Welcome, Guest: Register On Nairaland / LOGIN! / Trending / Recent / New
Stats: 3,150,579 members, 7,809,100 topics. Date: Thursday, 25 April 2024 at 11:06 PM

Strictly For Mazaje - Religion - Nairaland

Nairaland Forum / Nairaland / General / Religion / Strictly For Mazaje (1000 Views)

The Wrath Of God: Discussion About Hell - Strictly Christians Only / Muslim Are The True Followers Of Jesus Christ: Strictly For Davidylnd / Love Dilemma ( Strictly For Born Again Christians) (2) (3) (4)

(1) (Reply) (Go Down)

Strictly For Mazaje by Rhino3dm: 8:29pm On Sep 11, 2010
This strictly for mazaje. . . And all discussion will be in Hausa, so dont try making any post.
To ya zafin summer da kuma rayuwa? ?

Alhaji bani labari mana . . .

Mekake karantawa? ?

Tun yau she ka soma karatu? ?. . .
. . . . . Kuma gaskiya kana burge ne so sai, na ji ma ban ga bahaushe mai binchike irin ka ba.
Re: Strictly For Mazaje by mazaje(m): 9:09pm On Sep 11, 2010
Mazaaaaa, Yane? Da fatan kana nan lafiya lau. . . . .

Zafin summer ta ragu sosai, yanzu ma sanyi ta so ma shigo wa a hankali anan. . . . . .Amma dai muna nan muna ta bin mata, ba pashi. . . . . LOL. . . . . grin

Na soma karatu da jimawa(2004). . . .Yanzu dai na so ma Phd di na a information system management. . . . .Na yi first degree a software engineering and management da kuma masters a engineering management. . . . .

A kuwai hausa wa irina da yawa a turai wanda suke binchike so sai, dama da kuma hali da mutane sun rasa a nijeriya shi yake hana mutane da dama yin binchike. . . . .Kai mutumin ina ne?
Re: Strictly For Mazaje by vescucci(m): 9:22pm On Sep 11, 2010
strictly mene? In kuna so privacy, sai ka yi exchanging lumber waya ku ko email. Wan nan public forum ne. Ni, zan saa katon baki na. Ku yi hakuri. Hausa na, bai yi da kyau.
Re: Strictly For Mazaje by mazaje(m): 9:39pm On Sep 11, 2010
vescucci:

strictly mene? In kuna so privacy, sai ka yi exchanging lumber waya ku ko email. Wan nan public forum ne. Ni, zan saa katon baki na. Ku yi hakuri. Hausa na, bai yi da kyau.

LOL. . . . . . . . .
Re: Strictly For Mazaje by Rhino3dm: 10:30pm On Sep 11, 2010
Maza!
Ni haifeffen arewa ne, uwata bahaushiya ce, amma ubana mutumin ghana ne, ina da first and second degree(naki karasawa har yanzu tun da nasamu aiki) in mechanical and production Engineering, kuma ina aiki da wani multinational, amma yanzu in sashen advanced dimensional and numerical control Engineering,ba a koyar da shi a makaranta, amma alaji shegun basu biyana susai, don sun biya mun wasu kudi masu yawa wajen training a europe da brazil da kuma dubai. Yanzu ina ta rikichi sai sun mun kari. . . . .
Re: Strictly For Mazaje by Nobody: 10:33pm On Sep 11, 2010
Moderator carry this thing to language/culture/tribe section. Jare. Rhino u don start abi?
Re: Strictly For Mazaje by Rhino3dm: 10:44pm On Sep 11, 2010
@ toba
Lol. ah muti gbe, kilonje an se bayi mi fe iwa ye ooo,se iwon ro ejo mi fun moderators, abi?
tori toba se diye wa'ani ore mi ni wo. Mi like nkon ti on se ooo. Mi baye soro abi sha fi mi sile.
Re: Strictly For Mazaje by Nobody: 10:53pm On Sep 11, 2010
I don here u
Re: Strictly For Mazaje by Nobody: 10:53pm On Sep 11, 2010
I don here u
Re: Strictly For Mazaje by mazaje(m): 11:03pm On Sep 11, 2010
Rhino.3dm:

Maza!
Ni haifeffen arewa ne, uwata bahaushiya ce, amma ubana mutumin ghana ne, ina da first and second degree(naki karasawa har yanzu tun da nasamu aiki) in mechanical and production Engineering, kuma ina aiki da wani multinational, amma yanzu in sashen advanced dimensional and numerical control Engineering,ba a koyar da shi a makaranta, amma alaji shegun basu biyana susai, don sun biya mun wasu kudi masu yawa wajen training a europe da brazil da kuma dubai. Yanzu ina ta rikichi sai sun mun kari. . . . .

Maza, sai da harkan karin kudi ai, kasan maganan kudi babu wassa. . . . .A ina kake da zama a naijeriya. . . . .
Re: Strictly For Mazaje by Rhino3dm: 11:27pm On Sep 11, 2010
Ina shuttling tsakanin lagos,portharcourt,abuja. Off-shore and malabo .
Amma gaskiya ina son in yi relocation zuwa abuja permanently.
Last week ina kaduna akwai wani abokina na niman chairman a kaduna north.
Re: Strictly For Mazaje by Rhino3dm: 11:30pm On Sep 11, 2010
Kasan europeans din nan sun dauke mu wawa ye ne, sai ka ga wani jahili kudin shi ya ninka naka sau goma. Wai don shi bature ne.
Re: Strictly For Mazaje by Rhino3dm: 11:36pm On Sep 11, 2010
Yan kudu kuma da sun ga kana da ruwan arewa sai kallon banza. Ai uwarsu ni ke ci. . . . Wai ya za a yi kazo daga arewa kuma ka hadu a boko?. Shi yasa nike matukan farin ciki in na dan arewa mai ilimi.
Re: Strictly For Mazaje by mazaje(m): 11:58pm On Sep 11, 2010
Rhino.3dm:

Ina shuttling tsakanin lagos,portharcourt,abuja. Off-shore and malabo .
Amma gaskiya ina son in yi relocation zuwa abuja permanently.
Last week ina kaduna akwai wani abokina na niman chairman a kaduna north.

Sai da siyasa, a nan kudin ta ke. . . . . . grin grin

Rhino.3dm:

Kasan europeans din nan sun dauke mu wawa ye ne, sai ka ga wani jahili kudin shi ya ninka naka sau goma. Wai don shi bature ne.

Na rabaka. . .Mutanin banza ne ai. . . . . .

Rhino.3dm:

Yan kudu kuma da sun ga kana da ruwan arewa sai kallon banza. Ai uwarsu ni ke ci. . . . Wai ya za a yi kazo daga arewa kuma ka hadu a boko?. Shi yasa nike matukan farin ciki in na dan arewa mai ilimi.

Kai kiyale yan kudu, shegu ba so san komai ba sai girman kai . . .Ko a nan ma sun so so na mun kallon banza amma da so ka gane ni sai girma kawai suke bani, mahaukata. . . . .Ka san yan kudu a kuwai raine. . . .Su na mana yan arewa kallon mahaukata. . . . grin grin. . .Ko da shike ba laifin su bane wani lokachin. . . . . .
Re: Strictly For Mazaje by philip0906(m): 12:05pm On Sep 12, 2010
whats going o here?u sure sey dem no dey sell person 4 hia? grin grin grin
Re: Strictly For Mazaje by Rhino3dm: 1:44pm On Sep 12, 2010
Hahahahaha

philip0906:

whats going o here?u sure sey dem no dey sell person 4 hia? grin grin grin
Re: Strictly For Mazaje by seyibrown(f): 11:56pm On Sep 12, 2010
Rhino.3dm,

What happened to the rest of the 21 questions? Shall we close the thread? It's been a few days now since you said you were coming back with the remaining questions.

https://www.nairaland.com/nigeria/topic-500505.96.html
Re: Strictly For Mazaje by VALIDATOR: 12:55pm On Sep 13, 2010
Seun,
You are sitting comfortably sipping tea in front of your computer while these two guys are using nairaland to negotiate the sale of your nairaland. grin grin grin grin
Re: Strictly For Mazaje by mazaje(m): 1:15pm On Sep 13, 2010
^^

Abeg ohhhh. . . . . grin grin
Re: Strictly For Mazaje by manmustwac(m): 1:45pm On Sep 13, 2010
You guys shouldn't even be using this forum to have your own personal discussion in another language.

(1) (Reply)

Christian Zionist love Israel not Jesus / Robbery In Olabisi Onabanjo University, why not Aso Rock! / Nigeria Moves To Ban, Criminalize G.ay ( H.omosex.ual ) Marriage - Hurrah

(Go Up)

Sections: politics (1) business autos (1) jobs (1) career education (1) romance computers phones travel sports fashion health
religion celebs tv-movies music-radio literature webmasters programming techmarket

Links: (1) (2) (3) (4) (5) (6) (7) (8) (9) (10)

Nairaland - Copyright © 2005 - 2024 Oluwaseun Osewa. All rights reserved. See How To Advertise. 22
Disclaimer: Every Nairaland member is solely responsible for anything that he/she posts or uploads on Nairaland.