Welcome, Guest: Register On Nairaland / LOGIN! / Trending / Recent / New
Stats: 3,158,294 members, 7,836,284 topics. Date: Wednesday, 22 May 2024 at 02:48 AM

Wizfahad's Posts

Nairaland Forum / Wizfahad's Profile / Wizfahad's Posts

(1) (of 1 pages)

Rap Battles / Re: Hausa Rapp Battles by wizfahad: 5:12pm On Feb 11, 2017
TO AREWA 24 TV ♡Arewa 24 kune a gaba makiyanku kun barsu a baya
♡kunbarsu abaya suna shan wuya
♡kun daga darajar hausa a duk duniya
♡Aka baku award na lamba daya
♡kun kutsa duk cikin duniya
♡Aka baku award na duk nahiya
♡burinku daya zaman lafiya
♡kun hana kowa yin hayaniya
♡kukace mana muyi rikon gaskiya
♡kukaje gabar kukaje yamma kuka fada har cikin zariya
♡kukaje arewa kukaje kudu kuka hadan kan dukka nigeriya
♡Dina balqis akwaita da murya
♡Gata da kyau kuma ta iya tafiya
♡Idan tana shiri bama gajiya
♡Nomiss gee ma munyi godiya
♡kana bamu feelings harda dariya
♡Arewa 24 basa gajiya
♡ Arewa 24 muna ta godiya


MUNA GODIYA AREWA 24

1 Like

(1) (of 1 pages)

(Go Up)

Sections: politics (1) business autos (1) jobs (1) career education (1) romance computers phones travel sports fashion health
religion celebs tv-movies music-radio literature webmasters programming techmarket

Links: (1) (2) (3) (4) (5) (6) (7) (8) (9) (10)

Nairaland - Copyright © 2005 - 2024 Oluwaseun Osewa. All rights reserved. See How To Advertise. 4
Disclaimer: Every Nairaland member is solely responsible for anything that he/she posts or uploads on Nairaland.