Welcome, Guest: Register On Nairaland / LOGIN! / Trending / Recent / NewStats: 3,149,970 members, 7,806,805 topics. Date: Wednesday, 24 April 2024 at 01:12 AM |
Nairaland Forum / Entertainment / Music/Radio / Rap Battles / Hausa Rapp Battles (23297 Views)
Yo!! Niggas Drop Your Numbers I'm Creating A Whatsapp Group For Rap Battles �� / Free Hausa Beat / #rap Battles And Rap Battle Fixtures#(get In Here And Battle) (2) (3) (4)
Re: Hausa Rapp Battles by DjMk(m): 12:27am On Mar 04, 2017 |
LET GO IS ME DJMK:: HELLO HELLO MUKETMUSU YANZU DAN MUN WUCESU AISAI SUNZO. NATINA ADACAN BACH IN THE DAY LOKACIN INACIN KANZO. DANAZO GARESU MUGAI SA SAIKAGA WAISUNA MIN TOZO. SUNA ZATAN BAZA MU'IYA BA SAI GASHI LOKACIN MUFA YAZO. MAKYI GANI YAKAU DA'IDAN SA. J TOWN BAMUYIN SA'INSA. AIKI KAWAI MUKA BAWASA. DUK AIYU KANMU GAGARA GASA. MUTAN GARIFA SUN GANOSU. SUNATA HASSADA ANKISU.SUNA BAKIN CIKI ANSAU SU. KOMAI INKAI DAKAU. KAGA DAKAU. DJMK NAYI DAKAU YJT THIS IS MY TITTLE. YARINYA KIDENA BIELEDYEN. KAN BEAT FA BAN LAZY. WANCAN YANA FIZY. MK INA BAITI. KAN BEAT NAKE YAKI. MY FARNS SUNA DOKI. HATERS SUNA BAKI. DJMK SARKI YARO NE MAI BAKI.... DJMK FROM BAUCHI |
Re: Hausa Rapp Battles by BCTrecords: 11:50am On Mar 25, 2017 |
BCTrecords Godiya gareka lillahi da wannan baiwa daka bani Wasu sun fini wasu ko so suke su kaini Duniya ta ko ina kaje anata fighting Ba zaman lafiya ta ko ina kaje sai killing Kamar nigeria, Liberia, da Syria Ku haters bakku da aikin yine sai hating Killers ba abin yine sai killing Toh Allah yafiku domin shineh garkuwan mu You better think of monday b4 sunday Yau ka kashe wane gobe kaine a kabari Zakaje ka tar da malla ikun Allah They don't care either you are muslim or Christian Zaka dakune kayi laushi tamkar gari Ya jama'a yakamata fa ku san da wannan da akwai kiyoma zamuje mu tsaya gaban Allah Zaka ware ba lawyer ba oga balle security All our need here unity All their need here is just to make money[b]BCTrecords Godiya gareka lillahi da wannan baiwa daka bani Wasu sun fini wasu ko so suke su kaini Duniya ta ko ina kaje anata fighting Ba zaman lafiya ta ko ina kaje sai killing Kamar nigeria, Liberia, da Syria Ku haters bakku da aikin yine sai hating Killers ba abin yine sai killing Toh Allah yafiku domin shineh garkuwan mu You better think of monday b4 sunday Yau ka kashe wane gobe kaine a kabari Zakaje ka tar da malla ikun Allah They don't care either you are muslim or Christian Zaka dakune kayi laushi tamkar gari Ya jama'a yakamata fa ku san da wannan da akwai kiyoma zamuje mu tsaya gaban Allah Zaka ware ba lawyer ba oga balle security All our need here unity All their need here is just to make money[/b]BCTrecords Godiya gareka lillahi da wannan baiwa daka bani Wasu sun fini wasu ko so suke su kaini Duniya ta ko ina kaje anata fighting Ba zaman lafiya ta ko ina kaje sai killing Kamar nigeria, Liberia, da Syria Ku haters bakku da aikin yine sai hating Killers ba abin yine sai killing Toh Allah yafiku domin shineh garkuwan mu You better think of monday b4 sunday Yau ka kashe wane gobe kaine a kabari Zakaje ka tar da malla ikun Allah They don't care either you are muslim or Christian Zaka dakune kayi laushi tamkar gari Ya jama'a yakamata fa ku san da wannan da akwai kiyoma zamuje mu tsaya gaban Allah Zaka ware ba lawyer ba oga balle security All our need here unity All their need here is just to make money............ 1 Like 1 Share
|
Re: Hausa Rapp Battles by snanic(m): 9:18am On Mar 27, 2017 |
is a boy S.Nanic Tink b4 do. Drag b4 touch. Remember d last day of judgement. My brother. . Kasan cewa akwai gidan kwarai after duniya. .mu taimaki junan mu .mu daina yake ...yake . one love one Nation. We d world my people. No fighting mu bar fadan kabilan ci my brother. Stop fighting on religion .we all talk about d peace. Ya ubangiji Allah kataimake kasa ta Nigeria. Mu. Kaunaci junan mu. To stay in peace all d time. No fighting. Respect our leaders. Obey d law and order. Yan uwan Sai Ku gane. Dis is sadiqnanic yaro Dan Arewa A.K.A mai b-city .Arewa.dragon. Duniya budurwar wawa. Wataran Sai Labari l kai kaikauce babban yaya nomiis gee
|
Re: Hausa Rapp Battles by DjMKAEA(m): 9:51am On Mar 29, 2017 |
Djmk_lion
Hausa hip hop heat zani tsara
our haterz zani Sara
kai nigga karka Sara
cox zani karkasara
kar kaja asara
cox zamuyi asara
idan kaja aka Sara lion
zakayi asara
cox za'ayi rashin Hausa rapper
niggas Ku daina hating cox it's full of asara
hip hop haterz kuna inane
hip hop munata samun improvement
our haterz natayin asara
Dan adawa yayi asara
cox yana hating din asara
Nomisgeee is the leader |
Re: Hausa Rapp Battles by Supra01: 8:56am On Mar 30, 2017 |
She so calm like limamiya
Yau gani a fillin nania
Am so strong heading to wrestlemania
I saw her a islamiyya she is
so white like shikafa ba miya
Lokacin kuma nayi niya
Bilkisu hadiza zo muje mu huta
They call me the king kunta
Dan nasha fanta
Kuma ni bana karta
9ja my father land
9ja my mother land
Let join and pray for our homeland
Sboda one day mu xama wonderland
Mu sami xaman lafiya don kowa ya huta
Let's try and bring up our society
Many children basa zuwa schl cuz of poverty
Many running in the street without jobs
Corruption,sata da balle balle
Buhari a dubamu mna
Mu hada kai don mu sami nassara
My 9ja my sweet country
Gashi niba maths ba balle ace na iya chemistry
Akwai flows har suna cewa nazama dictionary
Ga nomiees gee ya dakko ni daga primary
don ynxu na xama dan secondary
Aljazeera ne ni daza kuce ina commentary
Arewa bata mutu ba dan babu ita a mortuary |
Re: Hausa Rapp Battles by babsonjanyau1: 10:40pm On May 13, 2017 |
IS YOUR BOY BABSONJANYAU ABANI PLUZZ ZAN FARA ZAZZAGO RAP DAGA GUSAU ZUWA ZAZZAU INNA FARA RAP BA BATUN TSAITSAYAWA KAWAE ZAN ZUBO ABUNDA KE GARENI NE GUYS KU TASHI MUJE MU NEMI SANA'A DAN ZAMAN BANZA DA ILLAH YAKAN IYA SAKA DAN HALI MA'ANA DA AN AJE KA DAUKE DAGA GIDA HARGA ABOKAN KA KAWAE MUNE MI SANA'A GAYU ZAMAN SHAN INUWA BASHI BANE DA WANNAN TA KARE MU CHANZA WATA HAKA ZAMU GAMA RAYUWAR MU BA WANI CHIGABA GAYU MUNEMI SANA'A GUYS MU NEMI SANA'A BY USMAN RABIU SHEHU JANYAU A.K.A BABSONJANYAU1 WHATSAPP +2347067878440 OR +2348166998776 |
Re: Hausa Rapp Battles by babsonjanyau1: 7:51am On May 19, 2017 |
IS YOUR BOY BABSONJANYAU YEAH! NA TASO INA KAN HANYA ZAN NUFI WAJEN MAI KATI DAN NA KARBI BASHI KAWAE SAI GA WATA CHIKA MAI ZAFI TANA KAN HANYA TAFIYA KAWAI TAKEYI BA RUWANTA DA KOWA NI KUMA GASKIYA TAMUN NA RASA MI ZANJE NA FADA MATA KAWAI NAJI AN SAKO MIN WATA IDEA NA DAN MATSA KUSA DA ITA NAI SALLAMA HAR TA GIMTSE KAWAI NAGA TAYI MURMUSHI NAJI SANYI BAYAN MUN GAISA NA FADA MATA SUNANA USMAN KO ZANJI NATA KAWAI TACHE MIN SUNAN TA AYSHER KAWAI SAI NAYI MURNA MUKAYI EXCHANGING CONTACT KULLUM MUNA WAYA MUNA CHIKIN FARIN CHIKI NI DA ITA GABA DAYA BY BABSONJANYAU1 WHATSAPP@+2347067878440 OR +2348166998776 |
Re: Hausa Rapp Battles by sirprestige: 2:12pm On Oct 27, 2017 |
tunda anche patara ke tar da tsohon bashi ya uba ka raba ni da rashi don in daina rikon bashi duk mai nima saika bashi don kowa ya samu nashi don yan hasada suna mana kalon kashi harda Na reni ama Na San zaka talepeni no matter hw hard dey try dey can NVR derail me don idanuwa Na a nawa yake da yawa yake kuma ai ba mai yanke don ubangiji NE ya albarkace mu muna kashe yayan banki so dole makiyi ya miss in har yayi harbi no lng talk I kip it simple and short Mr hater wat else u got to talk nothing!! dey call me prestige Hausa rap generap straight outta krock city Facebook: prestigeous prestige watsapp: 09076263741 |
Re: Hausa Rapp Battles by nasyareemakhan(m): 1:17pm On Nov 03, 2017 |
*Aslm mutanen 9ja mu xauna lafiya *mutanen arewa da kudu muxama daya *shysa nake kira garemu muxama kamar tsintsiya madauri daya *idan kuka duba ko universities dinmu tare muke waje daya *komae arayuwa yafi dadi idan akace da xaman lafiya *kar mu dauka bambancin addini ko qabila *idan kuka duba rigima gurguntamu take *an rasa rayuka da dama anan take *arewa we re d best citizens in the nation *dats why we re olweiz lucky in any situation *we should continue to maintain brotherhood in the nation *naseer yareemakhan ne ke kira garemu mu xauna lafiya..... *rayuwa kar ku manta tanada dadi *Ace mun xauna lafiya da dadi *iyalai da enwan mu sukasance cikin jindadi... |
Re: Hausa Rapp Battles by nasyareemakhan(m): 1:17pm On Nov 03, 2017 |
*Aslm mutanen 9ja mu xauna lafiya *mutanen arewa da kudu muxama daya *shysa nake kira garemu muxama kamar tsintsiya madauri daya *idan kuka duba ko universities dinmu tare muke waje daya *komae arayuwa yafi dadi idan akace da xaman lafiya *kar mu dauka bambancin addini ko qabila *idan kuka duba rigima gurguntamu take *an rasa rayuka da dama anan take *arewa we re d best citizens in the nation *dats why we re olweiz lucky in any situation *we should continue to maintain brotherhood in the nation *naseer yareemakhan ne ke kira garemu mu xauna lafiya..... *rayuwa kar ku manta tanada dadi *Ace mun xauna lafiya da dadi *iyalai da enwan mu sukasance cikin jindadi... |
Re: Hausa Rapp Battles by SwagCity(m): 3:47am On Nov 05, 2017 |
Da farko dai, sallama to all em dope and hiphop heads... ama maganar gaskiya a yi ta da wando ,am not too impressed, the way the north is backwards with the rap game, ah feel we still nt there.. ku duba other regions....mu Ko a Afropop ba mu top ten manta da wakan morrel ba mu kawo wuta, and we can't afford Gen not despising the fact dat we are blessed da irin su kheengz ,b.o.c morrel da su classiq, ban manta Dj Ab, sarakan arewa etc.they all doing fantastic ama you niggaz still have to raise the bar cus the temperature is heightened mu daure maitazuge cus the ovation is ripen and to all d wack rappers...., rap isn't for errbody. fans zasu banbanta kitse da rogo samu waje Ka yi nazari wannan shi ne iya tsokaci na da zan gargade ku in ido ya gani, sai jiki ya sallame ku SwagCity is lyka complete diagram of a lion he just needed a label...! #WATCHOUT FOR THIS MONICA!!! |
Re: Hausa Rapp Battles by Khayil(m): 11:11am On Dec 05, 2017 |
I am gonna post a link to an indigenous Hausa beat as soon as I upload it online. Get ready |
Re: Hausa Rapp Battles by Khayil(m): 2:02pm On Dec 07, 2017 |
Re: Hausa Rapp Battles by fadal(m): 11:51am On Dec 08, 2017 |
mun kuma dawo nanga see this lil nigga I be like karbi wanga my flow can be eat is like tankwa kuma this rap shit na amayo shee kama tangnay nama we out here praying ALLAH kuma kai kana kwana bomb ur hole state nigga I am osama in da hood kuma da lama u said u aint never heard this rhyme b4 to yaro mai ka tama |
Re: Hausa Rapp Battles by ManirBK: 5:39pm On Dec 19, 2017 |
[quote author=BCTrecords post=54930963]BCTrecords Godiya gareka lillahi da wannan baiwa daka bani Wasu sun fini wasu ko so suke su kaini Duniya ta ko ina kaje anata fighting Ba zaman lafiya ta ko ina kaje sai killing Kamar nigeria, Liberia, da Syria Ku haters bakku da aikin yine sai hating Killers ba abin yine sai killing Toh Allah yafiku domin shineh garkuwan mu You better think of monday b4 sunday Yau ka kashe wane gobe kaine a kabari Zakaje ka tar da malla ikun Allah They don't care either you are muslim or Christian Zaka dakune kayi laushi tamkar gari Ya jama'a yakamata fa ku san da wannan da akwai kiyoma zamuje mu tsaya gaban Allah Zaka ware ba lawyer ba oga balle security All our need here unity All their need here is just to make money[b]BCTrecords Godiya gareka lillahi da wannan baiwa daka bani Wasu sun fini wasu ko so suke su kaini Duniya ta ko ina kaje anata fighting Ba zaman lafiya ta ko ina kaje sai killing Kamar nigeria, Liberia, EXCELLENT YAYI KYAU! 1 Like |
Re: Hausa Rapp Battles by fadal(m): 6:48pm On Dec 30, 2017 |
rap haussa nayi chi sosai umma killer kadji chi sosai gunz n grenades blow ur block sosai fadal young kuma ina samu kudi sosai rappers baku da rap kuairai fadal na trapn kou sosai |
Re: Hausa Rapp Battles by Hassanhassee(m): 11:50pm On Mar 17, 2019 |
*Afniga bigger nigerian gigger *YEAH afniga bigger *to mene kuke jira *harma akunne ake hira *aci bashi sai a biya *taka tawan harta baya *tato kin iya shaku-shaku *yammata na yi hagu-hagu *rap dina gashi buhu-buhu *rap batle barda gudu *afniga gani ga yan kundu *from arewa nake da gudu *saif kabiyo baya da gudu *ehh am from bauchi *inna fara ta baci *na kaccala harna barkala *sautin djn na farfasa
|
Who Is The Best Rapper In Nigeria? / SAURON ADMITS BITING. EXPOSED BY OYINDA. BEGS NAIRALAND FOR FORGIVENESS .COME IN / Rap Tournament: Greatest Rapper On Nairaland
(Go Up)
Sections: politics (1) business autos (1) jobs (1) career education (1) romance computers phones travel sports fashion health religion celebs tv-movies music-radio literature webmasters programming techmarket Links: (1) (2) (3) (4) (5) (6) (7) (8) (9) (10) Nairaland - Copyright © 2005 - 2024 Oluwaseun Osewa. All rights reserved. See How To Advertise. 36 |