Jokes Etc › Re: 9-1-1 Calls(real) by bibs(f): 8:56pm On Nov 06, 2010 |
so u got skills? what r u doin here then? lets go there |
Jokes Etc › Re: 9-1-1 Calls(real) by bibs(f): 8:45pm On Nov 06, 2010 |
Studio CFR: Tehehehe Odunnu u no go kill me with laughter U too dey front - u for allow the girl talk her mind Who knows, she fit demand for my house address. Lol she spoke my mind no plus no minus u wish i asked but sorry to disappoint u i got 3000000000000001 houses to call and i am sure by the time it gets to ur turn u'd be dead so ur address better be at a cemetry or mortuary (no offienx)  |
Culture › Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by bibs(f): 8:26pm On Nov 06, 2010 |
Odus, kar ki ji komai kawai ki yi hakuri ko tun da ya ba ki hakuri
@mallam ismaeel86, kai kuma ka shiga hankalin ka ka san mata ne iyayen kowa ne u remember Zaki Adze's song? |
|
|
Culture › Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by bibs(f): 7:02pm On Nov 06, 2010 |
ismaeel86: @Odunnu, ni ba hausawa ba, ama han aife ni a arewa ne, ama sunna ki ba sunna mata arewa ba, ke yan yorubawa ne ko yan duhu? ni yan yorubawa ne. amma kai baka halin dan yorubawa ba a farkon shigowarka kawai ka kama mutane zagi, ka san bai dace ba? Odunnu: Kalao kalao. Mun gode Allah. Waye maukachi a sama cha n? mama na gaskiya ki na burge ni ba shakka! |
Jokes Etc › Re: Mexican Thong Song Remix! by bibs(f): 6:12pm On Nov 06, 2010 |
This is so so funny :-D |
Culture › Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by bibs(f): 5:46pm On Nov 06, 2010 |
Odunnu: Kin yi deidei. Tóó,ya yau?ya makarantar? Kun fara gwaddawa ne? lafiya kalau, muna nan dai muna pama da karatun. Ke fa? Yaya ayuka? |
Jokes Etc › Re: 9-1-1 Calls(real) by bibs(f): 5:10pm On Nov 06, 2010 |
^^ God bless u my fwend
he lacks simple courtesy |
Culture › Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by bibs(f): 5:04pm On Nov 06, 2010 |
Gani nan na fito |
Jokes Etc › Re: 9-1-1 Calls(real) by bibs(f): 2:17pm On Nov 06, 2010 |
olodo rabata, oju eja lomo je  is that my 'thank-u'? |
Jokes Etc › Re: 9-1-1 Calls(real) by bibs(f): 2:11pm On Nov 06, 2010 |
its apocalypses, na 1 'p' e get but then i mean say make u delete from my sight mek i for see road talk to better people |
Jokes Etc › Re: 9-1-1 Calls(real) by bibs(f): 1:59pm On Nov 06, 2010 |
^^ abeg delete
Odus na gani kin samu sabon aboki ne shine na ce bari in ba ku space kadan zan dawo sha |
Jokes Etc › Re: 9-1-1 Calls(real) by bibs(f): 1:20pm On Nov 06, 2010 |
ina a jami'a Bayero ne, kina a kano ne? |
Jokes Etc › Re: An Interesting Story by bibs(f): 1:17pm On Nov 06, 2010 |
mscheww none-sense |
Jokes Etc › Re: An Interesting Story by bibs(f): 12:48pm On Nov 06, 2010 |
Studio CFR: Who dis aboki dey hiss for? She no even get natural hair for head. u nko wey ur crate of teeth scatter like things fall apart |
Jokes Etc › Re: An Interesting Story by bibs(f): 12:21pm On Nov 06, 2010 |
^^ msheww @op, good one dia |
Jokes Etc › Re: 9-1-1 Calls(real) by bibs(f): 12:15pm On Nov 06, 2010 |
kudos to u poster they are all tight |
Culture › Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by bibs(f): 7:16am On Nov 04, 2010 |
wu dem be, where dem dey?  |
Culture › Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by bibs(f): 7:39pm On Nov 03, 2010 |
Oh Kunbee! dont be offended pls. just flash me next time ok  |
Culture › Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by bibs(f): 10:10pm On Oct 31, 2010 |
ina nan lafiya kalau, kuma komai na tafiya dadai jindadi? ai suna wajen ki  |
Culture › Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by bibs(f): 6:54pm On Oct 31, 2010 |
haba kawata, kin manta da ni ko? |
Forum Games › Re: My Current Mood In One Word: by bibs(f): 7:20pm On Oct 19, 2010 |
PERPLEXED |
Education › Re: Your Bizarre Experiences In Boarding School by bibs(f): 12:36pm On Oct 19, 2010 |
|
Culture › Re: Translation by bibs(f): 6:53pm On Oct 17, 2010 |
e haka ne suna na, ya sunan baban abokin ki? sai in neme shi |
Culture › Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by bibs(f): 6:49pm On Oct 17, 2010 |
Odunnu: Ba na ji wei wachan asibiti ya fi dukan asibitin ido a Naijeria. ba shakka shine ya fi don mutane suna zuwa daga ko ina a kasar Nigeria neman magani. |
Culture › Re: Translation by bibs(f): 6:28pm On Oct 17, 2010 |
^^ na yi farin ciki gaskiya. ba laifi, ya sunan sa? ya zan yi in same ki ne? amma ni yorubawa na ke. |
Culture › Re: Translation by bibs(f): 6:16pm On Oct 17, 2010 |
mallam kenny, lafiya kalau na ke. kai fa? |
Culture › Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by bibs(f): 6:13pm On Oct 17, 2010 |
Odunnu: Kin san Shagari Qtrs? Kusan tukuntawa ko Zoo Rd ko Sharada? G wurin Angwa na. Na je makaranta a ECWA primary Sch a Mission Rd. lallai!! ke 'yar kano ce ba karya. na ji dadi don na hadu da 'yar uwa ta. na san Shagari quarters sosai kuma na san ECWA primary school din kwarai ar na taba zuwa wani daurin aure a gurin ba da dadewa, ya na kusa da asibitin ido na ECWA ko? Jarus: Ina aeni lafiya kalau Kenny_G: mai ya ke farou? ba komai, kwana biyu, ina ka shiga ne? |
Culture › Re: Translation by bibs(f): 6:00pm On Oct 17, 2010 |
A sabon gari aka haife ni, a unguwar hotoro na tashi, iyaye na sun bar jihar Kano yanzu amma ni ina zama don ina karatu ne a makaranta Bayero. |
Culture › Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by bibs(f): 5:49pm On Oct 17, 2010 |
kwarai a kano na ke da zama. ya inugu ne? ki na jin yaren yamirai ke nan? |
Culture › Re: Sanu Nku Jamaa [Hausa-speaking thread] by bibs(f): 12:19pm On Oct 17, 2010 |
Nagode mama na  Allah ya saka miki da alkhairi. har yanzu ki na birnin kano ne? ki dan ba mu kudi mana mu ma mu sha duniya  @op wani/wata ya/ta yi mun waka mai dadi don Allah |