₦airaland Forum

Welcome, Guest: RegisterLoginWith GoogleTrendingRecentNew

Stats: 3,328,902 members, 8,437,888 topics. Date: Thursday, 02 July 2026 at 03:12 PM

Toggle theme

Atiku Abubakar - Politics - Nairaland

Nairaland ForumNairaland GeneralPoliticsAtiku Abubakar (623 Views)

1 Reply

Atiku Abubakar by Dundushani(op): 8:51pm On Dec 20, 2022
ATIKU NE JAGORAN TALAKAWA

Maigirma Atiku Abubakar ya fadawa dumbin jama'ar jihar Katsina cewa;
“Idan mun kafa Gwamnati ba za mu bari don mutun yayi fasakwaurin shinkafa daga ketara ya shigo dashi Nigeria ta kan iyaka a harbe shi ba”

Mutanen Katsina da suke kan iyaka da Kasar Nijer sun fi kowa sanin me Atiku Abubakar yake nufi da wannan maganar

Wato tun bayan da Gwamnatin APC ta haramta shigo da shinkafar Kasar waje, ana samun wadanda suke shiga garuruwan Kasar Nijer dake kusa da jihar Katsina suna sayo shinkafa, su daura akan babur, idan sun ki tsayawa jami'an tsaron Custom sai a bude musu a kashe su

Yau Atiku ya tabbatar wa mutanen Katsina cewa idan ya zama Shugaban Kasa ba zai yadda da wannan zaluncin na APC ba

Yaa Allah Ka tabbatar wa Atiku nasara don Tsarkin MulkinKa

Re: Atiku Abubakar by SLAP44: 8:58pm On Dec 20, 2022
Atiku is a criminal looter, a crooknof the highest order.

Re: Atiku Abubakar by Kasdat5(m): 10:13pm On Dec 20, 2022
SLAP44:
Atiku is a criminal looter, a crooknof the highest order.
You are becoming boring already
1 Reply

Mohammed Atiku Abubakar Shares His Coronavirus ExperienceCoronavirus: Atiku Abubakar, Dino Melaye Pray For Kyari After Testing PositiveAtiku Abubakar's Son Test Positive For Coronavirus234

Peter Obi Is Not Contesting For President Of NigeriaMASSIVE: More Videos From Atiku/Okowa Rally In Ekiti‘Buhari’s Betrayal And His Strigent Policies May See Tinubu Defeated’ – Jaafar