Welcome, Guest: Register On Nairaland / LOGIN! / Trending / Recent / New
Stats: 3,150,860 members, 7,810,287 topics. Date: Saturday, 27 April 2024 at 05:41 AM

Lubabatu An Episodic Hausa Novel By Ibrahhm M. Gombe - Literature - Nairaland

Nairaland Forum / Entertainment / Literature / Lubabatu An Episodic Hausa Novel By Ibrahhm M. Gombe (7899 Views)

The Wall Between Us. A Novel By EneChelsea / The Thorny Path To Italy- A Novel By Akíntayo Akinjide / Grabbing The Hot Gate ( A Paranormal Novel) By Akintayo Akinjide (2) (3) (4)

(1) (Reply)

Lubabatu An Episodic Hausa Novel By Ibrahhm M. Gombe by Imgombe2016(m): 5:56pm On Apr 26, 2017
BABI NA DAYA Kauyen Maisanda nadaya daga cikin kauyukan wannar karkara da Allah yayi musu yalwar amfanin gona mai albarka da kuma dabbobi masu tarin yawa. Wannar daminar madai kamar kowace damina, acikin gonakai, masara ta fidda zara gata da goyo manya-manya. Gero da dawa da alkama da shinkafa duk sun fidda kai tamkar gasa suke da juna. Wake da gyadama duk ba a barsu a bayaba sunyi yabanya sosai. Gabas da yamma, kudu da arewa ba abinda mutum zai gani in ya hanga in banda ma'aikata a gonakai dakuma ganyanyaki koraye shar. Malam Tijjani yakasance babban malamin addini awannan karkara. Duk dayakema cikin daminane, amma akodayaushe mutum zai iske almajirai suna daukan karatu awajensa acikin zaure ko a kofar gida musamman da yamma lokacinda rana ta dan tsagaita.... Waiting.... To be continued very soon. Let's take a break.

Re: Lubabatu An Episodic Hausa Novel By Ibrahhm M. Gombe by AlamienDagash(m): 11:18pm On Apr 27, 2017
Ah gombe kna wani anguwa neh?

(1) (Reply)

How To Overcome Life's Challenges -By Tayo Demola / Being A Good Listener! / Crime And Adventure

(Go Up)

Sections: politics (1) business autos (1) jobs (1) career education (1) romance computers phones travel sports fashion health
religion celebs tv-movies music-radio literature webmasters programming techmarket

Links: (1) (2) (3) (4) (5) (6) (7) (8) (9) (10)

Nairaland - Copyright © 2005 - 2024 Oluwaseun Osewa. All rights reserved. See How To Advertise. 12
Disclaimer: Every Nairaland member is solely responsible for anything that he/she posts or uploads on Nairaland.