Welcome, Guest: Register On Nairaland / LOGIN! / Trending / Recent / New
Stats: 3,150,443 members, 7,808,581 topics. Date: Thursday, 25 April 2024 at 01:44 PM

Hausa Rapp Battles - Rap Battles - Nairaland

Nairaland Forum / Entertainment / Music/Radio / Rap Battles / Hausa Rapp Battles (23301 Views)

Yo!! Niggas Drop Your Numbers I'm Creating A Whatsapp Group For Rap Battles �� / Free Hausa Beat / #rap Battles And Rap Battle Fixtures#(get In Here And Battle) (2) (3) (4)

(1) (2) (3) (Reply) (Go Down)

Hausa Rapp Battles by nomiisgee: 3:32pm On Oct 14, 2016
Nomiis Gee - zana baku microphone ku ja da janwey , na baku jar speker ku watsa mohet, na baku rapping ku watsa Hannuwaye!. ina jiran duk wani Hausa rapper ya mayar min na gani?

9 Likes 3 Shares

Re: Hausa Rapp Battles by ravenonmic47: 9:04pm On Oct 14, 2016
RAVEN
Abani mic abani stage raps zanfara halbi
Karkujadani sallah adu'a da jan jalbi
Babu tsafi am strong inada karfi
Jumping on ur beats kashe kitan da lisafi
Freestyle ba litafi
Sunche Raven kafi
Am hot ruwan zafi
Yanzun da muka taga tutun Arewa dan a sanmu
Arewa24 247 tana bayan mu
H hiphop da nomiisgee yatsaya akan mu
Dropping constant song a ranmu
Bamudamuba lagos zatsu dawo a bayanmu
idan baka gane ba kuna tv dan kaganmu
Videos namu ana playing jama'a zatsu sanmu

Instagram_Ravenonmic

5 Likes 1 Share

Re: Hausa Rapp Battles by Mixtermoremusic: 3:15am On Oct 15, 2016
Nine containar waka
mai daban daban like fantimoty
Nine limamun sauti
my own type of waka cant be naughty.

Rapping zuba ake cewa?
In na zubar Ku daibewa
Ku tabbatar ansharewa
Don fagen zuba ba'a cashewa.

Inada bass kamar trunk of a lorry
Highway nake shiyasa nake in hurry,
Na zaga na ga so many mc's
Same style suke "damn, that's boring"

Rapping zuba ake cewa?
In na shigo baya karewa
Kala kala nake karowa
Kullum na fito salute arewa.

Nine Mixter
Moresauti mix master
Gayu sun San ban sata
Kuma dai ban shan mai sa poster

Kullum fatan alheri
Daga fans ba fatan sharri
Sun bamu support daga fari
Sabon baiti nayi muku kari.


Instagram @Mixtermoremusic

2 Likes 1 Share

Re: Hausa Rapp Battles by titahotzamani: 7:30am On Oct 15, 2016
Ina matikar godiya ga Allah.
Sabida shi ya aliceni
Have been working all through
People thought am not ganna make it
But now I am classic
Because am thechoice of the people

No one can take my place
Because fame is what every one is
Looking for, can't wait when my
Name will be mension.

Am at the top cen sama
Mama ta ban blessing na gama
Titahot zamani mazan fama
Wake na nakayi kamar noma
Ba sauki wajan neman sa fame
Me and you walahi not the same
Music I took it bussiness game
Ba anyar shirme Ko Ko game

Instagram @titahot_zamani
Re: Hausa Rapp Battles by Yakumzeee(m): 8:20am On Oct 15, 2016
*Das me, yakumzee, so sharp like a razo
*I know , and you know America To Toronto
*I go, to blow, but I start in borno
*Am not horror,......shiiiiiiii........dodo
*I see you Asino, B.O.C. my bro ooo
*Mexico here I come, I just com to blo.
*Sarkode tuale, you are the boss I kno.
*Y.b.n.l olamide baddoo. ...........Baddoo *4
(V2)
*Zoka bini tunda kace bauchi baida nisa

*bauchi....... na shigo Ai dole Inci masa

*sangaya gudu nayi ai kaine na fassa

*daji na koma can ai neman albassa

mesa damusa ai bassucin albassa

*kai da shi ai kasan sakanin Ku da nisa

Yaro kuma ai baya shan yasa

*if you think I can't do without you ai kar yansa



Instagram, Yakumzee_Offishall

1 Like 1 Share

Re: Hausa Rapp Battles by MPrudent: 5:52pm On Oct 15, 2016
Sa'ido sana'ar banza wadda babu riba haters inka kasa har ka kwashe no body would bargain,
their head's got mental
I know I am elemental
My king is not brutal
And my flaws are immortal
Oh! Allah kareni daga accident that would look fatal
Enemies much, can't even get the sum total
We never go back always flawing on instrumental.
Re: Hausa Rapp Battles by flemxie: 11:51pm On Oct 15, 2016
Haba matasa,
a kullum yaumin ku kama Sana'a banda sata,
a hakan ai Zamu basu rata, se Ku riqe kuma banda cuta,
banda zalinci ko mugunta,
gwado gwadon zakara charanta,
taqaman ka saurayi ba sata,
mutunci ki baby banda lalata,
mutunci madara kar ku manta,
in ya zuba se de jarabta,
amma a debe ba a gwada ta,
a haka ne zaki zama mata,
Ki haifi yara masu nagarta,
ki raine kar suyi wauta,
shawari daga flemxie me sarauta,
algaita se masarauta,
nama kakeso jeka mahauta,
in na jeji ne se mafarauta,
ilimi kuwa se makaranta,
but in rapping kakeso nemi flemzie, hope you already see the reason...... #maisabonsalo from bauchi state, 07035130945

1 Like

Re: Hausa Rapp Battles by shamsutofa: 4:36pm On Oct 16, 2016
Hausa rap battle
Ina benz suna beetle
Ansan gidan giya da pasa bottle
Alwala nake koh ba kettle
Wait a minute, am on top of the hustle
Its IceKing Tofa giggle with the bizzle
K Town, ka tabamu muyi maka chisel
Balling everyday koh babu whistle
Dan duk wani dan Arsenal yasan Ozil
U knw am a king in the castle
Flows dina are missile
New school, yours is a fossil
Catch me in the ring if u thing u can wrestle

Hot like a fire
Am higher
A gidan mutuwa ake jaje, gidan suna sae Allah raya
Am a nigga from dope boyz empire
Mota bata tafiya saida taya
Toh ku bani hanya
Banson hayaniya
Qaramin yaro amma suna ce mini yaya
Dan manya
Music till I die, I'm nt gonna retire
Real niggas know real niggas, bt I don't recognise u ja da baya

Ni nanm dae bana sata
S.K ma bana shan ta
Nayi rap na kada maka hanta
Har ka farayin tata
Kae yarone ka fahimta
Nayi wuya na chan chanta
In ya maka xafi kwanta
Kayi bacci domin ka manta
In ka kuma kuima sae maqabarta

Haters nine ajalinsu
Kalli kaga tagwayen masu
Suyi hauka imn sokesu
Already dama na sheqe su

I'ma king of kings say yess sir
Dajii nake like sambisa
Ka tabani bala'i xansa
Babu riba balle kaci gasa

I GO BY THE NAME ICEKING TOFA AKA #MR KINGING

Re: Hausa Rapp Battles by arewathebest(m): 4:49pm On Oct 20, 2016
UNIQUEPIKIN

Na iya turanci ga pidgin
A Maths Kuma na iya Logarithm
in magana ne ko na origin
9ja kira ni da indigene
badan ni ba don Ubangijin
Da yayi ni ya yiku ya yo mijin
tantabara da english pigeon
And Jin watau Aljani
ni kadai ne su kuma san sani
wanga ai shine infinity
nayi rap dayawa mai quantity
av gone to the top till eternity
ka tabani a busa penalty

Re: Hausa Rapp Battles by Micflamer(m): 4:36pm On Dec 05, 2016
Mic Flamer back in the. game like what haters keep fanning ma ego you damn rat am a winner not a weener so. stay. back before I fling you up with ma Konfu smack I. gat. a question are u a hater or ma snack
Re: Hausa Rapp Battles by Micflamer(m): 4:40pm On Dec 05, 2016
Mic Flamer back in the. game like what
haters keep fanning ma ego you damn rat
am a winner not a weener so. stay. back
before I fling you up with ma Konfu smack
I. gat. a question are u a hater or ma snack
crunch. like. a biscuit just like that
I. ruling this town of. k city no. doubt
rules yo mine as if u I'm crack
hey is. micflamer na danno coming tru ya wit d super flows all. d. guys n ladies reaping K. N O see in d sky like a UFO
u wanna. like ok. sai kunzo
Re: Hausa Rapp Battles by waxjay(m): 8:58pm On Dec 09, 2016
(Wax.j) Sitting on the throne tur laile su ce min king, gat niggas right on this pannel they should ready to speak, sun ce Obama tafi sun kawo Donald trump,ama mun ki ankurq they no it gon be bomb,
I keep the game steady niggas know that we ready,aqurately unfailing, just do ur game tight and give a f about no nobody, my hands up to the silin, tur, they wish me well harsun bani guga,karamin yaro ne ama bigboi acikin binary.

Re: Hausa Rapp Battles by sboyne: 12:16pm On Dec 11, 2016
gani nida nomis gee Dan bayawa bane
so ba samu bane
custard ba koko bane
masa ba burger bane
danbu ba kilishi bane
shanu ba komai bane illa zallan beef ne kawai...

baki gane bane? wai nace baki gane bane
soyayya dake ba lallai bane, haka ma in barki ba illa bane, comot for road, tashi anan!!

ama spit this for ever non stop

(Arabic part) ana halalul mashakil
al afdal shai'un muqbil, sboy huwa ismy,
Arabian hustler ya'a ny, nuqudun kathiran indy, bana cin kifi da bindi.....bana cin kifi da bindi!!! #EhManaaaaa

Re: Hausa Rapp Battles by enua(m): 7:49am On Dec 18, 2016
godiya ta musaman ga wa inda suka kirane ta salula/dose that put me beyond family har suna ta pada da juna/ku kadai ne nawa kukadai ne abuna/dun lokacin da new biyo ta Kaduna/yan sanda suka rike ne sai na nuna tankarduna/u put a word for Me and dat word it's a saviour Coz it save me from d torturing/kuma lokacin da na ka'sa ku kuka talabe ne/ku ka bane kudi kuka sallame ne/lokacin da entertainment wasn't entertaining/dun ba'a tabe/ inkaje show sai arike ka kasha na jake/gashe yanzu munyi kudi kuma chin shine kawai yake sa mu shakewa har muye tari/u guys has done well hakika/ko jira ne zane turu mako kudi ta wasika/

1 Like

Re: Hausa Rapp Battles by AlamienDagash(m): 7:38pm On Dec 21, 2016
all em chicks are *borried am c0min den d rapperz start 2 *worry, am ridin ferari nd u ridin *lorry.
inata gille kansu koba almakashi, raps dina ba fashi ba numfashi standin ovation still naqi natashi*

Re: Hausa Rapp Battles by SARAOBAMA001(f): 2:28pm On Dec 27, 2016
(Sara)
Inada maza a ghana daga kuma sai ankai cikin telma, lafiya kika kama, karki manta dashi, babu zapi burisa kilishii, aii mu mukesa mazanmu kilishi kawai zapi mota sai abakishi, eeh toh musa yace ba wani bugati amma zai banishi, legacy irin na morell sara aii nine ogana ogana, am above ina sama dole a sanni achan bisa gala gala, iblizzy dan Allah gaya masu bana wasa amma come to my guy, momicy got independence, sai nakarfi grammy aii dole a bani a bani, goodluck let me fleeping am searching my sara’s jenior inada shegun nigas a kd am westing my time with the money Allah sarki………….

1 Like

Re: Hausa Rapp Battles by orlagunners(m): 6:02pm On Jan 03, 2017
Cigaban nahiya shine zaman lafiya
al'umar duniya kusaurari wannan kafiya
Hausa Igbo Yoruba kowana yare baidaya
rashin zaman lafiya yana sa ayi jinya
akwashi da illa mallan yafima maleriya
Rashin zaman lafiya yasa ankwana a rijiya

rajiya mai macijiya macijiya mai dafin siya
sai da zaman lafiya akeci ayi dariya
shi zaman lafiya yana kara lafiya
rashin zaman lafiya yana sa ciwon zuciya
MU yan najeriya mudinga zaman lafiya
MU dai na hayaniya ko nuna wariya
Muslims n d Christian gareku nake magiya
Khalid g dguy wato SARKIN kafiya..... The only one angon bishira''' Am d one""

1 Like 1 Share

Re: Hausa Rapp Battles by aminuwali(m): 5:08pm On Jan 14, 2017
-NEXTING ZAKI-

*The call me Nexingzaki
*Dole su kara min maki
*Ai hassadar su ta zama taki
*Da mun shigo gari su ke rufe baki
*floss kuzo ku karba dan na zama banki
*Na rufa musu asiri like bangon daki
*Dole ne su kira ni da sarki
*In na shigo su tarwatse kamar sun ga zaki
*taurarona ke haskawa a gari su na mamaki
*back to u matasa
*be a good dan kasa
*Toh naija fa akwai matsala
*mu koma ga ALLAH
*muyo bauta da sallah
is nextingzaki from Young niggas ent bauchi

1 Like

Re: Hausa Rapp Battles by JoeWendell: 9:17pm On Jan 14, 2017
hahahah
Re: Hausa Rapp Battles by EmmGee: 7:39am On Jan 15, 2017
Oh shit. This place is transformed.

I'vebeen long gone!!


Anyways. Bawani shege kaman dj ab

#irin
Re: Hausa Rapp Battles by ManirBK: 10:04pm On Jan 20, 2017
Nomis gee ban iya raps ba sai dai tambaya zuwa gareka wanda kuma ba'a taba yi makaba a facebook da kuma arewa24 website.Dafatar kuma zaka bani amsa gobe a H hip hop.tambayar itace Nomis gee munga wanka kala kala na kaya a wurinka amma har yanzu baka taba wankan BABBAR RIGA BA (MALUN MALUN) me yasa?
Re: Hausa Rapp Battles by leepest(m): 11:32am On Jan 21, 2017
Nice One mazaje Keep it coming. We need More, kuna kokari
Re: Hausa Rapp Battles by leepest(m): 11:33am On Jan 21, 2017
SARAOBAMA001:
(Sara)
Inada maza a ghana daga kuma sai ankai cikin telma, lafiya kika kama, karki manta dashi, babu zapi burisa kilishii, aii mu mukesa mazanmu kilishi kawai zapi mota sai abakishi, eeh toh musa yace ba wani bugati amma zai banishi, legacy irin na morell sara aii nine ogana ogana, am above ina sama dole a sanni achan bisa gala gala, iblizzy dan Allah gaya masu bana wasa amma come to my guy, momicy got independence, sai nakarfi grammy aii dole a bani a bani, goodluck let me fleeping am searching my sara’s jenior inada shegun nigas a kd am westing my time with the money Allah sarki………….


u tried Baby
Re: Hausa Rapp Battles by leepest(m): 11:35am On Jan 21, 2017
Yakumzeee:
*Das me, yakumzee, so sharp like a razo
*I know , and you know America To Toronto
*I go, to blow, but I start in borno
*Am not horror,......shiiiiiiii........dodo
*I see you Asino, B.O.C. my bro ooo
*Mexico here I come, I just com to blo.
*Sarkode tuale, you are the boss I kno.
*Y.b.n.l olamide baddoo. ...........Baddoo *4
(V2)
*Zoka bini tunda kace bauchi baida nisa

*bauchi....... na shigo Ai dole Inci masa

*sangaya gudu nayi ai kaine na fassa

*daji na koma can ai neman albassa

mesa damusa ai bassucin albassa

*kai da shi ai kasan sakanin Ku da nisa

Yaro kuma ai baya shan yasa

*if you think I can't do without you ai kar yansa



Instagram, Yakumzee_Offishall



Gaskia Rap dinka ya cije ne, kip it up
Re: Hausa Rapp Battles by wizameen: 12:18am On Jan 22, 2017
*Peace yafi daham da lu'u lu'u tsada
.
*Abar zancen qabilu we are one zumunta mukeso a sada
.
*idan munyi haka saidai a tuno da daa
.
*karmu yi hassada
.
*karmu zamto kamar kada
.
*Mu so junanmu kar ace kura tasan gidan me babbar sanda
.
*To muna ta sending massage
.
*Real rapers basa mantawa da village
.
*Idea of music soft catilage

*But to me not for those that didnt practice they have to Manage
.
*Oral freestyling ba image
.
*Tundaga tushe muke ta hustling har zuwa nan stage of the teenage
.
*Kai inma mukaji bahaza tako ina xaku gammu a garage
.
*Don't let anybody deceived you and let ur self been discourage
.
#Dutse,jigawa state

1 Like 1 Share

Re: Hausa Rapp Battles by dreexy: 1:48am On Jan 22, 2017
abani space lets take a race
you new in the game! just take a wait
i eat the beat like takeway
life is good just take ur way
sama da kasa kaganni a can sama
niggas am dreexy kaina suke gardama
kyalesu kawai wai ashe har sun gama
fans ta ko ina seda na lullube
sun samun ido har seda nai tuntube
tsabar zuba malan seda na zazzage
sarki da kansa ya bani sarauta ka gayama zaki na fito farauta ka gudu ka huta sirrin daga tuta. #Bless @nomisgee
Re: Hausa Rapp Battles by flemxie: 12:38pm On Jan 22, 2017
*one, two, three rap zan fara
*baitoci zan jajjera
*kunsan harkan se da dabara
*kuma sometimes ai se da fitsara
*a fagen rap nazama jan wuya
*rap battle in these lahiya
*ni nakeyin na daya
*am on top nayi mamaya
*ni gwani a qafiya
*hip hop na iya
*yau nayi dukiya
*su zanyi dariya

*am the swag dude, bauchi niggas bring some noise, when ever they hear my voice, am d master while they are still novice,
I gat award when ever I wrote lyrics, cos my lyrics make sence, and there own ain't taste.... #flemxie bauchi
Re: Hausa Rapp Battles by DonSultan(m): 12:59pm On Jan 22, 2017
[color=#990000][/color]Napaso da sauti
kaman dunki
Area guys su gani
Su zama bunki
Bana wasa da banki
kaman wanki.

YEAH,NOMISS GEE
RAPPER NA AREWA
GIDAN KANAWA
BA ZAKA WARE BA
ZAKI MAI MURMUSHI
BA KA DA TARMASHE
INA PLAYING RHYMES
KAMAN GAMES
NOMISS GEEEEE.

I AM DRAGON OF THE NORTH LIVES IN NEW BUSSA DAN DALLATU NA BUSSA NA NIGER STATE.
THANK YOU AREWA24 AND GOD BLESS.AMEEN
Re: Hausa Rapp Battles by DonSultan(m): 1:02pm On Jan 22, 2017
DonSultan:
[color=#990000][/color]Napaso da sauti
kaman dunki
Area guys su gani
Su zama bunki
Bana wasa da banki
kaman wanki.

YEAH,NOMISS GEE
RAPPER NA AREWA
GIDAN KANAWA
BA ZAKA WARE BA
ZAKI MAI MURMUSHI
BA KA DA TARMASHE
INA PLAYING RHYMES
KAMAN GAMES
NOMISS GEEEEE.

I AM DRAGON OF THE NORTH LIVES IN NEW BUSSA DAN DALLATU NA BUSSA NA NIGER STATE.
THANK YOU AREWA24 AND GOD BLESS.AMEEN
Re: Hausa Rapp Battles by DonSultan(m): 4:08pm On Jan 26, 2017
Da bismillahi zan fara,
Nomiss gee ne na daya,
Hausawa gabadaya,
Donsultan na gida,

Kowa ya san ni a harka na,
Dadin kowa,
Garin kowa
Yeah arewa,
Yan niger,
Gidan hausawa,
Akwai fadawa,
Musulunchi a naijeria,
Illimi a calfornia,
Arewa akwai dollar,
Akwai naira,
Mutane akwai mutuwa,
Nomiis gee gaskiya anchukule,

Yan naijeria,
Muza ma daya,
Mu hada kan mu a waje daya,
Najeria babu kudii,
Arewa noma ta fara,
petrol an barta a baya,
Nomiss gee mutum daya,

Thank you Arewa24,
You give so much more,
Kuna fadakar da mu,
da nishatar da mu,
THANK YOU AREWA24,
DON SULTAN FROM BUSSA,
DANTORO ROAD.
Yeah arewa,
Yan niger,
Gidan hausawa,
Akwai fadawa,
Musulunchi a naijeria,
Illimi a calfornia,
Arewa akwai dollar,
Akwai naira,
Mutane akwai mutuwa,
Nomiis gee gaskiya anchukule,

Yan naijeria,
Muza ma daya,
Mu hada kan mu a waje daya,
Najeria babu kudii,
Arewa noma ta fara,
petrol an barta a baya,
Nomiss gee mutum daya,

Thank you Arewa24,
You give so much more,
Kuna fadakar da mu,
da nishatar da mu,
THANK YOU AREWA24,
DON SULTAN FROM BUSSA,
DANTORO ROAD. [/img]Yeah arewa,

1 Like

Re: Hausa Rapp Battles by kudi15(m): 9:42am On Jan 28, 2017
LILXUX AREWA
*Ana MUGUN tare AREWA pls kada mu ware
*lets always be together makiya har sai Sun KARE

*TO mu dena nuna banbanci cox cikin mu babu bare

*guys mu dena saka zagi inhar zamu juya yare

*hip hip hooray wanna RAP ai ko bature

*when am raping on the stage daukan hoto saina turee


*shout out to fati salma aisha Kai hadda laure

*so 1Love matan K.D my regards to en KAZAURE

*ASSALAMU ALAIKUM AREWA ni kauna nazo na nuna

*pls inba respect ba mai ya kamaci en KADUNA

*so let's RELATE TOGETHER NORTH RAPPERS FADA MU DENA

*we ar all brothers in this game and arewa are the winner


*ANA MUGUN TARE duk da wasu basu so su GAMMU

*but we going higher everyday kuma dole zasu jimu

*ga ma'adanar magan ganu they all know BBC

NOMESGIEE cheek my flows style LILXUX nafi karfin JJC

ANA_MUGUN_TARE
LILXUX_AREWA

1 Share

Re: Hausa Rapp Battles by kudi15(m): 9:42am On Jan 28, 2017
LILXUX AREWA *Ana MUGUN tare AREWA pls kada mu wa *lets always be together makiya har sai Sun KARE
*TO mu dena nuna banbanci cox cikin mu babu bare
*guys mu dena saka zagi inhar zamu juya yare
*hip hip hooray wanna RAP ai ko bature
*when am raping on the stage daukan hoto saina turee

*shout out to fati salma aisha Kai hadda laure
*so 1Love matan K.D my regards to en KAZAURE
*ASSALAMU ALAIKUM ni kauna nazo na nuna
*pls inba respect ba mai ya kamaci en KADUNA
*so let's RELATE TOGETHER NORTH RAPPERS FADA MU DENA
*we ar all brothers in this game and arewa are the winner

*ANA MUGUN TARE duk da wasu basu so su GAMMU
*but we going higher everyday kuma dole zasu jimu
*ga ma'adanar magan ganu they all know BBC
NOMESGIEE cheek my flows style LILXUX nafi karfin JJC
ANA_MUGUN_TARE LILXUX_AREWA

(1) (2) (3) (Reply)

Who Is The Best Rapper In Nigeria? / SAURON ADMITS BITING. EXPOSED BY OYINDA. BEGS NAIRALAND FOR FORGIVENESS .COME IN / Rap Tournament: Greatest Rapper On Nairaland

(Go Up)

Sections: politics (1) business autos (1) jobs (1) career education (1) romance computers phones travel sports fashion health
religion celebs tv-movies music-radio literature webmasters programming techmarket

Links: (1) (2) (3) (4) (5) (6) (7) (8) (9) (10)

Nairaland - Copyright © 2005 - 2024 Oluwaseun Osewa. All rights reserved. See How To Advertise. 65
Disclaimer: Every Nairaland member is solely responsible for anything that he/she posts or uploads on Nairaland.