Welcome, Guest: Register On Nairaland / LOGIN! / Trending / Recent / New
Stats: 3,160,252 members, 7,842,721 topics. Date: Tuesday, 28 May 2024 at 12:26 PM

Bola Ahmad Tinubu Ya Taya Atiku Abubakar Murnan Cikar Haihuwarsa - Politics - Nairaland

Nairaland Forum / Nairaland / General / Politics / Bola Ahmad Tinubu Ya Taya Atiku Abubakar Murnan Cikar Haihuwarsa (663 Views)

Official Letter: Oba of Benin Congratulates President-Elect Bola Ahmad Tinubu / The Moses of our Time: Bola Ahmad Tinubu / Bashir Ahmad: Tinubu In Enugu Is More Homecoming Than Obi's Rally In Anambra (2) (3) (4)

(1) (Reply)

Bola Ahmad Tinubu Ya Taya Atiku Abubakar Murnan Cikar Haihuwarsa by AmbHafizu(m): 7:13am On Nov 26, 2022
Ɗan takarar jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya taya abokin hamayyarsa na PDP Atiku Abubakar murnar cika shekara 76 da haihuwa.

A yau jiya juma'a ne tsohon mataimakin shugaban ƙasar kuma haifaffen Jihar Adamawa da ke arewacin ƙasar ya yi bikin zagayowar ranar haihuwar tasa.

"Ina taya Atiku Abubakar murnar ranar haihuwarsa ta 76," in ji Tinubu cikin wani saƙon Twitter. "Ina yi masa fatan alheri."

Wannan ne karo na shida da Atiku zai yi takarar shugaban ƙasa bayan ya yi rashin nasara a 1993, da 2007, 2011, da 2015, da kuma 2019.

A ranar 25 ga watan Fabarairu mutanen biyu za su fafata a babban zaɓen da 'yan Najeriya za su zaɓi shugaban ƙasa da gwamnoni da 'yan majalisar jiha da na tarayya.[b][/b]

Re: Bola Ahmad Tinubu Ya Taya Atiku Abubakar Murnan Cikar Haihuwarsa by stonemasonn: 7:19am On Nov 26, 2022
Happy birthday to Atiku.

(1) (Reply)

Oshodi Street Poll (video) / Court Dismisses Pdp Suit Against Fr Alia,apc Candidates In Benue / Reno Omokri Finally Confesses Peter Obi Is The Best (photo)

(Go Up)

Sections: politics (1) business autos (1) jobs (1) career education (1) romance computers phones travel sports fashion health
religion celebs tv-movies music-radio literature webmasters programming techmarket

Links: (1) (2) (3) (4) (5) (6) (7) (8) (9) (10)

Nairaland - Copyright © 2005 - 2024 Oluwaseun Osewa. All rights reserved. See How To Advertise. 5
Disclaimer: Every Nairaland member is solely responsible for anything that he/she posts or uploads on Nairaland.