Welcome, Guest: Register On Nairaland / LOGIN! / Trending / Recent / New
Stats: 3,174,871 members, 7,893,353 topics. Date: Thursday, 18 July 2024 at 09:18 AM

tambaya Ga Al-umman Musulunci: Wanene ainihin mai sunar "Allah"? - Religion - Nairaland

Nairaland Forum / Nairaland / General / Religion / tambaya Ga Al-umman Musulunci: Wanene ainihin mai sunar "Allah"? (84 Views)

A Popular Islamic Cleric In Kwara State, Sheikh Abdulganiyu Nuraini, Aka Alfa Ga / Tani Jesu Nse? - Jesu, Olorun Si Ti Gbe E Ga Gidigidi, / Download. Ella Mai – Ella Mai (2018) Full Album (2) (3) (4)

(1) (Reply)

tambaya Ga Al-umman Musulunci: Wanene ainihin mai sunar "Allah"? by HISSCRIBE1995: 7:27am On Jun 09
gaesuwa gareka kokuma gareki mai karanta wannan wasikan.
na san amasayin ka na musulmi ka yarda chewa akwai wanda ya alitche mu (wanda kai ko ke amasayin musulmi nasene da suna mai aka:"Allah."
Qur'ani ta koyar da kai ko da ke chewa "Allah" ne sunar abunbauta a adinin islama.
to ama in akan gaskiya che maiyasa sunar baban annabi muhammadu ya kasanche "Abdullah" ?
Abdullah suna ne da aka samo daga kalma mai kamar aka
"Abdul-Allah".
Manar Abdullah itache"bawan Allah"
to kenan kakan anabi muhammadu ya sawa baban anabi suna mai dauke da sunan Allah tin ma ba aifi annabi ba.

to karkamanta ko karki manta da chewa anabi ne na farko da ya fara wa'azin musulunchi a hijaz(saudi) awannan lokachin.
to yaya kakan anabi yasan sunan Allah tin ba'aifi annabi ba koma kafin zuwan addinin musulunchi a saudiya?

akan na nuna chewa yan mecca suna sena da sunan Allah tin kafin
zuwan musulunchi kuma tini suna bautan Allah kafin a'aifi annabi.

to waye wanan Allah da yan makkah ke bauta wa tin ba'afi anabi ba ?

(1) (Reply)

Open Heavens Daily Devotional 12/06/2024 / The Nupe Globe Celebrates Eid-el- Kabir With Commander Irt Dc Sanusi / Condition For The Anointing: A Look At David And. Daniel -part 3 Of 4 By Ikoni O

(Go Up)

Sections: politics (1) business autos (1) jobs (1) career education (1) romance computers phones travel sports fashion health
religion celebs tv-movies music-radio literature webmasters programming techmarket

Links: (1) (2) (3) (4) (5) (6) (7) (8) (9) (10)

Nairaland - Copyright © 2005 - 2024 Oluwaseun Osewa. All rights reserved. See How To Advertise. 8
Disclaimer: Every Nairaland member is solely responsible for anything that he/she posts or uploads on Nairaland.