Dundushani's Posts
Nairaland Forum › Dundushani's Profile › Dundushani's Posts
|
Da yarda Allah atiku sai yayi mulki nageria |
|
Education is the cornerstone of a developing nation. Education, therefore has become one of Atiku’s top priority as he will embark on efforts to reengineer the educational system of Nigeria. To RESET our Educational System, we need Atiku-Okowa. #RESETNIGERIA
|
Our Vice Presidential candidate H.E Gov. Ifeanyi Okowa on his way to Warri southwest and Udu PDP rally, stopped by the Advanced Diagnostics Medical Centre and Mother and Child Centre in Owa-Alero for an unscheduled inspection. #DeltaPDPRally #RecoverNigeria with #AtikuOkowa2023 #atikuorganizingforaction
|
|
Let me remind you. We are in Digital World, and a vote for His Excellency Atiku Abubakar is a vote for a Digital President. Our economy will improve with a Digital President. Vote wisely, Vote AA.✌️
|
|
Income president da yar Allah
|
KOWA NA SON NASA. Akwai takaici kaga ɗan uwanka ɗan arewa yana tallata wani ɗan takara saɓanin Alhaji Atiku. Domin ga duk wanda yake nufin arewa da ci gaba, lallai an kawo gaɓar da zai watsar da duk wani ɗan takara ya rungumi Atiku. Akwai zalunci babba ka goyi bayan ɗan takarar da kasan siyasarsa bata wuce jihar daya fito ba koda kuwa ɗan Arewa ne. Ƙeta da zalunci gami da mugunta ita zatasa ɗan Arewa tallar ɗan kudu. Allah ka warkar da marasa lafiyan cikin mu. Ayi Atiku Abubakar da alheri. #arewadecides2023 Naka sai naka. Arewa Decide Kaduna State Chapter 26/12/2022
|
Amintace kuma jagora wanda yasan yakamata atiku abubakar income president da yar Allah
|
ATIKU NE JAGORAN TALAKAWA Maigirma Atiku Abubakar ya fadawa dumbin jama'ar jihar Katsina cewa; “Idan mun kafa Gwamnati ba za mu bari don mutun yayi fasakwaurin shinkafa daga ketara ya shigo dashi Nigeria ta kan iyaka a harbe shi ba” Mutanen Katsina da suke kan iyaka da Kasar Nijer sun fi kowa sanin me Atiku Abubakar yake nufi da wannan maganar Wato tun bayan da Gwamnatin APC ta haramta shigo da shinkafar Kasar waje, ana samun wadanda suke shiga garuruwan Kasar Nijer dake kusa da jihar Katsina suna sayo shinkafa, su daura akan babur, idan sun ki tsayawa jami'an tsaron Custom sai a bude musu a kashe su Yau Atiku ya tabbatar wa mutanen Katsina cewa idan ya zama Shugaban Kasa ba zai yadda da wannan zaluncin na APC ba Yaa Allah Ka tabbatar wa Atiku nasara don Tsarkin MulkinKa
|
|
LOKACIN ATIKU NE A yanzu babu wani dan takaran Shugabancin Nigeria wanda ya samu cikakken karbuwa da farin jini a kowani sassa na Kasarnan kamar Maigirma Wazirin Adamawa Alhaji Atiku Abubakar Wannan taron kamfen ne da Atiku ya gabatar taro a jihar Anambra daya daga cikin manyan cibiyar kabilar Inyamurai na Kasarnan, ya tara jama'ar da sai da kowa yayi mamaki Duk wani mai hankali da kishin kasa ba wadanda suke kishin aljihunsu ba sun san APC ta gaza, taci amanarmu, bai kamata ko da wasa a basu damar cigaba da mulkin yaudara da cin amana ba Wannan lokacin na Atiku ne, kuma zai yi nasara Insha Allah |
Gabanmu da bayanmu PDP ne kuma har yanzu PDP muka a zuciyar mu ba Wanda zai hanamu rawar gaban hassi don ga shugaban mu kama mai Share mana hawaye mu zai kawo mana cigaba da kyakkyawar rayuwa atiku abubakar income president da yarda Allah 2023
|
|