Welcome, Guest: Register On Nairaland / LOGIN! / Trending / Recent / New
Stats: 3,158,471 members, 7,836,866 topics. Date: Wednesday, 22 May 2024 at 01:47 PM

Dalilin Da Yasa Sarkin Kano Ya Kaiwa Mukaddashin Shugaban Kasa Osinbajo Ziyara - Politics - Nairaland

Nairaland Forum / Nairaland / General / Politics / Dalilin Da Yasa Sarkin Kano Ya Kaiwa Mukaddashin Shugaban Kasa Osinbajo Ziyara (572 Views)

Habu Sarkin-Fulani: Customs Seizes Foreign Rice From ‘Buhari’s Storekeeper’ / I’m Not Emir Of Lagos, Sarkin Fulani Clears Air / Dalilin Da Yasa Atiku Ya Kauracewa Taron Zaman Lafiya (2) (3) (4)

(1) (Reply)

Dalilin Da Yasa Sarkin Kano Ya Kaiwa Mukaddashin Shugaban Kasa Osinbajo Ziyara by pentals: 6:27pm On Jun 17, 2017
A ranar Alhamis din da ta gabata ne mai martaba Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya kai ziyarar fadar shugaban kasa dake babban birnin tarayya Abuja, inda ya yi ganawa ta sa’o’i biyu da mukaddashin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo.

Bayan kammala tattaunawar, Sarki Muhammadu Sanusi II bai bayyana wa manema labarai ziyarar mukaddashin shugaban kasar da kuma abubuwan da suka tattauna, sai dai Kamfanin dillancin labarai ta Najeriya

NAN ta samo wannan dalilin ziyarar ta Sarki Sanusi daga majiya mai tushe.NAN ta bayyana cewa Sarki Sanusi ya yi kafa da kafa ne don ya jaddada godiyarsa ga Farfesa Osinbajo bisa saka baki da ya yi wajen tsayar da binciken masarautar Kano da majalisar dokokin jihar ta fara kan zargin masarautar da Sarki da wasu laifuka har guda 8, wanda daga ciki har da yin 'wa kaci ka tashi da dukiyar masarauta'.


View Sources: http://simpletrendx..com/2017/06/dalilin-da-yasa-sarkin-kano-ya-kaiwa.html

lalasticlala, mynd44

(1) (Reply)

NAIJA NEWSPAPERS: Today's The Vanguard Newspaper Headlines [28 June, 2017]. / Why Restructuring Is Mathematically Impossible In Nigeria / Obaseki’s Death: Edo APC, Senator Owie, Obadan Mourn

(Go Up)

Sections: politics (1) business autos (1) jobs (1) career education (1) romance computers phones travel sports fashion health
religion celebs tv-movies music-radio literature webmasters programming techmarket

Links: (1) (2) (3) (4) (5) (6) (7) (8) (9) (10)

Nairaland - Copyright © 2005 - 2024 Oluwaseun Osewa. All rights reserved. See How To Advertise. 9
Disclaimer: Every Nairaland member is solely responsible for anything that he/she posts or uploads on Nairaland.