Welcome, Guest: Register On Nairaland / LOGIN! / Trending / Recent / New
Stats: 3,149,696 members, 7,805,856 topics. Date: Tuesday, 23 April 2024 at 07:24 AM

Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] - Culture (4) - Nairaland

Nairaland Forum / Nairaland / General / Culture / Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] (59161 Views)

What Is The Percent Of Non-hausa Speaking Fulanis That Only Speak Fulfulde / Brief History Of Hausa Speaking People. / Nairaland Official Igbo, Hausa and Yoruba Dictionary (2) (3) (4)

(1) (2) (3) (4) (5) (6) (7) (8) (9) (10) ... (16) (Reply) (Go Down)

Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by dm1(m): 12:26pm On Jan 15, 2009
@ nijacutee 'Sannu' is like saying hello.
'How r u' can be said like this 'Ya ka ke' when addressing a guy and 'Ya ki ke' when addressing a lady

i think it will be easier when u ask how to say something and we help translate it in hausa. but no funny language even tho most languages are best learned my saying cursed words. take care
Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by bindex(m): 12:48pm On Jan 15, 2009
Me ke faruwa ne jama'a? Ina mikar da gaisuwa ta ga dukan mutanen da ke wan nan wurin.
Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by DoubleN(m): 1:51pm On Jan 15, 2009
Sanu da Aiki
Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by kemisuga(f): 2:17pm On Jan 15, 2009
Sanu nku.
Ya Aiki?
Yaya Kasuwa?
Yaya yara?
Yaya mata?
Yaya gida?
Ina gajiya?

1 Like

Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by auwal87(m): 2:46pm On Jan 15, 2009
Ya kamata ace da akwai shafin yanar gizo na musamman don Hausawa ko masu magana da Hausa su rinka tattaunawa akan batutuwa daban daban dake shafar mu.

Ni an haife ni a Kano ne, amma mahaifana Fulani ne (amma bana jin Fullanci sosai embarassed) Saboda tasowa da nayi cikin Hausawa. Yanzu ina zaune ne a Hadaddiyar Daular Larabawa.

1 Like

Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by Fancier(f): 3:29pm On Jan 15, 2009
@ Bashtech

  ina sanka lol  kiss  waiting for more of your lectures ok
 sai anjima

1 Like

Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by naijacutee(f): 3:54pm On Jan 15, 2009
d_m:

@ nijacutee 'Sannu' is like saying hello.
'How r u' can be said like this 'Ya ka ke' when addressing a guy and 'Ya ki ke' when addressing a lady

i think it will be easier when u ask how to say something and we help translate it in hausa. but no funny language even tho most languages are best learned my saying cursed words. take care

Thanks! Ya ka ke!!!. . . Are there different Hausa dialects? For example in Igo, the Anambras say "Ofia" (Bush) while the Imos say "Ohia". . .

Lesson 2
How do you say "Please don't win me"
Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by Nobody: 6:47pm On Jan 15, 2009
naijacutee:

Thanks! Ya ka ke!!!. . . Are there different Hausa dialects? For example in Igo, the Anambras say "Ofia" (Bush) while the Imos say "Ohia". . .

Lesson 2
How do you say "Please don't win me"

Although I understand no more than very little Hausa(served in Sokoto) I was told there are different dialects of Hausa too. Sokoto Hausa is way different from Kano Hausa, I learnt. For example, in Kano Hausa 'eeh' is used to mean 'Yes', but in Sokoto Hausa it's another term. . . oh I've forgotten the word!
Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by muhbest(m): 9:23pm On Jan 15, 2009
Yaya kowa da kowa, in fatan kowa nanan lafiya amin, nine Muhammed daga Atlanta Ga USA, dan arewa a cikin America, nan kasan babu mutananmu sosai.
Kuhuta lafiya.

1 Like

Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by thetruth90: 9:23am On Jan 16, 2009
@ Sisi Jinx

Mai barki kaman Alade da Ido bera. . . marabanku!

Ka Zauna muyi magana, ka ji ko?


i dont know what these words mean, but i say to you:

orisa la pimu dirun re,
wo a kere oko dele,
e a daa fun o lule loko,
sango laa foju re danu.

animal like you!
Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by cvibe: 9:57am On Jan 16, 2009
Has this section been bought over by BBC as well?
Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by afanda(m): 10:43am On Jan 16, 2009
to kaka,ni dan zuru ne a jihar kebbi,amma ina zama a jihar sakkwato cibiyar daular usmaniya. cool
Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by afanda(m): 10:44am On Jan 16, 2009
to kaka,ni dan zuru ne a jihar kebbi,amma ina zama a jihar sakkwato cibiyar daular usmaniya. cool
Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by Nobody: 12:16pm On Jan 16, 2009
sanun ku,ni na yi girma a maiduguri ama ni er benue che.
Ba na jin yarne na sa Hausa.
Akwai en maiduguri anan?
Ngila zoro(kanuri)
Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by Nobody: 12:30pm On Jan 16, 2009
akwai en Bolori,GRA,Ko west end a maiduguri ko wanda suka je BMDSS a maiduguri,ko en unimaid?
Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by isbelhma: 1:42pm On Jan 16, 2009
ina gaisuwa yan'uwa na hausawa, da farko suna na engineer bello daga arewancin nageria.
na jidadd[color=#000099][/color]in wannan zauren. don haka yan'uwa masu jin hausa ku fito muyi hira da harshen mu.

ina jiranku, [b][/b]

1 Like

Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by SisiJinx: 2:51pm On Jan 16, 2009
thetruth90:

@ Sisi Jinx


i dont know what these words mean, but i say to you:

orisa la pimu dirun re,
wo a kere oko dele,
e a daa fun o lule loko,
sango laa foju re danu.

animal like you!

Well I do understand your words and

Iran babanlaku lon bawi.

Shei Sango lo shin pe, wa to pe sopona pelu gbogbo agbara e si ori ati orun ara e.

Me na ce. . . kana yi Kaman kyarkeci?

In kana da Hankali, za ka rufe bakin ka wai ya kamode Kaman dubura Rago.

Ka gan kare ko alade ko akuya a nan?  To me kani yi a nan?

Dan Allah, muna roko, ka je wurin jinsan ka sun da yawa. . . ka tefi Zoo

Arbanza kawai!
Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by SisiJinx: 2:54pm On Jan 16, 2009
A yi mani gafara, Hausawa! grin
Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by isbelhma: 3:31pm On Jan 16, 2009
don allhah wanene sisi jinx? me keke nema a wannan zauren?
wannan zauren hausawa ne ko masu jin hausa.

idan kina son egbatigbati (yarbawa masu kashi a kwano forum )
to sai ki tambaya a baki web site nasu.

bamu bukatan ki anan.

diva, yaya naji shuru ne? ni bako ne anan
ama dan arewane.

mucigaba da hiran mu a nairaland.

nagode.engineer a lagos.[color=#006600][/color]
Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by isbelhma: 3:34pm On Jan 16, 2009
don allhah wanene  sisi jinx? me keke nema a wannan zauren?
wannan zauren hausawa ne ko masu jin hausa.

idan kina son egbatigbati (yarbawa masu kashi a kwano forum )
to sai ki tambaya a baki web site nasu.

bamu bukatan ki anan.

diva, yaya naji shuru ne? ni bako ne anan
ama dan arewane.

mucigaba da hiran mu a nairaland.

nagode.engineer a lagos.[color=#006600][/color]
Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by SisiJinx: 4:59pm On Jan 16, 2009
Baku so bukuntan na?  Ka gan wannan post

thetruth90:

Another animalistic thread!  grin

I, ni ne ina da bukata sabo da ni na rubuta abin ana kiran hausawa animals.

Na gode Hausawa a Nairaland. grin
Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by ExInferis(m): 5:08pm On Jan 16, 2009
agaisheku jama'an naijeriya! suna na Dala, kwatan zama kaduna, rabi abuja, rabi in da harka ta jefa ni. fulani nake daga jihar Bauchi. dangi fillo na gaishe ku!
Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by alausa4u(m): 6:50pm On Jan 16, 2009
gakiya wan da ya kikiro da wanna sashen yayi koka ri da gaske kuwa, jama,a dama ina da aiki akan wani sasahen na yana gizo wanda zamu rika hadu wa muna tautaunawa wato (dating site) na hausa. Am ma ina buka tan shawaranku akan suna da za sa wa sashen kuza wanda yadace na sa a cikin wadannan [color=Black](www.hausasingles.com, www.arewadating.com, www.hausawa.com, www.hausameet.com, www.arewasingles.com) ina nan in jiran shawarwarrinku, Da gudur murwarku. kuna iya tuntubana akan wadan nan adireshe nawa. ku huta lafiya,

sbalausa4realluv@yahoo.com
07033161336[/color]
08059348486
Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by Tsiya(m): 7:08pm On Jan 16, 2009
Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by AbuMaryam1(m): 10:27pm On Jan 16, 2009
Allah sarki, kowa ya bar gida to gida ya barshi. Suna na Abdulrahman ina da zama a Jeddah Kingdom of Saudi Arabiya. Bafullatani hafaffen Jihar Gombe. Gaskiya wannan ba karamin jin dadi nayi da naga wannan zauren. Ku duba har wadanda ba Hausawa ba suna tofa albarkacin bakin su. Shi yasa a wani zaure nake kira da harshen Hausa ya zamo yaren hukuma a Nigeria.
@ Alausa
ina ganin idan ka saka www.hausasingles.com ya isa ba tare da wani kakale ba.

Yan uwana ina da tambaya, menene ra'ayin ku akan neman aure ta hanyar yana Gizo idan aka dangata shi da ala'adu da kuma wayewa irin na yammacin duniya??
Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by AloyEmeka9: 10:28pm On Jan 16, 2009
Zo kachi abunchi. Abunchi kadam kadam. Nagode sariki  wink wink wink wink
Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by bindex(m): 11:20pm On Jan 16, 2009
isbelhma:

don allhah wanene sisi jinx? me keke nema a wannan zauren?
wannan zauren hausawa ne ko masu jin hausa.

idan kina son egbatigbati (yarbawa masu kashi a kwano forum )
to sai ki tambaya a baki web site nasu.

bamu bukatan ki anan.

diva, yaya naji shuru ne? ni bako ne anan
ama dan arewane.

mucigaba da hiran mu a nairaland.

nagode.engineer a lagos.[color=#006600][/color]

Kai maigida ba ka da kiyau grin grin grin wai me neh neh wan nan biyehribiyan ta ke ne ma a nan ne? wan nan zauren ta mu che mu hausawa duk ma su kashi a kwano sai su kauche da ga wan na zauren so ba mu wuri, mu chi gaba da zancen mu.
Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by bindex(m): 11:28pm On Jan 16, 2009
Abu-Maryam:

Allah sarki, kowa ya bar gida to gida ya barshi. Suna na Abdulrahman ina da zama a Jeddah Kingdom of Saudi Arabiya. Bafullatani hafaffen Jihar Gombe. Gaskiya wannan ba karamin jin dadi nayi da naga wannan zauren. Ku duba har wadanda ba Hausawa ba suna tofa albarkacin bakin su. Shi yasa a wani zaure nake kira da harshen Hausa ya zamo yaren hukuma a Nigeria.
@ Alausa
ina ganin idan ka saka www.hausasingles.com ya isa ba tare da wani kakale ba.

Yan uwana ina da tambaya, menene ra'ayin ku akan neman aure ta hanyar yana Gizo idan aka dangata shi da ala'adu da kuma wayewa irin na yammacin duniya??

Kasan mutanen mu ba su waye sosai ba, kuma baza so rungume wannan al'adan na yammacin duniya da wurin ba sosai, an fiso ayi aure yadda al'adan mu ta hausawa ta yadda da shi koku ta sara ko kuma yadda musulunci ta sara. amma a nawa ra'ayin wannan bangare ne da ya kama ta a bunka sa, a kuma guwada. sobo da a gani na ya na da kiyau.
Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by SisiJinx: 12:32am On Jan 17, 2009
Wanene biyehribiyan?
Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by rubi(f): 1:59am On Jan 17, 2009
sa nu de zuwa
Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by D1KeleVra(m): 11:20am On Jan 17, 2009
I wan learn this language O! Ina kwana everybody.
Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by habumaks(m): 11:46am On Jan 17, 2009
So how far? Kin Riga Kinyi Resuming Ne? grin

(1) (2) (3) (4) (5) (6) (7) (8) (9) (10) ... (16) (Reply)

Olu Of Warri Hangs Out With FIFA Officials At Qatar (pics) / 'I Got Three Wives Through Flogging' - Fulani Man (photos) / Big Python Saved In My Village(pics)

(Go Up)

Sections: politics (1) business autos (1) jobs (1) career education (1) romance computers phones travel sports fashion health
religion celebs tv-movies music-radio literature webmasters programming techmarket

Links: (1) (2) (3) (4) (5) (6) (7) (8) (9) (10)

Nairaland - Copyright © 2005 - 2024 Oluwaseun Osewa. All rights reserved. See How To Advertise. 37
Disclaimer: Every Nairaland member is solely responsible for anything that he/she posts or uploads on Nairaland.