Welcome, Guest: Register On Nairaland / LOGIN! / Trending / Recent / New
Stats: 3,174,861 members, 7,893,329 topics. Date: Thursday, 18 July 2024 at 08:44 AM

Tunanin (misconceptions) Wasu Musulmai Dangane Da Al-adu,da kahidojin Kristanchi - Religion - Nairaland

Nairaland Forum / Nairaland / General / Religion / Tunanin (misconceptions) Wasu Musulmai Dangane Da Al-adu,da kahidojin Kristanchi (76 Views)

Watcheche Anyar Cheto : Musulunchi Ko Kristanchi ? / Bishop Tomé Ferreira da Silva Resigns Over His Masturbation Video / Five (5) Misconceptions About Jehovah's Witnesses. (2) (3) (4)

(1) (Reply)

Tunanin (misconceptions) Wasu Musulmai Dangane Da Al-adu,da kahidojin Kristanchi by HISSCRIBE1995: 8:57pm On Jun 07
Wasu muslumai suna tunanin chewa al-adodi (doctrines ko koyayakin(teachings) addinin kristanchi ne wasu kazamin alaye da wasu achikin kristochi ke nunawa achikin jama'a.

ALAYE KAMAR AKA: shan giya mai bugawa, chachanchi, karuwanchi, san kaya masu nuna jiki, zuwa gidan rawa,mata yan madigo ko maza yan daudu(LGBTQ+)
da ireren su etc duk ba al-adu ko kayidoji kokuma kuyayakin adinin kristanchi bane su.

wasu musulmai suna tunanin chewa addinin islama tafi addinin krista koyan alaye masu tsarki .
wasu kuma suna tumanin chewa kristoci na tarawu a chochi ne badomin komai ba tamkar dan su sha giya ,su yi rawa da kawo nan kokuma su sha shagali.

duk wadan nan tunanin ba aka suka kasanche ba.
kwarai da gaske sarin bautan kristanchi ta banbanta da na musulunci ama ba yarda wasu ke tinani suka kasance ba.

(1) (Reply)

Too Many Problems In The Belief In Jesus's Death For Salvation / The Mother Of All Fears / Kindness Goes A Long Way

(Go Up)

Sections: politics (1) business autos (1) jobs (1) career education (1) romance computers phones travel sports fashion health
religion celebs tv-movies music-radio literature webmasters programming techmarket

Links: (1) (2) (3) (4) (5) (6) (7) (8) (9) (10)

Nairaland - Copyright © 2005 - 2024 Oluwaseun Osewa. All rights reserved. See How To Advertise. 6
Disclaimer: Every Nairaland member is solely responsible for anything that he/she posts or uploads on Nairaland.