₦airaland Forum

Welcome, Guest: RegisterLoginWith GoogleTrendingRecentNew

Stats: 3,326,803 members, 8,428,163 topics. Date: Wednesday, 17 June 2026 at 02:26 AM

Toggle theme

Zan Yi Wa Yankin Arewa Aiki Kamar Tafawa Balewa, Alkawarin Atiku Ga Mutanan Are - Politics - Nairaland

Nairaland ForumNairaland GeneralPoliticsZan Yi Wa Yankin Arewa Aiki Kamar Tafawa Balewa, Alkawarin Atiku Ga Mutanan Are (554 Views)

1 Reply (Go Down)

Zan Yi Wa Yankin Arewa Aiki Kamar Tafawa Balewa, Alkawarin Atiku Ga Mutanan Are by AmbHafizu(op): 6:36pm On Nov 22, 2022
Zan Yi Wa Yankin Arewa Aiki Kamar Tafawa Balewa, Alkawarin Atiku Ga Mutanan Arewa
[b][/b]
Dan takarar neman mulkin Nijeriya a karkashin inuwar jam'iyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya kai ziyara jihar Gombe don tallata aniyarsa ta gaje kujerar shugaba Buhari a babban zaben 2023.

Atiku ya fadi abin da zai yiwa al'ummar jihar Gombe inda ya ce zai zamewa Arewa kamar Abubakar Tafawa Balewa idan dai aka goyi bayan jam'iyyar PDP a zaben 2023.

Atiku Abubakar ya yi wa Gombawa alkawarin zai tabbatar da wuta daga madatsar wuta ta Dadin Kowa da ke jihar Gombe idan aka zabe shi a zaben 2023,

Alkawarin Atiku Abubakar bai tsaya a iya nan ba domin ya kara tabbatarwa da Gombawa cewa zai gyara duk wata hanyar data hada jihar Gombe da Bauchi Yobe da Gombe Adamawa da Gombe Borno da Gombe domin inganta rayuwar mutanan yankin Arewa maso gabas

Atiku Abubakar ya ce dalilin da yasa yace zai gyara hanyoyin da suka hada jihar Gombe da sauran titinan jihohin arewa maso gabas shi don habaka alakar kasuwanci tsakanin jihohin na Arewa naso Gabashin Nijeriya.

Atiku Abubakar ya ce bari na maimaita alkawarin da na daukar masu idan Allah ya sa kun goyi bayan PDP. Mun yi alkawarin karfafa ‘yan kasuwanku don inganta kasuwanci ta yadda za su fadada kasuwancinsu don matasanmu maza da mata.

"Mun kuma yi alakawarin cewa, madatsar ruwan Dadin Kowa, wanda aka gina a mulkin PDP don samar da wutar lantarki da harkar noman rani za su fara aikin samar da wuta da noman rani matukar kuka goyi bayan gwamnatin PDP.

Re: Zan Yi Wa Yankin Arewa Aiki Kamar Tafawa Balewa, Alkawarin Atiku Ga Mutanan Are by Belteshazzar1: 6:44pm On Nov 22, 2022
Make we dey speak english abeg.....
Re: Zan Yi Wa Yankin Arewa Aiki Kamar Tafawa Balewa, Alkawarin Atiku Ga Mutanan Are by MMWandali: 6:52pm On Nov 22, 2022
Allah ya tabbatar Mana da alheri

Shugaba na gari muke so
Re: Zan Yi Wa Yankin Arewa Aiki Kamar Tafawa Balewa, Alkawarin Atiku Ga Mutanan Are by frank14011991(m): 7:29pm On Nov 22, 2022
Ba muayi.. nijeriya sai tinubu
Re: Zan Yi Wa Yankin Arewa Aiki Kamar Tafawa Balewa, Alkawarin Atiku Ga Mutanan Are by Nobody: 7:31pm On Nov 22, 2022
frank14011991:
Ba muayi.. nijeriya sai tinubu
Cry more grin

Atiku is coming
Re: Zan Yi Wa Yankin Arewa Aiki Kamar Tafawa Balewa, Alkawarin Atiku Ga Mutanan Are by frank14011991(m): 7:44pm On Nov 22, 2022
Thinkam:
Cry more grin

Atiku is coming
Kai Emeka za ka ci kaniyan ka
Re: Zan Yi Wa Yankin Arewa Aiki Kamar Tafawa Balewa, Alkawarin Atiku Ga Mutanan Are by Dollarremix(m): 7:47pm On Nov 22, 2022
Allah ya bashi daman zama shugaban kasan nijeriya
Re: Zan Yi Wa Yankin Arewa Aiki Kamar Tafawa Balewa, Alkawarin Atiku Ga Mutanan Are by ItsTutsi(m): 7:51pm On Nov 22, 2022
Ba Amin ba! Allah ya kiyaye.. shekaru 8yrs da yayi, mai yar my Arewa? Sai de yaje Dubai, din lokacin zabe yayi sai ya tuna da Arewa
Dollarremix:
Allah ya bashi daman zama shugaban kasan nijeriya
Re: Zan Yi Wa Yankin Arewa Aiki Kamar Tafawa Balewa, Alkawarin Atiku Ga Mutanan Are by Bestymary: 7:58pm On Nov 22, 2022
Kari yake you,baza yayi komaiba
Re: Zan Yi Wa Yankin Arewa Aiki Kamar Tafawa Balewa, Alkawarin Atiku Ga Mutanan Are by Nobody: 8:04pm On Nov 22, 2022
frank14011991:
Kai Emeka za ka ci kaniyan ka
Biko oga mi, dibo fun Atichukwu abubakar, ki Nigeria dinma huh

Atiku is coming
Re: Zan Yi Wa Yankin Arewa Aiki Kamar Tafawa Balewa, Alkawarin Atiku Ga Mutanan Are by FatiMohammed123: 8:16pm On Nov 22, 2022
Siga bakayi farin bazaba Alewa saimai koshi katangan sigari kowa yashefeka saiyalasa Alhaji Atiku Abubakar wazirin adamawa munsan zaka iya Allah kabamu sa,a gaba gabadai nigeria takace
(ATIKU IS COMING)
Re: Zan Yi Wa Yankin Arewa Aiki Kamar Tafawa Balewa, Alkawarin Atiku Ga Mutanan Are by Sufyaan003(m): 8:31pm On Nov 22, 2022
Atiku abubakar shine zabinmu a kakar zabe mai zuwa ta shekarar alif 2023 Nigeria takace baba atiku

Atiku is coming
Re: Zan Yi Wa Yankin Arewa Aiki Kamar Tafawa Balewa, Alkawarin Atiku Ga Mutanan Are by ChangedMan1999(m): 8:39pm On Nov 22, 2022
For people who think that North will support them in imposing Tinubu, who will die very soon, on Nigeria.
Re: Zan Yi Wa Yankin Arewa Aiki Kamar Tafawa Balewa, Alkawarin Atiku Ga Mutanan Are by Raheeqilmaktoom: 9:18pm On Nov 22, 2022
Atikun Kawai.
Re: Zan Yi Wa Yankin Arewa Aiki Kamar Tafawa Balewa, Alkawarin Atiku Ga Mutanan Are by ImmaculateJOE(m): 9:28pm On Nov 22, 2022
Ba mu a so ba.
Nigeriya sai Obi mai nasara.
Re: Zan Yi Wa Yankin Arewa Aiki Kamar Tafawa Balewa, Alkawarin Atiku Ga Mutanan Are by Mrkindness: 9:45pm On Nov 22, 2022
MMWandali:
Allah ya tabbatar Mana da alheri

Shugaba na gari muke so
Allah tsine ma Atiku.
Re: Zan Yi Wa Yankin Arewa Aiki Kamar Tafawa Balewa, Alkawarin Atiku Ga Mutanan Are by MMWandali: 2:07am On Nov 23, 2022
Mrkindness:
Allah tsine ma Atiku.
Dan"uwa Mai da takobinka!

Ai ban ce sai Atiku ba, ko?.

Na ce Allah ya bamu Shugaba na gari, ko ma wanene.
Allah ya fi mu sanni ko Atikune ko ba shi ba.
Re: Zan Yi Wa Yankin Arewa Aiki Kamar Tafawa Balewa, Alkawarin Atiku Ga Mutanan Are by Mrkindness: 6:23am On Nov 23, 2022
MMWandali:
Dan"uwa Mai da takobinka!

Ai ban ce sai Atiku ba, ko?.

Na ce Allah ya bamu Shugaba na gari, ko ma wanene.
Allah ya fi mu sanni ko Atikune ko ba shi ba.
Tor kayi hakuri, Allah ya zabar mana nagari na alheri banda Fulani.
Re: Zan Yi Wa Yankin Arewa Aiki Kamar Tafawa Balewa, Alkawarin Atiku Ga Mutanan Are by Dollarremix(m): 10:59am On Nov 23, 2022
Ba Amin ba! Allah ya kiyaye.. shekaru 8yrs da yayi, mai yar my Arewa? Sai de yaje Dubai, din lokacin zabe yayi sai ya tuna da Arewa


Ama Yana yi wa talakawa ko Kari.
1 Reply

Inside Tafawa Balewa's Memorial House And Tomb In Bauchi (Photos)Tafawa Balewa’s Tomb To Get Facelift (Photo)Picture Of Wole Soyinka Arrested In 1965 By Akintola Supported By Tafawa Balewa234

Charles Awuzie Speaks On The New Naira - My Deep Thoughts:Markets Forced To Close For Tinubu’s Home-coming Rally In LagosNigerians No Longer Takes Comments By Wike Seriously Anymore -APC