₦airaland Forum

Welcome, Guest: Join Nairaland / LOGIN! / Trending / Recent / New
Stats: 2,276,365 members, 4,988,489 topics. Date: Wednesday, 19 June 2019 at 01:58 AM

Hausas On Nairaland !*! Kuzo Mu Shakata - Culture - Nairaland

Nairaland Forum / Nairaland / General / Culture / Hausas On Nairaland !*! Kuzo Mu Shakata (3233 Views)

Origin Of Why Hausas Call Igbos Nyamiri / Why Are The Hausas And Fulanis Co-joined In One Tribe - Hausa/fulani? / Where Are The Igbos, Hausas And Other Non-Yorubas? (2) (3) (4)

(1) (2) (Reply) (Go Down)

Hausas On Nairaland !*! Kuzo Mu Shakata by Abuzola(m): 3:50am On Apr 12, 2008
Sunana Abubakar kuma daga Agege lagos, kuzo mu tautauna mana yaku dan'uwa.
Re: Hausas On Nairaland !*! Kuzo Mu Shakata by echelon(m): 1:21pm On Apr 12, 2008
Sunana Eche kuma daga Woji Portharcourt. Yaya dai Abubakar?
Re: Hausas On Nairaland !*! Kuzo Mu Shakata by dbash81: 9:37pm On Apr 12, 2008
Ina gaisuwa dan uwa nine bashir daga agege lagos
Re: Hausas On Nairaland !*! Kuzo Mu Shakata by dbash81: 9:38pm On Apr 12, 2008
Ina gaisuwa dan uwa nine bashir daga agege lagos
Re: Hausas On Nairaland !*! Kuzo Mu Shakata by Abuzola(m): 1:27am On Apr 13, 2008
ya akayi eche, ya kuma port harcourt, da fatan kana lafiya yanda nake nan lafiya.
Re: Hausas On Nairaland !*! Kuzo Mu Shakata by BTT(m): 6:40pm On Apr 14, 2008
Ai ni ba ba Hause bane. Amade na iya kadan kadan. Lapia kuke ko?
Re: Hausas On Nairaland !*! Kuzo Mu Shakata by Abuzola(m): 1:11am On Apr 15, 2008
Lafiya kalau, am glad u  can speak my beloved language, which is the second most populous language in Africa.  welcome
Re: Hausas On Nairaland !*! Kuzo Mu Shakata by Uche2nna(m): 1:14am On Apr 15, 2008
Sunana Uchenna dege Sabon Gari, Kano grin I na gasuwa
Re: Hausas On Nairaland !*! Kuzo Mu Shakata by MahdiL: 1:28am On Apr 15, 2008
Inakwana.
Re: Hausas On Nairaland !*! Kuzo Mu Shakata by echelon(m): 7:12am On Apr 15, 2008
Lafia lau. Antashi lafia? Yaya dai?
Re: Hausas On Nairaland !*! Kuzo Mu Shakata by Abuzola(m): 1:12pm On Apr 15, 2008
Lafiya kalau, uche ya mutanen kano suke ? Dafatan kowa na lafiya amin
Re: Hausas On Nairaland !*! Kuzo Mu Shakata by mazaje(m): 10:54am On Apr 20, 2008
kai! jama'a ina gaisuwa, Allahh ya sa mudache!
Re: Hausas On Nairaland !*! Kuzo Mu Shakata by smile2day(f): 10:46am On Apr 21, 2008
yaya dai? i na fatan an tashi lafiya? yaya harkoki na yau da kullum? Allah yasa mu dache yau (Amin)
Re: Hausas On Nairaland !*! Kuzo Mu Shakata by Abuzola(m): 7:53pm On Apr 25, 2008
Alhamdulilah, godiya ta tabatta ga Allah madaukaki
Re: Hausas On Nairaland !*! Kuzo Mu Shakata by muhbest(m): 7:59am On Apr 30, 2008
Ina fatan kowa yana nan lafiya amin nine Muhammed daga Atlanta Georgia a nan a kasar amurika, asalina daga kaduna, amma baba na daga Kano, mune Kanawan dado masu zane a ciki.
Re: Hausas On Nairaland !*! Kuzo Mu Shakata by MCUsman(m): 4:41pm On Apr 30, 2008
Yawo duniya ya kawo ni wani kasa wai sunan ta Liberia. In bakada imani bazaka iya zama Monrovia. Dalili kuwa shine, awai yanmata kamar pure water,

In kwana gida kake so gasu, kai koma mai kake so zasu yi maka.
Re: Hausas On Nairaland !*! Kuzo Mu Shakata by Ogaga4Luv(m): 7:38pm On Nov 04, 2009
[size=13pt]Segobe abokina. . . . kai! , walai Talai. . . . ha ha ha. Gaski ni[/size]
Re: Hausas On Nairaland !*! Kuzo Mu Shakata by AndreUweh(m): 1:10am On Nov 05, 2009
Hausa kwenu
Re: Hausas On Nairaland !*! Kuzo Mu Shakata by udezue(m): 3:36am On Nov 05, 2009
buncha blood suckers angry
Re: Hausas On Nairaland !*! Kuzo Mu Shakata by morpheus24: 2:46pm On Nov 05, 2009
Waka no dey tire
Ubanka no dey tire

so Baba keep on moving

Kai, kachi buruku ubanka shege A!!
Re: Hausas On Nairaland !*! Kuzo Mu Shakata by Hauwa1: 7:02pm On Nov 05, 2009
.
Re: Hausas On Nairaland !*! Kuzo Mu Shakata by azeeza(f): 11:06am On Nov 06, 2009
sunnana azeeza dege lokoja,kogi state,ya kuke.a ghei da gida.sai watarana
Re: Hausas On Nairaland !*! Kuzo Mu Shakata by dayokanu(m): 8:09am On Nov 10, 2009
Ina son mata arewa me chau.

Hauwa, Ko zo ki rungomeni
Re: Hausas On Nairaland !*! Kuzo Mu Shakata by Ogaga4Luv(m): 2:05pm On Nov 10, 2009
[size=13pt]Hey Dogo yaro. . . . wink[/size]
Re: Hausas On Nairaland !*! Kuzo Mu Shakata by ikeyman00(m): 10:55pm On Nov 10, 2009
@@@@@@@

may una no start wahala for that side again

i fit come with f16 lipsrsealed
Re: Hausas On Nairaland !*! Kuzo Mu Shakata by OgidiBoy(m): 6:30am On Nov 12, 2009
Ina gaisuwa, sunana dogon yaro from Tudun wada Jos Plateau.
Re: Hausas On Nairaland !*! Kuzo Mu Shakata by dayokanu(m): 7:03am On Nov 12, 2009
Ogaga, Wayo ne?
Re: Hausas On Nairaland !*! Kuzo Mu Shakata by Abuzola(m): 5:53pm On Nov 16, 2009
dayokanu:

Ogaga, Wayo ne?

Wwtin you dey yarn ?
Re: Hausas On Nairaland !*! Kuzo Mu Shakata by Abuzola(m): 5:54pm On Nov 16, 2009
OgidiBoy:

Ina gaisuwa, sunana dogon yaro from Tudun wada Jos Plateau.

muna amsawa dan uwa
Re: Hausas On Nairaland !*! Kuzo Mu Shakata by Abuzola(m): 5:57pm On Nov 16, 2009
azeeza:

sunnana azeeza dege lokoja,kogi state,ya kuke.a ghei da gida.sai watarana

sannunku da zuwa
Re: Hausas On Nairaland !*! Kuzo Mu Shakata by Abuzola(m): 5:58pm On Nov 16, 2009
morpheus24:

Waka no dey tire
Ubanka no dey tire

so Baba keep on moving

Kai, kachi buruku ubanka shege A!!

amma fa kai mugune
Re: Hausas On Nairaland !*! Kuzo Mu Shakata by Abuzola(m): 6:00pm On Nov 16, 2009
Ogaga4Luv:

[size=13pt]Segobe abokina. . . . kai! , walai Talai. . . . ha ha ha. Gaski ni[/size]

so you sabi hausa like this, kudossssssssssssssssssssss

(1) (2) (Reply)

Why Do Only Africans Especially Nigerians Hiss? Lol / Statue Of Ori Olokun In Brazil / Calabar Carnival Is A Celebration Of Prostitution

(Go Up)

Sections: politics (1) business autos (1) jobs (1) career education (1) romance computers phones travel sports fashion health
religion celebs tv-movies music-radio literature webmasters programming techmarket

Links: (0) (1) (2) (3) (4) (5) (6) (7) (8) (9)

Nairaland - Copyright © 2005 - 2019 Oluwaseun Osewa. All rights reserved. See How To Advertise. 42
Disclaimer: Every Nairaland member is solely responsible for anything that he/she posts or uploads on Nairaland.