Welcome, Guest: Register On Nairaland / LOGIN! / Trending / Recent / NewStats: 3,194,695 members, 7,955,629 topics. Date: Sunday, 22 September 2024 at 11:22 AM |
Nairaland Forum / Nairaland / General / Culture / Association Of Nairaland Fulfude (fulani) ANAFUL (1644 Views)
Why Do Yoruba Muslims & Hausa-fulani Muslims Not Inter-marry? / We Need To See More Hausa And Fulani Girls Representing Nigeria And In Nollywood / The Fulani (2) (3) (4)
Association Of Nairaland Fulfude (fulani) ANAFUL by PANDOGARI: 1:53pm On Nov 15, 2013 |
United we stand divided we fall. muhada kan mu muba ba ma kan mu shawara mazan mu da mtan mu anan dan Allah don Annabi jo. |
Re: Association Of Nairaland Fulfude (fulani) ANAFUL by SBJoji(m): 2:18pm On Nov 15, 2013 |
mun yarda Allah ya taimakemu |
Re: Association Of Nairaland Fulfude (fulani) ANAFUL by WHees(m): 2:24pm On Nov 15, 2013 |
@Dogari, baka iya fulatanci bane? |
Re: Association Of Nairaland Fulfude (fulani) ANAFUL by PANDOGARI: 2:39pm On Nov 15, 2013 |
SB Joji: mun yarda Allah ya taimakemu Amin Amin. |
Re: Association Of Nairaland Fulfude (fulani) ANAFUL by PANDOGARI: 2:47pm On Nov 15, 2013 |
WHξξ∟s:wallahi tun ina 2years old nabar Taraba zuwa kaduna yanzuma nabar kaduna mundawo Abuja saboda san yare na danakeyi abun yana matukar bata mun rai. |
Re: Association Of Nairaland Fulfude (fulani) ANAFUL by WHees(m): 4:10pm On Nov 15, 2013 |
PANDOGARI: Aiya, kanada mata? Idan bakayi aure ba kasamu ka auri bafulatana, zata iya koya maka a wata biyar. |
Re: Association Of Nairaland Fulfude (fulani) ANAFUL by PANDOGARI: 4:29pm On Nov 15, 2013 |
WHξξ∟s:A a banda mata.kai ai ba sai ka fada ba bazan iya auren matar da ba bafulataniya ba,kuma zan yi iya kokari na in ga takoyamun.Amma kaman kana zuciya na abinda nake so inyi kenam. |
Re: Association Of Nairaland Fulfude (fulani) ANAFUL by WHees(m): 4:35pm On Nov 15, 2013 |
PANDOGARI: Haha, Allah ya bada sa'a. |
Re: Association Of Nairaland Fulfude (fulani) ANAFUL by PANDOGARI: 4:54pm On Nov 15, 2013 |
WHξξ∟s:Amin Amin.Ammafa ya kamata kaban shawara kasan ban girma a taraba ba.Na wani gari suka fi tarbiyya Adamawa ko Taraba? |
Re: Association Of Nairaland Fulfude (fulani) ANAFUL by WHees(m): 10:26pm On Nov 15, 2013 |
PANDOGARI: Babbar magana! akwai mata nagari dayawa a both Adamawa da Taraba kuma baza kayi danasanin asalinsu da tarbiyyar gidansu ba, kawai kasa Allah a zuciyarka ka rufe ido ka zabi wadda kakeso.. |
Re: Association Of Nairaland Fulfude (fulani) ANAFUL by PANDOGARI: 9:49am On Nov 16, 2013 |
WHξξ∟s:kai gaskiya naji dadin shawararnan taka nagode.Ammafa kana ganin za su kulani kuwa dun banjin fulatanci sosai kuma ban iya mayarwa? |
Re: Association Of Nairaland Fulfude (fulani) ANAFUL by WHees(m): 1:37pm On Nov 16, 2013 |
PANDOGARI: Sun iya Hausa kuma sun iya Turanci... Wata qila zaka samu wadda ta iya fillanci kuma tafika iya Hausa acan |
Re: Association Of Nairaland Fulfude (fulani) ANAFUL by PANDOGARI: 8:54pm On Nov 16, 2013 |
WHξξ∟s: Hahaha! hakane wallahi,nagode sosai. |
Re: Association Of Nairaland Fulfude (fulani) ANAFUL by Fulaman198(m): 7:31am On Nov 17, 2013 |
If you guys want to learn Fulfulde, Hal Fulfulde, not Hausa. Ekkita Fulfulde dedirabe |
Re: Association Of Nairaland Fulfude (fulani) ANAFUL by PANDOGARI: 10:39am On Nov 17, 2013 |
@fulaman you are welcome |
Re: Association Of Nairaland Fulfude (fulani) ANAFUL by WHees(m): 11:53am On Nov 17, 2013 |
Fulaman198: If you guys want to learn Fulfulde, Hal Fulfulde, not Hausa. Seimi te'i debbo fullo den mi ekkita fulfulde .. Did my fulfulde suck? |
Re: Association Of Nairaland Fulfude (fulani) ANAFUL by Fulaman198(m): 1:21pm On Nov 17, 2013 |
WHξξ∟s: Lol yes sorry to say it needs work |
Re: Association Of Nairaland Fulfude (fulani) ANAFUL by Fulaman198(m): 1:21pm On Nov 17, 2013 |
PANDOGARI: @fulaman you are welcome Thank you |
Re: Association Of Nairaland Fulfude (fulani) ANAFUL by PANDOGARI: 2:41pm On Nov 18, 2013 |
@SBjoji why are you hidden? 1 Like 1 Share |
Re: Association Of Nairaland Fulfude (fulani) ANAFUL by firestar(f): 3:48pm On Nov 18, 2013 |
Sannuko...? |
Re: Association Of Nairaland Fulfude (fulani) ANAFUL by PANDOGARI: 4:40pm On Nov 18, 2013 |
author=firestar]Sannuko...?[/quote] kai ma sannunki |
Re: Association Of Nairaland Fulfude (fulani) ANAFUL by firestar(f): 4:55pm On Nov 18, 2013 |
PANDOGARI: author=firestar]Sannuko...? |
Re: Association Of Nairaland Fulfude (fulani) ANAFUL by Fulaman198(m): 12:37am On Nov 19, 2013 |
firestar: Firestar, a jaamo? Noy kugal? 1 Like |
Re: Association Of Nairaland Fulfude (fulani) ANAFUL by SBJoji(m): 11:46pm On Nov 06, 2015 |
min jattoke |
(1) (Reply)
Top 10 Largest Tribes In Africa 2024 / Calabar Ekpe!it Happens Every 1st Of January At Calabar Road(the Roundabout)(pix / Why Don't The Ibos Have Renowned Kings?
(Go Up)
Sections: politics (1) business autos (1) jobs (1) career education (1) romance computers phones travel sports fashion health religion celebs tv-movies music-radio literature webmasters programming techmarket Links: (1) (2) (3) (4) (5) (6) (7) (8) (9) (10) Nairaland - Copyright © 2005 - 2024 Oluwaseun Osewa. All rights reserved. See How To Advertise. 20 |