Welcome, Guest: Register On Nairaland / LOGIN! / Trending / Recent / NewStats: 3,195,586 members, 7,958,815 topics. Date: Thursday, 26 September 2024 at 03:01 AM |
Nairaland Forum / Entertainment / Music/Radio / Voahausa.com: Saurari Shirye-shiryenmu Da Dumi-duminsu (110522 Views)
Da Grin For Burial On Friday / The Official Thread: "The Da vinci Mode" / New Artist Call Joy Da Jungle Bunny (2) (3) (4)
(1) (Reply)
Voahausa.com: Saurari Shirye-shiryenmu Da Dumi-duminsu by aliyuhausa: 10:45pm On Nov 16, 2010 |
voahausa.comhttp://www.voanews.com/hausa Saurari shirye-shiryenmu da dumi-duminsu http://www.voanews.com/hausa/audio/ Shirin Safe 0500 UTC -- Kullum da karfe 6 na safe agogon Najeriya da Nijar muna gabatar da labarai da rahotanni da dumi-duminsu, sannan mu na gabatar da wasu shirye-shirye kamar Noma da Lafiya Uwar Jiki. Shirin Hantsi 0700 UTC -- Mu kan komo da karfe 8 na safe agogon Najeriya da Nijar domin sake gabatar muku da labarai da hirarraki, da sharhin jaridu kama daga Najeriya zuwa Nijar har Ghana, da kuma ra’ayoyinku. Shirin Rana 1500 UTC -- Da karfe 4 na yamma agogon Najeriya da Nijar zaku iya jin rahotanni da labarai da dumi-duminsu daga kowace kusurwa ta duniya, musamman ma dai muhimman abubuwan da suka faru, Shirin Dare 2030 UTC -- A shirin namu na karfe 9 da rabi agogon Najeriya da Nijar, zaku ji labarai na yadda duniyar ta yini da rahotanni da dumi-duminsu, sannan mu kan bude muku layuka domin ku bugo ku bayyana , voahausa.comhttp://www.voanews.com/hausa |
Re: Voahausa.com: Saurari Shirye-shiryenmu Da Dumi-duminsu by Nobody: 7:33am On Nov 10, 2015 |
Read both local and international news online in Hausa language http://naijaportal.com.ng/www-voahausa-com-voa-hausa/ |
(1) (Reply)
Download Official New Nigeria National Anthem – We Hail Thee Mp3 And Lyric 2024 / Pasuma And Saheed Osupa---who Is The Best? / People Consider Enya's Songs As 'demonic' - Why?
(Go Up)
Sections: politics (1) business autos (1) jobs (1) career education (1) romance computers phones travel sports fashion health religion celebs tv-movies music-radio literature webmasters programming techmarket Links: (1) (2) (3) (4) (5) (6) (7) (8) (9) (10) Nairaland - Copyright © 2005 - 2024 Oluwaseun Osewa. All rights reserved. See How To Advertise. 6 |