₦airaland Forum

Welcome, Guest: RegisterLoginWith GoogleTrendingRecentNew

Stats: 3,325,663 members, 8,423,044 topics. Date: Tuesday, 09 June 2026 at 09:19 AM

Toggle theme

Illemboy's Posts

Nairaland ForumIllemboy's ProfileIllemboy's Posts

1 (of 1 pages)

Rap BattlesRe: Hausa Rapp Battles by illemboy(m): 12:18am On Feb 09, 2017
MU ZAUNA LAFIYA (ILL'EMBOI)

masalaha mafita ga dukkan dan kasa.
hakuri ginshiki, yafi daukan fansa.
wakace zan rera cikin harshen hausa.
ga yan Nijeriya dan mudaina baccin kasa.

mallam kaduba ainahin tushenmu guda yake.
kada mubari duniya tayimana diban rake.
mu sulhunta kanmu tunwuri karmuyi sake.
dan batagari,na daukar Yare da Addini su fake.

muyi kokari muzama waiwaye adon tafiya.
dan duk wanda yayi biyayyar uwa ya zauna lafiya.
Najeriyan nan dai itace uwarmu cikin dare ko safiya.
katuna fasa tulun kurma,ko baka shaba saika biya.

mudaina tashin hankalin juna, Shaidan baya jira.
dayaji sabanin motsawar agogo yakan dira.
mudaina zumuncin Kare ga Mage ina kira.
ako daga ina kake najeriya to ga kokon bara.

nine ill'emboi da hausa hip pop makavelli.

1 (of 1 pages)