Welcome, Guest: Register On Nairaland / LOGIN! / Trending / Recent / New
Stats: 3,150,342 members, 7,808,204 topics. Date: Thursday, 25 April 2024 at 08:39 AM

Hare Haren Bamabamai A Birnin Kano, Nigeria. - Politics - Nairaland

Nairaland Forum / Nairaland / General / Politics / Hare Haren Bamabamai A Birnin Kano, Nigeria. (722 Views)

PHOTOS: Governor Visits Birnin Kebbi Central Market Gutted By Fire / Abacha Stadium In Kano....nigeria? / Tens Of Thousands Protest Anti-islam Film In Kano,nigeria (2) (3) (4)

(1) (Reply)

Hare Haren Bamabamai A Birnin Kano, Nigeria. by faragai24: 9:56am On Apr 18, 2013
Hukumar 'yan sanda ta JTF ta ce ta kama wasu
mutane guda biyu,waɗanda ake zargi da dasa
bam ɗin a kusa da fadar sarki Kanon mai
martaba Alhaji Ado Bayero.
Da misalin ƙarfe Tara na daren jiya ne aka ji ƙarar
wani abu da ake kyautata zaton cewar bam ne,
wanda faruwarsa ta ƙara jefa al'ummar birnin Kano
cikin ruɗani.
Musamman dangane da yadda a yan kwanakin baya
baya nan aka ɗan samu sauƙin kai hare haren.
Jama'a dai na kallon harin tamkar wanda ke da
nasaba da ƙoƙarin da ake yi na zaman neman sulhu
da nufin kawo ƙarshen tashin tashinar da ake fama
da ita, ta rikicin kungiyar Boko Haram. Shaidu sun
bayyana cewar bam ɗin ya fashe ne a daf da kofar
fatalwa da ke jikin gidan sarkin kusa da harabar
babban masallacin juma'a na jihar Kano daf da
masarautar. Wasu mutane ne dai cikin babur mai
kafa uku da ake kira da sunan a daidaita sahu suka
dasa bam ɗin, sai dai kawo yanzu ba a san addadin
wadanda suka mutu ba.
Mawallafi : Abdourahamane Hassane
Edita : Umaru Aliyu
ƘARIN RAHOTANNI
BATUTUWA
www.dw.de/hare-haren-bama-bamai-a-birnin-kano-na-tarrayar-najeriya/a-16753802?maca=hau-rss_hau_FreedomRadioNigeria_Facebook-10207-xml-mrss

(1) (Reply)

Bill Seeking To Unban Use Of Factory Tinted Glass Passes 2nd Reading In Senate / Baga Massacre: Why We Struck – Jtf / The Emergence Of Militant Group In D South West

(Go Up)

Sections: politics (1) business autos (1) jobs (1) career education (1) romance computers phones travel sports fashion health
religion celebs tv-movies music-radio literature webmasters programming techmarket

Links: (1) (2) (3) (4) (5) (6) (7) (8) (9) (10)

Nairaland - Copyright © 2005 - 2024 Oluwaseun Osewa. All rights reserved. See How To Advertise. 10
Disclaimer: Every Nairaland member is solely responsible for anything that he/she posts or uploads on Nairaland.