Welcome, Guest: Register On Nairaland / LOGIN! / Trending / Recent / New
Stats: 3,165,248 members, 7,860,568 topics. Date: Friday, 14 June 2024 at 12:48 PM

Why Tinubu Supporters Afraid Of Saturday? - Politics (2) - Nairaland

Nairaland Forum / Nairaland / General / Politics / Why Tinubu Supporters Afraid Of Saturday? (1390 Views)

Femi Gbajabiamila Campaigns With Fuad Laguda Ahead Of Saturday's Bye-Election / President Buhari arrives Daura ahead of Saturday’s governorship election / Bola Tinubu Lands In Osogbo Ahead Of Saturday's Governorship Election(photos) (2) (3) (4)

(1) (2) (Reply) (Go Down)

Re: Why Tinubu Supporters Afraid Of Saturday? by frank14011991(m): 9:48pm On Feb 19, 2023
AtikuOkowa:

Ko zaka iya gaya min dalilin ka na goyan bayan Tinubu?
saboda Atiku be yi wa arewa komai lokacin Yana mataimakin shugaban kasa. Na Yi bautar kasa a yola ba abin da ya yiwa garin su
Re: Why Tinubu Supporters Afraid Of Saturday? by AtikuOkowa: 10:01pm On Feb 19, 2023
frank14011991:
saboda Atiku be yi wa arewa komai lokacin Yana mataimakin shugaban kasa. Na Yi bautar kasa a yola ba abin da ya yiwa garin su

Masha Allah

Kace Atiku baiyi komai Arewa da Yola ba ko?

Bari na fara da kaina.0 Nayi makaranta a AUN na kuma yi matsayin ma'aikacin rike gurbi Faro. Na kuma sami scholarship na Atiku.

Kaga CV da kuma Ceritificate nawa suna like a bango yanzu haka suna cewa karya kake.

Shin zan zaiyano maka aiyukan da yayi ne a matsayin ka yadda karya kake,ko dai zan zaiyano maka ne a matsayin degreen ka bai maka amfani ba?
Re: Why Tinubu Supporters Afraid Of Saturday? by frank14011991(m): 10:11pm On Feb 19, 2023
AtikuOkowa:

Masha Allah

Kace Atiku baiyi komai Arewa da Yola ba ko?

Bari na fara da kaina.0 Nayi makaranta a AUN na kuma yi matsayin ma'aikacin rike gurbi Faro. Na kuma sami scholarship na Atiku.

Kaga CV da kuma Ceritificate nawa suna like a bango yanzu haka suna cewa karya kake.

Shin zan zaiyano maka aiyukan da yayi ne a matsayin ka yadda karya kake,ko dai zan zaiyano maka ne a matsayin degreen ka bai maka amfani ba?
Atiku ya ce Allah baya amsar adduar talakawa, mallam jafar kuma yayi Mai baki, yace Allah ya jarabce shi da son mulki kuma beze samu ba
Re: Why Tinubu Supporters Afraid Of Saturday? by AtikuOkowa: 12:25am On Feb 20, 2023
frank14011991:
Atiku ya ce Allah baya amsar adduar talakawa, mallam jafar kuma yayi Mai baki, yace Allah ya jarabce shi da son mulki kuma beze samu ba

Na farko batun wai yace addu'ar talaka kaza-kaza-kaza ba gaskiy bane. Mun dubu hamsin ka duk wanda ya kawo tape,audio,videk ko mujallar da ya fadi hakan.

Na biyu kuma,maganar sheikh Ja'afar ba maganar Sahabbai ce ba.

Kuma ai illar Tinubu da sheikh ja'afar ya zaiyano,yafi na Atikun.

Yana iya kuskure,da yana raye kuma zai nemi afuwar Atiku.

Amma malamai nawa suka goyi bayan Atiku?

Nawa kuma suka kushe Tinubu?

Zan lissafo maka su,kuma baka da hujjar daura sheikh ja'afar a kansu,a shri'ance
Re: Why Tinubu Supporters Afraid Of Saturday? by amuwo1980: 1:06am On Feb 20, 2023
AtikuOkowa:

Druggies would come for you here
For me ke , I eat 3 druggies for breakfast , I can match the best of these flotsam and jetsams anywhere any day
Re: Why Tinubu Supporters Afraid Of Saturday? by frank14011991(m): 6:19am On Feb 20, 2023
AtikuOkowa:

Na farko batun wai yace addu'ar talaka kaza-kaza-kaza ba gaskiy bane. Mun dubu hamsin ka duk wanda ya kawo tape,audio,videk ko mujallar da ya fadi hakan.

Na biyu kuma,maganar sheikh Ja'afar ba maganar Sahabbai ce ba.

Kuma ai illar Tinubu da sheikh ja'afar ya zaiyano,yafi na Atikun.

Yana iya kuskure,da yana raye kuma zai nemi afuwar Atiku.

Amma malamai nawa suka goyi bayan Atiku?

Nawa kuma suka kushe Tinubu?

Zan lissafo maka su,kuma baka da hujjar daura sheikh ja'afar a kansu,a shri'ance
malamai nawa suke goyon bayan tinubu, sheikh yahaya jingir na jos, jiya ya ce a zabi tinubu
Re: Why Tinubu Supporters Afraid Of Saturday? by maestroferddi: 7:10am On Feb 20, 2023
[quote author=yarimo post=121047597][/quote]A smart person knows when to fight and when to accept the inevitable...

Tinubu has already lost this election...

What does the fact that Buhari has been making back to back national broadcast tell you?

There is a barely disguised determination to ensure that Nigeria does not fall into the hands of Tinubu...

The naira redesign has to be a trump card...

Oga na master...
Re: Why Tinubu Supporters Afraid Of Saturday? by PeterObi4LP: 8:22am On Feb 20, 2023
AYunusa:
Ur eye will be clear when Tinubu is declare president elect latest on Monday.

Tinubu can never win mark my word

(1) (2) (Reply)

Analysis Of All Opinion Polls / FULL LIST: Delta Gov-elect, Oborevwori Inaugurates Transition Committee (Pix) / Why Are Yorubas On Nl Filled With Hate (including The Yoruba Mods)

(Go Up)

Sections: politics (1) business autos (1) jobs (1) career education (1) romance computers phones travel sports fashion health
religion celebs tv-movies music-radio literature webmasters programming techmarket

Links: (1) (2) (3) (4) (5) (6) (7) (8) (9) (10)

Nairaland - Copyright © 2005 - 2024 Oluwaseun Osewa. All rights reserved. See How To Advertise. 18
Disclaimer: Every Nairaland member is solely responsible for anything that he/she posts or uploads on Nairaland.