|
dayokanu (m)
|
Sannu nku!!!! yaya yau. Dan Allah Ina so n mata me chau, Ina Hauwa?  . Ina so bargo me jini. Akoi Sanyin anan. Ki zo ki rungomeni mana
|
|
|
|
|
|
Mublock90
|
kai dayo , ai ba nan ake neman mata ba. Ka tanadi wani thread daban. Lallai kam hauwa ta banu 
|
|
|
|
|
|
Jarus (m)
|
Sannunku jaman hausawa nairaland kwana biu
|
|
|
|
|
|
dominique (f)
|
ser de safi!!! 
|
|
|
|
|
|
dayokanu (m)
|
kai dayo , ai ba nan ake neman mata ba. Ka tanadi wani thread daban. Lallai kam hauwa ta banu Walahi, Gaskiya Ina so mata
|
|
|
|
|
|