Welcome, Guest: Register On Nairaland / LOGIN! / Trending / Recent / New
Stats: 3,158,525 members, 7,837,005 topics. Date: Wednesday, 22 May 2024 at 03:42 PM

Damuwan Na Arewa?ku Yi Magana. - Culture - Nairaland

Nairaland Forum / Nairaland / General / Culture / Damuwan Na Arewa?ku Yi Magana. (4046 Views)

Obinrin Chinko Yi Ni Laye! Ko Jo O... / Gwarzon Ku A Mawakan Hausa (your Best Hausa Musician) / Omo Yoruba, E Je Ka Ki Ara Wa Wipe 'E Ku Something' (Yoruba Greetings) (2) (3) (4)

(1) (2) (Reply) (Go Down)

Damuwan Na Arewa?ku Yi Magana. by hakanai(m): 4:58pm On Apr 07, 2010
Mu yi magana akan yanda manyan mu su ka lalata mana kasa.mai ya sa gamu da arzikin ama ba chin gaba?wai kai ne ko ni ke jin da din yan mulkin Arewa.Mu duba yanda arewa ta zama!gan yanda aka lalata kasarmu na arewa da wahalah.Ba aiki,ba boko,talawchi,rashin lafiya da kuma tashin hankali a ko inaa.mai ya sa mun zama abun zagi da gori a kasanr ta najairiya?duk da alheri da Allah ya bar mana.shugabanin nai? ga su,sojajin ga su da ilimin siyasa.mu yi magana jama'a akan mai yasa.kuma wani mataki za mu dawka.
Re: Damuwan Na Arewa?ku Yi Magana. by bashdecash(m): 5:13pm On Apr 07, 2010
sannu da kokari. amma lalacewan kasan nan ba na shugabanni bane kawai. mu ma talakawa muna taimakawa wajen lalacewan.

maganan gaskiya itace, dani da kai duka muna so mu sami daman shiga wani wuri mai tsoka domin mu dan-dana dadin kudin man fetir (National cake). sai dai Allah ya gyara kawai.
Re: Damuwan Na Arewa?ku Yi Magana. by Nigerd(m): 5:22pm On Apr 07, 2010
fita anan, Get out of this place go the section of Culture to register ur status,

mai goro
Re: Damuwan Na Arewa?ku Yi Magana. by Nobody: 5:33pm On Apr 07, 2010
hope there are no jihad plans, grin grin grin
Re: Damuwan Na Arewa?ku Yi Magana. by hakanai(m): 5:36pm On Apr 07, 2010
ka lura da wawa nan Niger ko mai sunan sa.ama na ganai maganar ka, ama shinai ba za mu iya tsaya a kan gasiya? munai mi hakin mu dana jama'a ba? ko za mu zawna mu jira sai ta lalachai du ka?a gani na abu daya nai mu yarda da manyan mu, ama su ya kamata su yi abun da zai giyara mana wurin da za mu iya zawna mu sani gidan gidan nai.ba ka jai wani kasa a zage ka ba.du bi wulakanchi da a na mutanai daga Arewa a kudu in ba kana da hakuri.wanda Allah ya ba su,su yi mana aiki su giyara mana wurin nan arewa dan mu sakai ku suma a basu girma.
Re: Damuwan Na Arewa?ku Yi Magana. by hakanai(m): 5:39pm On Apr 07, 2010
Niger_d:

fita anan, Get out of this place go the section of Culture to register your status,

mai goro

wanan damuwan ka,dan iska.mai goro kuma sunan wanda ya chi uwarka. grin
Re: Damuwan Na Arewa?ku Yi Magana. by hakanai(m): 5:41pm On Apr 07, 2010
frosbel:

hope there are no jihad plans, grin grin grin

why? undecided is it your job to find out or to capture.if you are looking for something like that maybe you should check out the topics with picture of armed gangs with mask on boats and white hostages. shocked lipsrsealed wink
Re: Damuwan Na Arewa?ku Yi Magana. by Nobody: 5:43pm On Apr 07, 2010
haka_nai:

why? undecided

just joking.

You're speaking in a language we cannot understand though !
Re: Damuwan Na Arewa?ku Yi Magana. by Beaf: 5:45pm On Apr 07, 2010
Whats this bullsh!t going on here? Do people think this is BBC Hausa service? angry
Re: Damuwan Na Arewa?ku Yi Magana. by Nigerd(m): 5:49pm On Apr 07, 2010
haka_nai:

wanan damuwan ka,dan iska.mai goro kuma sunan wanda ya chi uwarka. grin

I foto copy u,

Chi geri nku, Babanka, seriki gerika,

yenzu
Re: Damuwan Na Arewa?ku Yi Magana. by hakanai(m): 5:50pm On Apr 07, 2010
i know you are joking.we are discussing issues that bothers the Arewa.u seem to be in UK and i don't know if you understand much about the north but this problems we have is all i am talking about in hausa.i used the language to narrow the response to people that have some how lived or still stay there.
Re: Damuwan Na Arewa?ku Yi Magana. by Nigerd(m): 5:52pm On Apr 07, 2010
@ poster

Take my advice
send ur issue to culture Hausa section,
Re: Damuwan Na Arewa?ku Yi Magana. by hakanai(m): 5:56pm On Apr 07, 2010
Beaf:

Whats this bullsh!t going on here? Do people think this is BBC Hausa service? angry
NL has no rules or states any as language of communication.to make it ok maybe is not meant for you.go to the site that is not bullshit.you don't have to be here. shocked wink
Re: Damuwan Na Arewa?ku Yi Magana. by bashdecash(m): 6:00pm On Apr 07, 2010
haka_nai:

why? undecided is it your job to find out or to capture.if you are looking for something like that maybe you should check out the topics with picture of armed gangs with mask on boats and white hostages. shocked lipsrsealed wink

grin grin grin
Re: Damuwan Na Arewa?ku Yi Magana. by hakanai(m): 6:01pm On Apr 07, 2010
Niger_d:

@ poster

Take my advice
send your issue to culture Hausa section,



ok,wanan ba gidan ka ba nai ko?kuma maganan bai damai ka ba.ko zaka iya fiskanci abunda ya damai ka. undecided ko hausa section nai ko na garin ku nai ba damuwar ka ba.
Re: Damuwan Na Arewa?ku Yi Magana. by bashdecash(m): 6:03pm On Apr 07, 2010
@poster,

yanzu in na baka minister (eg. Power Minister), me zaka yi domin ka gyara Nijeriya?
Re: Damuwan Na Arewa?ku Yi Magana. by Nigerd(m): 6:04pm On Apr 07, 2010
Not Now or I will send MEND to Finish the unfinished issue

Just Go to Hausa Section,

Waawaa
Re: Damuwan Na Arewa?ku Yi Magana. by Jarus(m): 6:12pm On Apr 07, 2010
Awuuuu. . .emi lonsele nbibayi ri! E sora yin o

Meanwhile, can the Mods move this to Culture
Re: Damuwan Na Arewa?ku Yi Magana. by PapaBrowne(m): 10:19pm On Apr 07, 2010
Dona allah,yi magana turanchi, kaji kwo.
Gaskiya ne, kai da ma samu da kyau mai da magana, if you open the space for everyone by writing in english.
The topic you raised is a national one, I think it would be incomplete if the responses you get are from only those that probably share the same views with you.
Re: Damuwan Na Arewa?ku Yi Magana. by 18platoon(m): 10:29pm On Apr 07, 2010
@poster, from your post i've already figured it that you're not a HAUSA guy.
Re: Damuwan Na Arewa?ku Yi Magana. by Onlytruth(m): 10:40pm On Apr 07, 2010
Sometimes I HATE Nigeria just because of Hausa people. Other times I LOVE Nigeria because of them as well. What can I say! Nigeria is quite confusing!
Right now I'm indifferent to Hausa issues so long as they are not planning to kill inyamiri.  sad
Re: Damuwan Na Arewa?ku Yi Magana. by Abagworo(m): 10:52pm On Apr 07, 2010
nde awusa abiala ozor.ha ewerekwala asusu ha bia imebi nairaland seun osewa tara ahuhu mepee.Chi okike a ga ekwe kama okpo ha nile oku.
Re: Damuwan Na Arewa?ku Yi Magana. by Onlytruth(m): 11:00pm On Apr 07, 2010
Abagworo:

nde awusa abiala ozor.ha ewerekwala asusu ha bia imebi nairaland seun osewa tara ahuhu mepee.Chi okike a ga ekwe[b] kama okpo ha nile oku[/b].

lol! grin
Re: Damuwan Na Arewa?ku Yi Magana. by hakanai(m): 8:10am On Apr 08, 2010
Una sorry for the language difference grin.my apology to those that may feel bad about it.for others that have resulted to insults wink,it goes back to you as well. angry
Re: Damuwan Na Arewa?ku Yi Magana. by chosen04(f): 8:19am On Apr 08, 2010
haka_nai:

Una sorry for the language difference grin.my apology to those that may feel bad about it.for others that have resulted to insults wink,it goes back to you as well. angry

CONFUSION!!!!!
Re: Damuwan Na Arewa?ku Yi Magana. by Ikengawo: 8:28am On Apr 08, 2010
why dont you people shut the phuck up and let them speak their language
its sad ppl are getting offended by ppl speaking the language they're comfortable with to each other, obviously it doesn't concern you so go elsewhere and speak english
Re: Damuwan Na Arewa?ku Yi Magana. by Nigerd(m): 8:35am On Apr 08, 2010
@ Poster,

truly u r confused, like Turai
Re: Damuwan Na Arewa?ku Yi Magana. by Arkison: 9:43am On Apr 08, 2010
Certainly akwai matsala a yankunan mu. Amma matsala ta fara da gaba daya kasar. Domin dole ne leadership din Nigeria daga sama har kasa su kasance masu tunanin ci gaban kasa ba masu tunanin neman abinci ba. Duk da cewa a kowace kasa yan siyasa sun mai da siyasa hanyar cin abincinsu. For example, anan Biritaniya, har ma da kasar Amurka da sauran kasashen turawa, anan zaka sami Career Politicians. Babu wata sana'a da suka sani banda siyasa. To amma ban bancin mu dasu shine, mu neman sace duk abun da muka samu mukeyi saboda mu fi kowa kudi a garin mu. Gidan mu ya fi na kow girma.

When I was in Sokoto, abin da yafi bani mamaki shine yadda gidan Gomna, personal house dinsa, da kuma gidan wani wai abokin sa, Umarun Kobo, yake. Sunje sunyi building Mansions da kudin talakawa amma makaranti, da asibitoci, da dai sauran wajajen da talakawa suke anfanuwa da shi ya dawo kamar kasuwa.


Anyway, akwai matsaloli da yawa a kasar nan. Kuma ta yanda za a fara maganin su shine anfani da hankali. Da kuma gina community. What I mean by community, shine kowace kwauye, da gari should take their destiny and their welfare in their hands. I dan mutum ya san shine is responsible for kawo magani a asibitin garinsu, do wallahi dole ne a lot of things will change.

Zan yi magana a hankali. Daya bayan daya. Starting from the Kana nan hokumomi. Amma dai, ko wa ya sani, the main reason din shine, rashin samun shugabanni da suka chancanta.
Re: Damuwan Na Arewa?ku Yi Magana. by 18platoon(m): 9:50am On Apr 08, 2010
@arikson, gaskiya ka burge da duk abubuwan ka fada, kuma gaskiya ce.
Re: Damuwan Na Arewa?ku Yi Magana. by Nobody: 10:09am On Apr 08, 2010
Ikengawo:

why dont you people shut the phuck up and let them speak their language
its sad ppl are getting offended by ppl speaking the language they're comfortable with to each other, obviously it doesn't concern you so go elsewhere and speak english

After this comment I cannot in honesty take you seriously any longer !!!

Surely there is a cultural section undecided
Re: Damuwan Na Arewa?ku Yi Magana. by edoyad(m): 10:15am On Apr 08, 2010
Kosovo please come and delete this rubbish. If you want a hausa forum go and create yours but don't come here to destroy some one's innovative idea.
When they say you people should send your children to school you instead send them begging on the streets now you want people to descend to your level, dunces. Internet doesn't work on quota system so you're free to make a million fora yourselves.
Re: Damuwan Na Arewa?ku Yi Magana. by Arkison: 10:21am On Apr 08, 2010
FIRST

LEADERSHIP DEFICIENCY (Rashin Shugabanci)
Matsololin shugabanci a kasar nan suna da yawa. Amma for the purpose of this discussion I will limit it to only two. Duk bayanan da zanyi, are based on my on personal understanding of the problems. I might be right and wrong, amma we are discussing. It is open to everybody to criticise and correct me and kuma in akwai kari, mutum yayi kari. Saboda we are learning everyday.  Na s


a. Sarakunan Gargajiya.:
A ko ina muka duba za muga cewa bamu da shugabanni. Bamu da masu shagora. Abinda a ke nufi da shugabanni shine mutane masu VISION. Masu hango gaba. Masu son kwatanta al'ummar mu da sauran al'ummomi na duniya. Ko wace zamani da yadda ake yin shugabancin ta. A zamanin da, it is much easier a shugabanci al'umma through inheritance. Gado. Uba ya mutu, dansa ya gajeshi. Har sai wani wanda ya fi su karfi ya koresu. Amma musulici da Christianity (addinan mu na arewa) bai koya mana haka ba. Zaben wanda ya chancanta a keyi.

Ana gadon dukiya, da kudi, da arziki. Amma ba'a gadon ilmi. Ba a gadon Imani. Ba a gadon hankali. Ba'a kuma gadon salon shugabanci. It is a common knowledge a arewa, muna jiran wani sarki ya mutu mu nada wani danginsa. Duk da cewa na san influence din Sarakuna a arewa ya ragu, amma duk mun sani cewa, they play significant role in who become our future leaders. Basa nada Gomna, ko Chairman, ko senator ko wani dan siyasa. Amma suna influencing society din mu a wajen masu kasancewa shuga banni nan gaba. Suna kuma influencing wadanne aiyukane gomnoni za suyi. Ya wancin shuga bannin mu a arewa suna alaka da fada. Kuma fada

We leave in the past. Ya kamata sarakunan nan asan yadda za'ayi a kore su. They are the fabric of corruption from Local Level. They are the fabric of oppression from the Local Level. Daga kauyukan mu suke kashe mana zuciya.

b. Rashin Fahimtar banbanci tsakanin Ilmi da hankali. (Lack of understanding the difference between educational qualifications and leadership ability)

It is a common knowledge yanzu a Nigeria, da zaran mutum ya yi karatu, yana degree da kuma exposure sai a dauki mukami a bashi. Mutum yayi karatu amma bashi da hankalin da zai jogoranci jama'a. Karatu kuma ko da na addini ne. Haddan kur'ani, da hadisai ba shine mutum ya na da hankalin da zai jagoranci mutane ba. Idan muka duba arewacin Nigeria, sai muga da zaran mutum ya dan iya larabcin sa, sai ya dauki Microphone, ya gina dan karamin masallaci ya fara wa'azi. Shima ya dawo malami. Kuma duk abin da ya fada ya dawo dai dai. In Azumi yazo yace shima zai yi tafsiri. Suyi ta zage zage. It is pathetic.

It is our responsibility to identify good leaders.  A kasashen turai nan, in ana zargin mutum da yin zina ko fasikanci, ko dampara, wallahi ba'a zaben sa. Kuma mutum bai isa ace shi minister bane ko wani shugabane a wani company, a kama shi da yin fasikanci, ko yin kalaman batsa, ko yin zagi, ko a zargeshi da corruption, ko tukin ganganci, a kuma barshi kan mukami. Shugaba is an epitome of morals. Amma mu, morarlity is not even our leadership quality.

(1) (2) (Reply)

Weird People The World Would Never See Again / How To Use Onion Peels As A Mosquito Killer At Home / Racialist Anthropologist Discussing Igbos, Please Contribute

(Go Up)

Sections: politics (1) business autos (1) jobs (1) career education (1) romance computers phones travel sports fashion health
religion celebs tv-movies music-radio literature webmasters programming techmarket

Links: (1) (2) (3) (4) (5) (6) (7) (8) (9) (10)

Nairaland - Copyright © 2005 - 2024 Oluwaseun Osewa. All rights reserved. See How To Advertise. 51
Disclaimer: Every Nairaland member is solely responsible for anything that he/she posts or uploads on Nairaland.