Welcome, Guest: Register On Nairaland / LOGIN! / Trending / Recent / New
Stats: 3,174,814 members, 7,893,164 topics. Date: Thursday, 18 July 2024 at 05:34 AM

Kalmomin Bada Gaskiya Gare Yesu.(How to exercise faith in christ for salvation.) - Religion - Nairaland

Nairaland Forum / Nairaland / General / Religion / Kalmomin Bada Gaskiya Gare Yesu.(How to exercise faith in christ for salvation.) (64 Views)

Is Baptism Necessary For Salvation? / #BibleStudyWithKumuyi || The Evidential Proof Of Saving Faith In Christ / Masquerade Uses Statue Of Jesus Christ For His Performance. See Reactions (2) (3) (4)

(1) (Reply)

Kalmomin Bada Gaskiya Gare Yesu.(How to exercise faith in christ for salvation.) by HISSCRIBE1995: 9:58pm On Jun 13
akwai wadansu mutane waddanda ubanji ya buda musu idanu da ankula,
ya kuma ganaddasu gaskiyan al-amarin injilu.

wasu kuma achikin wadannan mutanen suna san su bada gaskiya gare yesu domin su sami cheto da kuma gafara daga zunuban su.
to akan yasa ruhi mai sarki ya bi dani na rubuta wanan rubutun domin tallapa musu.

ana maimata kalman shahada dan shigan addini ne a islama .
to ama a kristanci ana padin shahada domin samin cheto ne.

ga kalmomin da ake chewa domin bada gaskiya gare yesu.

:"ya yesu,na zo gareka ayau,domin kacheche ni daga zunubai na.
na yarda; na kuma yi imana da zuchiya ta chewa kai dan illah ne(the word for God is wrongfully called Allah in islam instead of Illah)
na kuma bada gaskiya da imani chewa ka mutu domin zunubai na ,kakuma rayu domin na zama mai adalci ta wurin imani da dogara agareka.

na yi maka godiya domin ayau kacheche ni daga duka zunubaina kap.
kuma ka zamaddani mara zunubi da kuma mai adalci agaban Illah ta wurin alherin ka

(1) (Reply)

Ask Why / The Image Of God / The Image Of God. Part Two

(Go Up)

Sections: politics (1) business autos (1) jobs (1) career education (1) romance computers phones travel sports fashion health
religion celebs tv-movies music-radio literature webmasters programming techmarket

Links: (1) (2) (3) (4) (5) (6) (7) (8) (9) (10)

Nairaland - Copyright © 2005 - 2024 Oluwaseun Osewa. All rights reserved. See How To Advertise. 6
Disclaimer: Every Nairaland member is solely responsible for anything that he/she posts or uploads on Nairaland.