|
niyyie (m)
|
Sanu nku Jamaa. Suna na ne Oluniyi Ajao. Nna so duka mutum de suna yi magana a hausa su rubuta a nan. Ka giyama kowa suna nka de abun de kanayi. Sanu.  (My Hausa writing is terrible huh? Well, I left Kano at age 8 and have not lived there ever since. This is what I attempted to type in Hausa. Feel free to join the thread if you are Hausa-speaking.) Greetings people. My name is Oluniyi Ajao. I want all Hausa-speaking individuals to contribute to this thread. Introduce yourself and what you do. Greetings. 
|
|
|
|
|
|
randa (m)
|
hi, your hausa is a bit funny, i happen to speak the language, ina kake zama, kana nijeriya ne ko kuma a ghana. sunana andrew randa , daga kontagora a jihar niger, ina aiki da fce kontagora, ban san akwai mutane kaman ka a nairaland ba. ina pata kannan lafiya, sai mun hadu
|
|
|
|
|
|
Chay (f)
|
hi niyyie. ka yi kokari. ya ku ke? ina gaisuwa.
|
|
|
|
|
|
chilla (f)
|
Gaskiya naji dadin wannan zancen.
Sunana Zahra, babarbariya ce daga jihar Barno, amma ina zama a Kano kuma ina aiki a
Kano. Acigaba da hira a wannan bangaren.
Sai anjima
|
|
|
|
|
|
faketan (m)
|
Barka Chilla,
Ya'aki? Ki na ji ndadi kwo?
|
|
|
|
|
|
chilla (f)
|
Jin dadi sosai kuwa Ya rayuwar UK yafi najeriya dadi kuwa?
|
|
|
|
|
|
diva_naija
|
Ikon God Allah  Amma bari in yi gaisuwa tukunan sunnun ku faaaaaaaaaaHaba Chilla keko,Rayuwar najeriya tafi na kasar woje dadi mana 
|
|
|
|
|
|
chilla (f)
|
'yar uwa ai gwanda in tambaya. Na kan rasa dadin me sukeji acan, amma suna da dalili.
@diva_nija,
a ina kike zama ne?
|
|
|
|
|
|
diva_naija
|
Manta da dalilin su don allah babu wani dadi da suke jiWel sis,ina Lagos yanzu.Amman da,na yi zama a P/h Yaya kuke a Kano ne?? sunnun ku da jin dadi fa
|
|
|
|
|
|
chilla (f)
|
Lallai kam babu dadi a zaman can
Kano lafiya kalau sai sanyi. Amma ya akayi kika ji Hausa haka? ke 'yar ina ce?
|
|
|
|
|
|
diva_naija
|
Yar uwa,ni yar kogi ce a kasan America  , Ke fa?? ina jin,daga India kin ka fito kokua?? 
|
|
|
|
|
|
chilla (f)
|
haba dai India, ni Kanuri ce daga Bama, jihar Borno Kin taba jin labarinsu?
Ki aiko min da hotonki mana da kuma email dinki, sai muyi tadi da kyau ta yanar gizo
|
|
|
|
|
|
faketan (m)
|
Alhaja Chilla Akweyi dadi manya manya ga najeriya Ba dadi ga UK, walahi
|
|
|
|
|
|
|
|
chilla (f)
|
@faketan Ka tashi lafiya? Kwarai kam ni nasan Najeriya tafi kasashe dayawa dadi, Akwai ikon yin abinda ka keso, amma can doka ma taishi mutum. Kai dan Ina ne Faketan?
@Presido
Da kadan kadan zaa iya babba. Ka yi kokari
|
|
|
|
|
|
diva_naija
|
nkada nkada
 wannan yaren naka faaa, ?? Haba Presido. That's got t be German-Nupe iight???Chilla babe,ina kwana?? 
|
|
|
|
|
|
chilla (f)
|
Lafiya lau 'yar ;uwa? Ya kwanan mutanen Lagos?
|
|
|
|
|
|
Hero (m)
|
Sorry to disturb, but, I'm trying to learn a bit of Hausa, so I'd appreciate it if you'all would translate what you've written in English, please.
|
|
|
|
|
|
chilla (f)
|
@ Hero Av posted alot n so wouldnt knw whc 2 translate. May be next, k?
@ all
Wai ina mutanen ne? kuyi magana mana. (Whr r all the people now? Speak up please
|
|
|
|
|
|
diva_naija
|
Sorry to disturb, but, I'm trying to learn a bit of Hausa, so I'd appreciate it if you'all would translate what you've written in English, please.
Wane wannan??  wa ya gaya mai makarantan translation ne nan Ikon God******************************************************************************** Anyway Chilla,kidan turo min dadi kadan daga Kano mana 
|
|
|
|
|
|
chilla (f)
|
'Yar 'uwa, ya kike? Ya Lagos kuma? Dadi ai sai Lag ko kuwa?
Baki turo min email dinki ba, ai da sai muyi hira ta messenger, ko?
Ina hausawan ne? Don Allah ku sake ku zage dantse mu nuna muma gwanayene anan filin mana. Haba sai kace ba masu kishin hausa ba.
Inanan ina sauraro.
|
|
|
|
|
|
diva_naija
|
Yar'uwa,ai yanda zan turo miki e-mail din nike tunani??  ba wai bana son in baki ba
|
|
|
|
|
|
Hero (m)
|
Hey, where are the translations? 
|
|
|
|
|
|
bashtech
|
Mhmmm, Hero, Jarumi kenan, ya kamata jaruntarka tasa ka iya tsintar hirar da akeyi, Hero , (Jarumi) am just saying, as a hero u should find out a way to learn it, to show us that you are a real Hero and u can speak d Language, Hausa Language is the most simplest language to learn on earth. Ko ba haka ba ? 'Yan uwa ? (I am right ? my native Hausa Speakers?) Garin Dadi Na Nesa, ! But Hero don't get offended, I will soon post a details instructions known as "Teach Yourself Hausa", I will recommend u to b visiting this two site to get familiar with the listening: 1) www.bbchausa.com 2) www.voahausa.com See u soon. Sai Anjima.
|
|
|
|
|
|
|
|
|
|
nana (f)
|
OgidiBoy, Menene ka ke so?
|
|
|
|
|
|
OgidiBoy (m)
|
OgidiBoy, Menene ka ke so?
Ban na so kwome
|
|
|
|
|
|
deeyor (f)
|
sunana Dayo ne kuma inna Kaduna walahi wannan abun ya na bani
|
|
|
|
|
|
chilla (f)
|
@Hero, Guess bashtech has the best way out.
@Bashtech A gaisheka, kayi wa Hero daidai. Don Allah aci gaba.
@nana Angaishe ki mai manyan suna
@Ogidiboy Wai menene matsalarka. Ka keyi wa mutane muzurai anan.
@deeyor Sannu 'yar'uwa, ya rayuwar KD?
@diva_nija
Na gane zancen naki, ba matsala, muci gaba tahakan. Sannu kinji?
@kowa dakowa
Muci gaba da raya wannan hirar. Ina nn ina sauraranku. Sai Anjima.
|
|
|
|
|
|
diva_naija
|
 ina gaisuwa fa jama'a wa ke da labari anan ne?? 
|
|
|
|
|
|
diva_naija
|
Ikon God kowa na barci Ku tashi mu yi wasa mana 
|
|
|
|
|
|