Welcome, Guest: Register On Nairaland / LOGIN! / Trending / Recent / New
Stats: 3,166,409 members, 7,864,798 topics. Date: Wednesday, 19 June 2024 at 07:09 AM

Atiku Abubakar - Politics - Nairaland

Nairaland Forum / Nairaland / General / Politics / Atiku Abubakar (137 Views)

Atiku Abubakar Leads Adamawa Emirate In Eid Kabir Prayers In Yola (Photos) / Atiku Abubakar Meets Bola Tinubu At Airport (Photos) / Atiku Abubakar Visits Calabar , See The Crowd That Welcomed Him - Pictures (2) (3) (4)

(1) (Reply)

Atiku Abubakar by Dundushani(m): 4:36pm On Dec 16, 2022
LOKACIN ATIKU NE

A yanzu babu wani dan takaran Shugabancin Nigeria wanda ya samu cikakken karbuwa da farin jini a kowani sassa na Kasarnan kamar Maigirma Wazirin Adamawa Alhaji Atiku Abubakar

Wannan taron kamfen ne da Atiku ya gabatar taro a jihar Anambra daya daga cikin manyan cibiyar kabilar Inyamurai na Kasarnan, ya tara jama'ar da sai da kowa yayi mamaki

Duk wani mai hankali da kishin kasa ba wadanda suke kishin aljihunsu ba sun san APC ta gaza, taci amanarmu, bai kamata ko da wasa a basu damar cigaba da mulkin yaudara da cin amana ba

Wannan lokacin na Atiku ne, kuma zai yi nasara Insha Allah

(1) (Reply)

Press Release: Kogi N20bn Bailout: Efcc On A Wild Goose Chase / Buhari Legacy / When You Have A Friend Like Oshobaba Your Confidence Grows

(Go Up)

Sections: politics (1) business autos (1) jobs (1) career education (1) romance computers phones travel sports fashion health
religion celebs tv-movies music-radio literature webmasters programming techmarket

Links: (1) (2) (3) (4) (5) (6) (7) (8) (9) (10)

Nairaland - Copyright © 2005 - 2024 Oluwaseun Osewa. All rights reserved. See How To Advertise. 4
Disclaimer: Every Nairaland member is solely responsible for anything that he/she posts or uploads on Nairaland.