Welcome, Guest: Register On Nairaland / LOGIN! / Trending / Recent / New
Stats: 3,174,874 members, 7,893,364 topics. Date: Thursday, 18 July 2024 at 09:25 AM

Isa : Anabi Ko "Da'n" Illah ?( jesus: a Prophet Or The Son Of God) ? :part 1 - Religion - Nairaland

Nairaland Forum / Nairaland / General / Religion / Isa : Anabi Ko "Da'n" Illah ?( jesus: a Prophet Or The Son Of God) ? :part 1 (99 Views)

Scripturally Can A Prophet Or Pastor Determine One's Marital Spouse / Are You A Prophet Or Need A Prophet: Come In / Prophet Isa El-Buba: Atiku Will Win 2019 Presidential Election (2) (3) (4)

(1) (Reply)

Isa : Anabi Ko "Da'n" Illah ?( jesus: a Prophet Or The Son Of God) ? :part 1 by HISSCRIBE1995: 12:02pm On Jun 06
mallaman musulunci suna koyarwa cewa isa (jesus) ba "dan" allah bane amma annabin sa.
WATO isa dakansa na cewa achikin littafin yohana shashi 3 Kafa 16 cewa "ubangiji ya bada dan sa guda domin duk wadanda sukayi immani agareshi kar suyi parnan rayukan su amma su sami rai marakarewa ar'abada (ceto).

littafin mai sar'ki "baibul" (injil) na koyarda yan adam cewa "isa shi ne almasihu,kuma shikadai ne ke da iko da karfin cetan yan adam daga zunuban su , daga kuma azzaban kiyama.

tana kuma sanarwa dacewa " isa kwarai da gaske annabi ne shi ,amma kuma shi dan ubangiji ne.

babushaka akwai wasu kalamai acikin baibul masu wuyan ganewa ar wa mallamai masu basirai irrin ta yan adam.
abunda musulmai suka kasa ganewa itache "yaya za'a che jariri da yar adam halitta irin mu ta aifa wai d'da na ubangiji ne shi ?
amma qurani bata kira isa da sunan uba dan adam sai dai uwa (isa ibn maryam)
amma tin da yana da uwa to akkan na nufin yana da ubakenan .

to waye uban shi inmba illah (God) ba?
Re: Isa : Anabi Ko "Da'n" Illah ?( jesus: a Prophet Or The Son Of God) ? :part 1 by duruZed(m): 12:28pm On Jun 06
My friend face your front & mind your own religion. Yeye

(1) (Reply)

Maduka's Funeral:Anglican Bishop Asks Christians To Embrace Christ,shun Avarice / Be Watchful! What Happened To Your Father Can Happen To You / If The Bible Says God Created Evil, Why Is There Satan?

(Go Up)

Sections: politics (1) business autos (1) jobs (1) career education (1) romance computers phones travel sports fashion health
religion celebs tv-movies music-radio literature webmasters programming techmarket

Links: (1) (2) (3) (4) (5) (6) (7) (8) (9) (10)

Nairaland - Copyright © 2005 - 2024 Oluwaseun Osewa. All rights reserved. See How To Advertise. 10
Disclaimer: Every Nairaland member is solely responsible for anything that he/she posts or uploads on Nairaland.