Welcome, Guest: Register On Nairaland / LOGIN! / Trending / Recent / New
Stats: 3,153,224 members, 7,818,765 topics. Date: Monday, 06 May 2024 at 01:13 AM

Lokacin Daukar Fansa Yayi 'yan Arewa - Politics - Nairaland

Nairaland Forum / Nairaland / General / Politics / Lokacin Daukar Fansa Yayi 'yan Arewa (1522 Views)

Aishatu ‘yan Guru Nahuce: Pilgrim Returned Missing $80,000, Honoured In Zamfara / Solomon Adeola (Yayi) Weeps As Ogun West Forms Are Presented To Him / Proscribed Yan Sakai Vigilante Group Kills 11 Fulanis In Sokoto Market (2) (3) (4)

(1) (2) (3) (Reply) (Go Down)

Lokacin Daukar Fansa Yayi 'yan Arewa by AmbHafizu(m): 3:26pm On Nov 29, 2022
LOKACIN DAUKAR FANSA YAYI 'YAN AREWA[b][/b]

Ya zama wajibi a garemu talakawa mu kaurace wa sake zabar jam'iyyar azzalumai mayaudara 'yan jari hujja maciya amana

Tsoho mai karkarwa da suka tsayar don mu sake zaba a jam'iyyarsu ta mayaudara yace bai yadda da Kasarmu a matsayin kasa daya dunkulalliya ba, yana dauke da akidar 'yan Aware tun asali

Shiyasa lokacin da ya ke Gwamna ya azabtar da 'yan Arewa mazauna jihar su mafi tsananin azabtarwa, ya kashe mutanen mu dubbai, ya lalata biliyon Naira na dukiyar mutanen mu ya musu koran wulakanci sai kace ba 'yan kasa ba

Idan mun san 'yancin kanmu 'yan Arewa Wallahi ba zamu kaunaci mutumin nan ba balle mu bashi kuri'u ranar zabe, ya cutar damu, lokacin daukar fansar jinin 'yan Arewa ta hanyar kin zabansa yayi

Duk wanda ya zabi mutumin nan yaci amanar 'yan Arewa, sannan yaci amanar Nigeria, kuma sai amana ta ci shi

Nigeria tana bukatar shugaba gwarzo wanda yake da lafiya yake da manufa na yiwa kowa adalci a cikin Kasa, shine Maigirma Wazirin Adamawa Alhaji Atiku Abubakar

Yaa Allah Ka tabbatar wa Atiku nasara don Tsarkin MulkinKa .

4 Likes 3 Shares

Re: Lokacin Daukar Fansa Yayi 'yan Arewa by TooMuchStuff: 3:43pm On Nov 29, 2022
Allah ya tsine ma ku Al barka. Atiku barawo banza

Mutanen Arewa masamsa musulumai ba ku da adarcii a gaban Allah.
Sai kisa.
Sai zalunci.
Sai kashe kashe.
Can wahala. Shegu

4 Likes 1 Share

Re: Lokacin Daukar Fansa Yayi 'yan Arewa by Arespect10: 3:52pm On Nov 29, 2022
TooMuchStuff:
Allah ya tsine ma ku Al barka. Atiku barawo banza

Mutanen Arewa masamsa musulumai ba ku da adarcii a gaban Allah.
Sai kisa.
Sai zalunci.
Sai kashe kashe.
Can wahala. Shegu
Kai Dan durin uwarka ubanwa kake tsinewa?? Shikenan kowa da yake arewa Atiku xai zaba? Dan bura uba shege

1 Like 1 Share

Re: Lokacin Daukar Fansa Yayi 'yan Arewa by 9jii(m): 3:57pm On Nov 29, 2022
Da Atiku ai Gara Obi dan Uwa kowa ma ya mutu.

Sai Tinubu wallahi malam kaji.

1 Like 1 Share

Re: Lokacin Daukar Fansa Yayi 'yan Arewa by Raheeqilmaktoom: 6:33pm On Nov 29, 2022
Arespect10:

Kai Dan durin uwarka ubanwa kake tsinewa?? Shikenan kowa da yake arewa Atiku xai zaba? Dan bura uba shege

Kada ku biye ma wadannan bar takai ga zage-zage.

In an zabi Atikun su ta da duniya.

2 Likes 1 Share

Re: Lokacin Daukar Fansa Yayi 'yan Arewa by Raheeqilmaktoom: 6:33pm On Nov 29, 2022
9jii:
Da Atiku ai Gara Obi dan Uwa kowa ma ya mutu.

Sai Tinubu wallahi malam kaji.

Mai yasa kake son Tinubu a shugaban kasa?
Re: Lokacin Daukar Fansa Yayi 'yan Arewa by Arespect10: 6:54pm On Nov 29, 2022
Raheeqilmaktoom:

Kada ku biye ma wadannan bar takai ga zage-zage.
In an zabi Atikun su ta da duniya.
Naga zai mana jahilci ne dan durin uwarsa wa zaima hauka a nan?
Re: Lokacin Daukar Fansa Yayi 'yan Arewa by 9jii(m): 7:19pm On Nov 29, 2022
Raheeqilmaktoom:

Mai yasa kake son Tinubu a shugaban kasa?
Dan yafi Atiku gaskia
Alamun rushin gaskiyar Atiku ya nuna a yadda yake ta jumping from party to party.
Koma idan kana kusa da wadan da suka San shi zaka San ko shi waye personally.
Re: Lokacin Daukar Fansa Yayi 'yan Arewa by frank14011991(m): 8:05pm On Nov 29, 2022
Ni Dan arewa ne kuma tinubu zan zaba, ya ka mata mulki ya koma kudu

1 Like 1 Share

Re: Lokacin Daukar Fansa Yayi 'yan Arewa by Allison012: 8:18pm On Nov 29, 2022
Dan uban ku. za ku zabe obi. ko ka so, ko ka ki.

1 Like 1 Share

Re: Lokacin Daukar Fansa Yayi 'yan Arewa by ItsTutsi(m): 8:32pm On Nov 29, 2022
Bama dun mulki ya koma kudu ba kawai.. nima Dan Arewa ne, Amma duk munsan Atiku barawo ne! Baida kishin Arewa.. he has never done anything for the north! Kullun yana Dubai, sai lokacin zabe yayi shine yake tuna Arewa

Taya Atiku zeyi aiki in mutanen dayake tare dasu e.g dino melaye duk barayi ne
frank14011991:
Ni Dan arewa ne kuma tinubu zan zaba, ya ka mata mulki ya koma kudu

1 Like 1 Share

Re: Lokacin Daukar Fansa Yayi 'yan Arewa by frank14011991(m): 10:22pm On Nov 29, 2022
ItsTutsi:
Bama dun mulki ya koma kudu ba kawai.. nima Dan Arewa ne, Amma duk munsan Atiku barawo ne! Baida kishin Arewa.. he has never done anything for the north! Kullun yana Dubai, sai lokacin zabe yayi shine yake tuna Arewa

Taya Atiku zeyi aiki in mutanen dayake tare dasu e.g dino melaye duk barayi ne
Ashe ka gane, ya ka mata yan arewa su San chewa Atiku ba shi da kishin arewa
Re: Lokacin Daukar Fansa Yayi 'yan Arewa by TooMuchStuff: 11:34pm On Nov 29, 2022
Arespect10:

Kai Dan durin uwarka ubanwa kake tsinewa?? Shikenan kowa da yake arewa Atiku xai zaba? Dan bura uba shege
Jaki.
sakarai wofi.
Dan alade . Bususu mai wari. Dan iska.

Duk wahalolin Najeriya a tataulin arziki kasa daga wajen ku ne.
Re: Lokacin Daukar Fansa Yayi 'yan Arewa by Raheeqilmaktoom: 6:42am On Nov 30, 2022
9jii:

Dan yafi Atiku gaskia
Alamun rushin gaskiyar Atiku ya nuna a yadda yake ta jumping from party to party.
Koma idan kana kusa da wadan da suka San shi zaka San ko shi waye personally.

Lol. Mutumin da ake zargi da safarar kwaya shi yafi Atiku gaskiya?

Wanda ya kawo kamfanin sa take yiwa gwamnati aiki yana karban % shi ne mai gaskiya?

Tinubu yafi Atiku deficiency a harkar personality, ta ko wani fiska.

Kamar ba wannan kasen kake ba data 2015 zuwa 2022 ko baka bibiyan abubuwa. Mai yasa kake tunanin Buhari yai baya da lamarin Tinibu? Ka fi Buhari son party din sa taci gaba da mulki ne ko kuwa kafi shi sanin mai ke gudana?

Tinibu na employing media da yan kanzagi su wanke shi akan ko wane zargi da kuma dauka personality din sa zuwa inda ko kusan kaiwa baiyi ba e.g yadda keyamo yai watsi da batun forfeiting kudi Wanda bayanin da yai ko dan nursery ba zan gamsu ba, yadda suka ce wai Atiku ya shiga USA a matsaying aide na Tambuwal, maganganu dai na rshin hankali da nufin kashe charactern wani su raya nasu.

Uwa uba manifesto, Atiku yafi tsari mai kyau was kasannan, Tinubu duo wanda ya hadu da shi alkwarin da yake mai daban, masu magana suka ce 'if it looks too true to be true, it probably is'.

Babban kuskure da mutane ke yo shi ne kawo maganan integrity a wannan zaben, dukkan yan takaran kowa da deficien din sa, kuman munsa wanda yafi kowa deficiency acikinsu, sai dai in zamu kalli na wani mu rufe idon mu akan na wani.
Re: Lokacin Daukar Fansa Yayi 'yan Arewa by Arespect10: 6:42am On Nov 30, 2022
TooMuchStuff:

Jaki.
sakarai wofi.
Dan alade . Bususu mai wari. Dan iska.

Duk wahalolin Najeriya a tataulin arziki kasa daga wajen ku ne.
Banza dakiki kai zaka kalli mutane ka kirawosu da suna alade mai wari? hahaha mafi munin talauci kaje lahira a mushiriki banza
Re: Lokacin Daukar Fansa Yayi 'yan Arewa by Raheeqilmaktoom: 6:44am On Nov 30, 2022
Arespect10:

Naga zai mana jahilci ne dan durin uwarsa wa zaima hauka a nan?

grin

Dan IPOB ne fa, me kake tsammani daga wajensa? In bai haka ba ai bai nuna identity din sa ba.
Re: Lokacin Daukar Fansa Yayi 'yan Arewa by Workch: 6:49am On Nov 30, 2022
My phone has translated everything you typed here just in one click.

Don’t you guys know the power of google chrome? It doesn’t matter the language you type, you can translate it immediately

1 Like

Re: Lokacin Daukar Fansa Yayi 'yan Arewa by Raheeqilmaktoom: 6:49am On Nov 30, 2022
ItsTutsi:
Bama dun mulki ya koma kudu ba kawai.. nima Dan Arewa ne, Amma duk munsan Atiku barawo ne! Baida kishin Arewa.. he has never done anything for the north! Kullun yana Dubai, sai lokacin zabe yayi shine yake tuna Arewa

Taya Atiku zeyi aiki in mutanen dayake tare dasu e.g dino melaye duk barayi ne

Tinubu mai Alpha Beta dake karbar 10% daga gwamnatin legas (kamfanin da ya kawo yana gwamna, sabawa dokar kasa) shi ba barawo ne ba ko?

Tinubu bayarbe (mun san yadda yarbawa suke kasannan, mun san illan da obasanjo yai ma arewa duk da cewa arewa tai ma obasanjo abin da yarabawa suka ki masa) banda kashe yan arewa da ya juya ya kalli gefe akai, amman wai Tinubu shi ne mai kishin arewa? grin

Me Tinubu yai ma arewa da ke nuna Tinubu na son arewa?
Re: Lokacin Daukar Fansa Yayi 'yan Arewa by Mrkindness: 6:53am On Nov 30, 2022
Dukiyoyi da rayukan mutani da Yan Boko Haram, Fulani Suka kashe duk aikin PDP da APC be, kudancin Kaduna an kashe muna mutani bazamu sake zaben wani musulmin arewa amurki

Najeriya Sai Peter Obi, labour party Mukeso.

6 Likes

Re: Lokacin Daukar Fansa Yayi 'yan Arewa by Bintdawood(f): 7:04am On Nov 30, 2022
AmbHafizu:
LOKACIN DAUKAR FANSA YAYI 'YAN AREWA[b][/b]

Ya zama wajibi a garemu talakawa mu kaurace wa sake zabar jam'iyyar azzalumai mayaudara 'yan jari hujja maciya amana

Tsoho mai karkarwa da suka tsayar don mu sake zaba a jam'iyyarsu ta mayaudara yace bai yadda da Kasarmu a matsayin kasa daya dunkulalliya ba, yana dauke da akidar 'yan Aware tun asali

Shiyasa lokacin da ya ke Gwamna ya azabtar da 'yan Arewa mazauna jihar su mafi tsananin azabtarwa, ya kashe mutanen mu dubbai, ya lalata biliyon Naira na dukiyar mutanen mu ya musu koran wulakanci sai kace ba 'yan kasa ba

Idan mun san 'yancin kanmu 'yan Arewa Wallahi ba zamu kaunaci mutumin nan ba balle mu bashi kuri'u ranar zabe, ya cutar damu, lokacin daukar fansar jinin 'yan Arewa ta hanyar kin zabansa yayi

Duk wanda ya zabi mutumin nan yaci amanar 'yan Arewa, sannan yaci amanar Nigeria, kuma sai amana ta ci shi

Nigeria tana bukatar shugaba gwarzo wanda yake da lafiya yake da manufa na yiwa kowa adalci a cikin Kasa, shine Maigirma Wazirin Adamawa Alhaji Atiku Abubakar

Yaa Allah Ka tabbatar wa Atiku nasara don Tsarkin MulkinKa .

Kai yanzu tsakaninka da Allah zaka iya gaskata cewa duka en APC azzalumai ne ko a gaban Allah. How sure are you shi Atiku din da kke fada ba azzalumi bane. Talakawa mu tashi musan kanmu fa o kuma musani cewa apc, pdp, sdp, nnpp da lp duk abu daya ne. Sannan kuma ni bana ko wace jam'iya FYI. Idan zakayi zabe kar kace xaka kalli jam'iyya mutumin kirki zaka duba ka xaba ba wai jam'iyya ba.
Lets vote wisely
Re: Lokacin Daukar Fansa Yayi 'yan Arewa by Bintdawood(f): 7:11am On Nov 30, 2022
Mrkindness:
Dukiyoyi da rayukan mutani da Yan Boko Haram, Fulani Suka kashe duk aikin PDP da APC be, kudancin Kaduna an kashe muna mutani bazamu sake zaben wani musulmin arewa amurki

Najeriya Sai Peter Obi, labour party Mukeso.

Okay wato a qasar nan Fulani da en boko haram ne kadae su kashe mutane? Mesa baka lissafo da en ipob da kuma unknown gunmen ba? Kuma ma wai da kuke cewa Fulani its Herdsmen not Fulani. Why do you have to call a certain tribe aciki? Anya ma kai musulmi ne kuma dan arewa?
Re: Lokacin Daukar Fansa Yayi 'yan Arewa by Bintdawood(f): 7:13am On Nov 30, 2022
kingmaster2009:
Aboki wan dominate this nairaland as Nyamiri people as dominated the platform...

Op you are going against the rule

What rule pls So someone cannot speak his or her language in peace ehnn??
Re: Lokacin Daukar Fansa Yayi 'yan Arewa by Mrkindness: 7:23am On Nov 30, 2022
Bintdawood:

Okay wato a qasar nan Fulani da en boko haram ne kadae su kashe mutane? Mesa baka lissafo da en ipob da kuma unknown gunmen ba? Kuma ma wai da kuke cewa Fulani its Herdsmen not Fulani. Why do you have to call a certain tribe aciki? Anya ma kai musulmi ne kuma dan arewa?
mallama jajiki, IPOB da unknown Gunmen sunyi chan yanking su. Mukuma anan Fulani da kanurai Sai kashe mu Kuma da hadin bakin Buhari da ATIKU. Mudai Najeriya Sai PETER OBI. ta ishemu haka an kashe mu an kona muna gonaki Sai zabe tazo atuna da arewa.

1 Like 1 Share

Re: Lokacin Daukar Fansa Yayi 'yan Arewa by DDLuwa: 7:32am On Nov 30, 2022
Atiku / Okowa zamuzaba Inshallahu. Lokachi yayi.

1 Share

Re: Lokacin Daukar Fansa Yayi 'yan Arewa by BULUSSANDA11(m): 7:32am On Nov 30, 2022
Sai dai wanda har yanzu yana cikin halin makanta amma duk ɗan ƙasar nan ya shiga halin hailai kuma ya san maimaicin dawo da shegiyar jami'ar APC tiketi ne domin karin ukuba da kwanci.
Zaban baɗi wa duk mai la'akari zai zaɓi Alh Atiku Abubakar domin ya kwatanta wajen tattalin arziki, fanin ilimi, barkan gona, ga kuma mataimakin sa likita.
Wannan haɗin lailai zai kawo bunkasa wa kasar nan.
#Atiku shine shine zaɓin mu
Re: Lokacin Daukar Fansa Yayi 'yan Arewa by uzair90: 7:35am On Nov 30, 2022
Atiku abubakar zamu zaba 100% insha Allah
Re: Lokacin Daukar Fansa Yayi 'yan Arewa by Garga01: 7:35am On Nov 30, 2022
Atiku shine gatanmu mu Yan Arewa da ma Nigeria gaba daya
Re: Lokacin Daukar Fansa Yayi 'yan Arewa by DDLuwa: 7:37am On Nov 30, 2022
Arespect10:

Kai Dan durin uwarka ubanwa kake tsinewa?? Shikenan kowa da yake arewa Atiku xai zaba? Dan bura uba shege

Nagode. Atiku ne zamuyi insha'allahu !!
Re: Lokacin Daukar Fansa Yayi 'yan Arewa by Bintdawood(f): 7:41am On Nov 30, 2022
Mrkindness:
mallama jajiki, IPOB da unknown Gunmen sunyi chan yanking su. Mukuma anan Fulani da kanurai Sai kashe mu Kuma da hadin bakin Buhari da ATIKU. Mudai Najeriya Sai PETER OBI. ta ishemu haka an kashe mu an kona muna gonaki Sai zabe tazo atuna da arewa.

Da matsala gaskia grin grin
Da arne gara musulmi, duk lalacin shi. IYKYK
Case closed8)
Re: Lokacin Daukar Fansa Yayi 'yan Arewa by Timatayo1: 7:41am On Nov 30, 2022
Gaskiya sai Atiku
Re: Lokacin Daukar Fansa Yayi 'yan Arewa by Akauda(m): 7:47am On Nov 30, 2022
Atiku ne zabinmu kuma shi za mu zaba da yardar Allah shi ne zai cinye zabe 2023

(1) (2) (3) (Reply)

Meet The Governor That Commission Street Lights When Others Are Commissioning Fl / Ethnic War: Apc thugs Attack Igbos In Ijeododo Of Lagos State After Tinubu Lost / His Excellency Chief Emeka Nkem Ihedioha Withdraws From The Imo State Governorsh

(Go Up)

Sections: politics (1) business autos (1) jobs (1) career education (1) romance computers phones travel sports fashion health
religion celebs tv-movies music-radio literature webmasters programming techmarket

Links: (1) (2) (3) (4) (5) (6) (7) (8) (9) (10)

Nairaland - Copyright © 2005 - 2024 Oluwaseun Osewa. All rights reserved. See How To Advertise. 38
Disclaimer: Every Nairaland member is solely responsible for anything that he/she posts or uploads on Nairaland.