za su kulani kuwa dun banjin fulatanci sosai kuma ban iya mayarwa?
Re: Association Of Nairaland Fulfude (fulani) ANAFUL by WHees(m): 1:37pm On Nov 16, 2013
PANDOGARI:
kai gaskiya naji dadin shawararnan taka nagode.Ammafa kana ganin za su kulani kuwa dun banjin fulatanci sosai kuma ban iya mayarwa?

Sun iya Hausa kuma sun iya Turanci... Wata qila zaka samu wadda ta iya fillanci kuma tafika iya Hausa acan grin
Re: Association Of Nairaland Fulfude (fulani) ANAFUL by PANDOGARI: 8:54pm On Nov 16, 2013
WHξξ∟s:

Sun iya Hausa kuma sun iya Turanci... Wata qila zaka samu wadda ta iya fillanci kuma tafika iya Hausa acan grin

Hahaha! hakane wallahi,nagode sosai.
Re: Association Of Nairaland Fulfude (fulani) ANAFUL by Fulaman198(m): 7:31am On Nov 17, 2013
If you guys want to learn Fulfulde, Hal Fulfulde, not Hausa.

Ekkita Fulfulde dedirabe
Re: Association Of Nairaland Fulfude (fulani) ANAFUL by PANDOGARI: 10:39am On Nov 17, 2013
@fulaman you are welcome
Re: Association Of Nairaland Fulfude (fulani) ANAFUL by WHees(m): 11:53am On Nov 17, 2013
Fulaman198: If you guys want to learn Fulfulde, Hal Fulfulde, not Hausa.

Ekkita Fulfulde dedirabe

Seimi te'i debbo fullo den mi ekkita fulfulde wink.. Did my fulfulde suck?
Re: Association Of Nairaland Fulfude (fulani) ANAFUL by Fulaman198(m): 1:21pm On Nov 17, 2013
WHξξ∟s:

Seimi te'i debbo fullo den mi ekkita fulfulde wink.. Did my fulfulde suck?

Lol yes sorry to say it needs work
Re: Association Of Nairaland Fulfude (fulani) ANAFUL by Fulaman198(m): 1:21pm On Nov 17, 2013
PANDOGARI: @fulaman you are welcome

Thank you
Re: Association Of Nairaland Fulfude (fulani) ANAFUL by PANDOGARI: 2:41pm On Nov 18, 2013
@SBjoji why are you hidden?

1 Like 1 Share

Re: Association Of Nairaland Fulfude (fulani) ANAFUL by firestar(f): 3:48pm On Nov 18, 2013
Sannuko...?
Re: Association Of Nairaland Fulfude (fulani) ANAFUL by PANDOGARI: 4:40pm On Nov 18, 2013
author=firestar]Sannuko...?[/quote]
kai ma sannunki grin
Re: Association Of Nairaland Fulfude (fulani) ANAFUL by firestar(f): 4:55pm On Nov 18, 2013
PANDOGARI: author=firestar]Sannuko...?
kai ma sannunki grin
Re: Association Of Nairaland Fulfude (fulani) ANAFUL by Fulaman198(m): 12:37am On Nov 19, 2013
firestar:

Firestar, a jaamo? Noy kugal?

1 Like

Re: Association Of Nairaland Fulfude (fulani) ANAFUL by SBJoji(m): 11:46pm On Nov 06, 2015
min jattoke

(1) (Reply)

King Of Jordan Helped Citizens Pushed Their Stuck Car Out Of The Snow(video) / African-Americans:How Do You Feel Been Constantly Reminded That You Were Slaves / Do You Consider Her As Igbo

(Go Up)

Sections: politics (1) business autos (1) jobs (1) career education (1) romance computers phones travel sports fashion health
religion celebs tv-movies music-radio literature webmasters programming techmarket

Links: (1) (2) (3) (4) (5) (6) (7) (8) (9) (10)

Nairaland - Copyright © 2005 - 2024 Oluwaseun Osewa. All rights reserved. See How To Advertise. 15
Disclaimer: Every Nairaland member is solely responsible for anything that he/she posts or uploads on Nairaland.