Welcome, Guest: Register On Nairaland / LOGIN! / Trending / Recent / New
Stats: 3,161,390 members, 7,846,639 topics. Date: Friday, 31 May 2024 at 08:11 PM

Young N.C_we Go Hard Lyrics - Celebrities - Nairaland

Nairaland Forum / Entertainment / Celebrities / Young N.C_we Go Hard Lyrics (346 Views)

Open Letter To Regina Daniels! From Go Hard Or Go Home Concerned Fan / Davido, Zlatan Ibile And 30 Billion Gang Go Hard On Punch Count (Video) / 2ndary School Boy & Girl Go Hard & Too Far In A Dancing Competition.Pix Go Viral (2) (3) (4)

(1) (Reply)

Young N.C_we Go Hard Lyrics by Hassanhassee(m): 8:36pm On Aug 06, 2019
YNC YNC YNC
Zamu dauka
Kuma mudawo gobe
Wannan abun basauki.
*Afniga..
*Saifniga
*Sopniga..
*Ayniga..
(Chorus)
YNC we de start mun fara yau da gobe zamu shahara we go hard munje da xafi nigger nace munje da xafi
*Nigger na
*we go hard!(4)
*we go hard munje da xafi
*xamu bude kofar da karfi
(Afniga)
*Wannan abun yana da tauri
*sai yasa muma muke da sauri
*muke sake flows cikin sauri
*komai cakwai nigger babu bauri
*ayaune zamu hana wasu tari
*daga order kuma a koma sari
*afniga bigger hujjata jari
*nayi na fitar ga wani kari
*dan muna hausarap akai hari
*in hakane kuna mummunan hali
*ku kunsanni babu wasa ko sauki
*we go hard abin da da zafi kamar boc
*but mu ync zamu nema musa ac
*basai yan kwallabo iya zurawa a oc
*hausa rap na for hausa men
*hausa namune we're proud of it
*haa wannan wasa ma na dauka
*kai dan karya ay nasanka
*toma a ina ne zaka tanka
*ogar sir allah ya huci ranshi
*hankalinka ya kwanta babu alsashi
*dan babana yamun huduba kan in fara
*addu a takemun mamana dan in shakara
*wannan abun ma ay akwai fassara
*you hating wato masu hassada
*ay yana ganinka sarki rabbana
*in fito a mutum bans
(Sopniga)
*sopniga na dauka
*wannan beat din zan karta
*kaikai niggr na yan karta
*toto ninefa babanta
*kai attention ku sara
*maza mata sai a fara
*kudina ma zana tara
*nine zan sayo sitara
*collaboration mun fara
*NIGGER
*taro da taron YNC
*bamu talking din bambamci
*balle mu karbi ko cin hanci
*wasu na abinne da ganganci
*toh niggr farka daga bacci
*yi tsalle maza doki hanci
*to sitdown kaci abinci
*you must to pay kafin kaci-kaci
*i'm sopniga zana tara kudi
*to buy many things if da kudi*
*inka tabani to ay zaka gane
*i will take revange niggr no be manage
*na dau beat dinnan niggr
*no be yawa
*ina zaunane acikin ningi
*muna tafiya muna jansu niggr
*gashi a gefena afniga bigger
*sautin mu nigger ay yanada siga
*inna hau kan beat din nan xana karta
*kasanni niggr bana doing kaca
*lets go(x4)
*LETS GO
*muje mu lalata komai ma
*MuJe Mu LaLaTa KoMai Ma

(1) (Reply)

Tekno Released On Health Grounds Over Naked Girls On Lagos Road / Naira Marley, Zlatan & Marlians Behind The Scene { New Prison Video } / How Many Borehole Have You Built In Your Village – Uche Maduagwu Trolls Peter Ok

(Go Up)

Sections: politics (1) business autos (1) jobs (1) career education (1) romance computers phones travel sports fashion health
religion celebs tv-movies music-radio literature webmasters programming techmarket

Links: (1) (2) (3) (4) (5) (6) (7) (8) (9) (10)

Nairaland - Copyright © 2005 - 2024 Oluwaseun Osewa. All rights reserved. See How To Advertise. 14
Disclaimer: Every Nairaland member is solely responsible for anything that he/she posts or uploads on Nairaland.