₦airaland Forum

Welcome, Guest: RegisterLoginWith GoogleTrendingRecentNew

Stats: 3,331,006 members, 8,448,210 topics. Date: Monday, 20 July 2026 at 12:36 AM

Toggle theme

Annabi Isah Dan Illah (the Son Of God) Ne Shi - Christianity Etc - Nairaland

Nairaland ForumNairaland GeneralChristianity EtcAnnabi Isah Dan Illah (the Son Of God) Ne Shi (257 Views)

1 Reply (Go Down)

Annabi Isah Dan Illah (the Son Of God) Ne Shi by HISSCRIBE1995(op): 7:46pm On Mar 16, 2025
Al-umman musulunci sukan dauki isah tamkar annabi allah ne shi da kuma bawan sa .
Amma gaskiyar maganar itache isa dan illah (allah) ne shi .
Ba'a samun cheto daga zunubi zai tawurin bangaskiya gareshi .
Isah shi ne almasihu ,da kuma mai cheton duniya daka sherin shaidan .

Duk wanda ya mutu batare da karbin yesu amasayin ubangijin sa ba ;to bazaya samu shigan aljanna ba .

Ina kira ga alumman mussulunci da kowa gabadaya su yi tinani dakyau saboda kadda suyi danasani akichin wutar ja'annama .

Yesu na jiran kowa da annayensa abude
Re: Annabi Isah Dan Illah (the Son Of God) Ne Shi by Gabrielshow24: 9:08am On Mar 17, 2025
HISSCRIBE1995:
Al-umman musulunci sukan dauki isah tamkar annabi allah ne shi da kuma bawan sa .
Amma gaskiyar maganar itache isa dan illah (allah) ne shi .
Ba'a samun cheto daga zunubi zai tawurin bangaskiya gareshi .
Isah shi ne almasihu ,da kuma mai cheton duniya daka sherin shaidan .

Duk wanda ya mutu batare da karbin yesu amasayin ubangijin sa ba ;to bazaya samu shigan aljanna ba .

Ina kira ga alumman mussulunci da kowa gabadaya su yi tinani dakyau saboda kadda suyi danasani akichin wutar ja'annama .

Yesu na jiran kowa da annayensa abude
Nice message but it would have been better if you had written it in plain English 😊
Re: Annabi Isah Dan Illah (the Son Of God) Ne Shi by HISSCRIBE1995(op): 8:50am On Mar 20, 2025
Gabrielshow24:
Nice message but it would have been better if you had written it in plain English 😊
Thanks .
The targeted audience are actually those who don't understand English but Hausa language
Re: Annabi Isah Dan Illah (the Son Of God) Ne Shi by HISSCRIBE1995(op): 6:13pm On Jun 25, 2025
Sarkin sarakuna - yesu almasihu.

Ubangijin ubangiju
1 Reply

No Black Man Will Go To Heaven - Prophet Agya Dan (Video)Gideon Isah Replies Yanick Aka Over Allegations Against Prophet FufeyinThe Trinity Confusion: God The Father,The spirit of God,The Son of God..234

Catholic Church Elects A Chicago Priest As Pope, Chooses To Bear Pope Leo XIVYouVersion Verse Of The Day Thread - Stories & DiscussionGiftedness Plus Hardworking Plus Character