|
Abuzola (m)
|
Sunana Abubakar kuma daga Agege lagos, kuzo mu tautauna mana yaku dan'uwa.
|
|
|
|
|
|
echelon (m)
|
Sunana Eche kuma daga Woji Portharcourt. Yaya dai Abubakar?
|
|
|
|
|
|
dbash81
|
Ina gaisuwa dan uwa nine bashir daga agege lagos
|
|
|
|
|
|
dbash81
|
Ina gaisuwa dan uwa nine bashir daga agege lagos
|
|
|
|
|
|
Abuzola (m)
|
ya akayi eche, ya kuma port harcourt, da fatan kana lafiya yanda nake nan lafiya.
|
|
|
|
|
|
BTT (m)
|
Ai ni ba ba Hause bane. Amade na iya kadan kadan. Lapia kuke ko?
|
|
|
|
|
|
Abuzola (m)
|
Lafiya kalau, am glad u can speak my beloved language, which is the second most populous language in Africa. welcome
|
|
|
|
|
|
Uche2nna (m)
|
Sunana Uchenna dege Sabon Gari, Kano  I na gasuwa
|
|
|
|
|
|
|
|
echelon (m)
|
Lafia lau. Antashi lafia? Yaya dai?
|
|
|
|
|
|
Abuzola (m)
|
Lafiya kalau, uche ya mutanen kano suke ? Dafatan kowa na lafiya amin
|
|
|
|
|
|
mazaje (m)
|
kai! jama'a ina gaisuwa, Allahh ya sa mudache!
|
|
|
|
|
|
smile2day (f)
|
yaya dai? i na fatan an tashi lafiya? yaya harkoki na yau da kullum? Allah yasa mu dache yau (Amin)
|
|
|
|
|
|
Abuzola (m)
|
Alhamdulilah, godiya ta tabatta ga Allah madaukaki
|
|
|
|
|
|
muhbest (m)
|
Ina fatan kowa yana nan lafiya amin nine Muhammed daga Atlanta Georgia a nan a kasar amurika, asalina daga kaduna, amma baba na daga Kano, mune Kanawan dado masu zane a ciki.
|
|
|
|
|
|
MC Usman (m)
|
Yawo duniya ya kawo ni wani kasa wai sunan ta Liberia. In bakada imani bazaka iya zama Monrovia. Dalili kuwa shine, awai yanmata kamar pure water,
In kwana gida kake so gasu, kai koma mai kake so zasu yi maka.
|
|
|
|
|
|