Welcome, Guest: Register On Nairaland / LOGIN! / Trending / Recent / New
Stats: 3,148,879 members, 7,802,840 topics. Date: Friday, 19 April 2024 at 10:59 PM

HAUSALAND: Teach Me Hausa - Culture (53) - Nairaland

Nairaland Forum / Nairaland / General / Culture / HAUSALAND: Teach Me Hausa (209719 Views)

Learn How To Speak Hausa Here / Nairaland Official Igbo, Hausa and Yoruba Dictionary / Teach Me Naija Slang Please (2) (3) (4)

(1) (2) (3) ... (50) (51) (52) (53) (54) (55) (56) ... (64) (Reply) (Go Down)

Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by urahara(m): 11:18pm On Dec 03, 2016
What is the difference between akoi and akwai

Cc naijacitizen
Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by urahara(m): 11:36pm On Dec 03, 2016
AfricanApple:
ha ha, ban fara ba, ba mutun zanyi magana dashi ne. kuma bananso nsha shai shai yau.

Kin fara da thread na my ko.

.

Translation please
Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by Naijacitizen(m): 8:58pm On Dec 04, 2016
urahara:
What is the difference between akoi and akwai

Cc naijacitizen

Duk abu daya suke nufi. Wato have

All mean one this. That is have

They only only different in pronunciation.

How I wish I could make a whatsApp group where I would be able to teach Hausa language to Nairalanders who are interesting. But, alas I am hearing impaired. Yes I can speak, but, my voice is very low sometimes high.
Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by Naijacitizen(m): 9:08pm On Dec 04, 2016
Paretomaster:

lafiya lau Gimbiya.....yaya Jin dadinki?

Ho dan nema! Kai tsaya matsayin ka, wutsiyar rakumi tayi nesa da Kasa. Kadan in sake jin ka kira mata ta da sunan gimbiya. In ba haka na, yanzu zan aika da kai barzahu.

Idan kunne ya ji.....kasan sauran. ehe!
Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by Paretomaster(m): 8:18am On Dec 05, 2016
Naijacitizen:

Ho dan nema! Kai tsaya matsayin ka, wutsiyar rakumi tayi nesa da Kasa. Kadan in sake jin ka kira mata ta da sunan gimbiya. In ba haka na, yanzu zan aika da kai barzahu.

Idan kunne ya ji.....kasan sauran. ehe!

lalai....kana kokarin rikita muna da dalibai, Ai AfricanApple gimbiya Hausa ce, kuma ni malamin ta ne...

kuma ni ba dan nema bane, domin muna tare shekara da shekaru, er uwa ce, kuma ba zamu baka ba, kayi kashi gidan surukai, sai ka tuba.

Kafin ka wuce mabuga da dame...... yaro bari murna karen ka yakama zaki, sai
bango ya tsage kadangare ke samun wurin
shiga,yaro bata hankali dare kayi suna, samu
yafi iyawa.

idan kana son shiga gasan nema, sai ka shirya domin wasu sun ringa ka, kuma nine uban gaya.....nine mai bada AfricanApple...

duk wani mai so, sai ya fito gasar sharo...
Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by Paretomaster(m): 8:25am On Dec 05, 2016
Naijacitizen:

Duk abu daya suke nufi. Wato have

All mean one this. That is have

They only only different in pronunciation.

How I wish I could make a whatsApp group where I would be able to teach Hausa language to Nairalanders who are interesting. But, alas I am hearing impaired. Yes I can speak, but, my voice is very low sometimes high.

you can join us here...make ur contribution
Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by dahaz(m): 3:20pm On Dec 05, 2016
Paretomaster:

lalai....kana kokarin rikita muna da dalibai, Ai AfricanApple gimbiya Hausa ce, kuma ni malamin ta ne...
kuma ni ba dan nema bane, domin muna tare shekara da shekaru, er uwa ce, kuma ba zamu baka ba, kayi kashi gidan surukai, sai ka tuba.
Kafin ka wuce mabuga da dame...... yaro bari murna karen ka yakama zaki, sai
bango ya tsage kadangare ke samun wurin
shiga,yaro bata hankali dare kayi suna, samu
yafi iyawa.
idan kana son shiga gasan nema, sai ka shirya domin wasu sun ringa ka, kuma nine uban gaya.....nine mai bada AfricanApple...
duk wani mai so, sai ya fito gasar sharo...
Naijacitizen:

Ho dan nema! Kai tsaya matsayin ka, wutsiyar rakumi tayi nesa da Kasa. Kadan in sake jin ka kira mata ta da sunan gimbiya. In ba haka na, yanzu zan aika da kai barzahu.
Idan kunne ya ji.....kasan sauran. ehe!
kaka kara kaka...africanapple kin gan abinda kika janyo ko
Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by Paretomaster(m): 4:12pm On Dec 05, 2016
dahaz:

kaka kara kaka...africanapple kin gan abinda kika janyo ko

ko kaima kana nema ne, dan ga uban amarya nan.....saboda haka, duk mai nema ya shigo gasar sharo....
Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by Naijacitizen(m): 5:59pm On Dec 05, 2016
Paretomaster:

lalai....kana kokarin rikita muna da dalibai, Ai AfricanApple gimbiya Hausa ce, kuma ni malamin ta ne...

Kai jalla koma can. Ga ka dan mitsitsi za ka ce wai malamin matar malam uban malamai kuma sarkin sarakuna? Kai jama'a wannan wautar har ina? Kayi saurin tuba kafin insa a gama da kai.

kuma ni ba dan nema bane, domin muna tare shekara da shekaru, er uwa ce, kuma ba zamu baka ba, kayi kashi gidan surukai, sai ka tuba.

Wai tabarmar kunya......

Shin wai ko na ji kana cewa yar'uwar kace? Kuma kuna tare da ita shekara da shekaru? Lallai yau asiri ya tonu. Daman ana tsegunta mani wai idan ba ni gida....

Kafin ka wuce mabuga da dame...... yaro bari murna karen ka yakama zaki, sai
bango ya tsage kadangare ke samun wurin
shiga,yaro bata hankali dare kayi suna, samu
yafi iyawa.

Haba jama'a ana ci da kekasassa! Dan tsamurmure da kai kace zaka ja da manya?

idan kana son shiga gasan nema, sai ka shirya domin wasu sun ringa ka, kuma nine uban gaya.....nine mai bada AfricanApple...

Kun ji wata sabuwa..in ji yan caca. Wai mutum da matarsa?

duk wani mai so, sai ya fito gasar sharo...

Ho dan fillo
Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by Naijacitizen(m): 6:02pm On Dec 05, 2016
Paretomaster:

you can join us here...make ur contribution
In sha Allah
Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by Paretomaster(m): 6:26pm On Dec 05, 2016
Naijacitizen:

Kai jalla koma can. Ga ka dan mitsitsi za ka ce wai malamin matar malam uban malamai kuma sarkin sarakuna? Kai jama'a wannan wautar har ina? Kayi saurin tuba kafin insa a gama da kai.

A rashin kira karen bebe ya bata. :- Abinda
aka gasa shi yaga wuta. :- Abinda baki ya
daura hannu baya iya kwancewa......massalacin kura, kare bashi zuwa sallah...

Wai tabarmar kunya......

Shin wai ko na ji kana cewa yar'uwar kace? Kuma kuna tare da ita shekara da shekaru? Lallai yau asiri ya tonu. Daman ana tsegunta mani wai idan ba ni gida....

anzo daidai mai ido daya yaleka
tulu,

Haba jama'a ana ci da kekasassa! Dan tsamurmure da kai kace zaka ja da manya?

ga fili nan ga doki....

Kun ji wata sabuwa..in ji yan caca. Wai mutum da matarsa?

Ho dan fillo

Lalai mijinta fa ka ce?...

A rashin kira karen bebe ya bata. :- Abinda
aka gasa shi yaga wuta. :- Abinda baki ya
daura hannu baya iya kwancewa......massalacin kura,
kare bashi zuwa sallah...

Haba namiji...kamar gimshiki....kake cema tsamurare......yaro gafara....ga Giwa idan kaki kuma ta wuce da kai..
Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by dahaz(m): 6:52pm On Dec 05, 2016
Paretomaster:

ko kaima kana nema ne, dan ga uban amarya nan.....saboda haka, duk mai nema ya shigo gasar sharo....
aa ni bana nema, ni dan kallo ne
Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by Paretomaster(m): 7:37pm On Dec 05, 2016
dahaz:

aa ni bana nema, ni dan kallo ne

toh sai ka koma gefe, kada jini ya feso ma....domin wannan rawar gagara misali ce....
Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by Paretomaster(m): 7:38pm On Dec 05, 2016
Naijacitizen:

Kai jalla koma can. Ga ka dan mitsitsi za ka ce wai malamin matar malam uban malamai kuma sarkin sarakuna? Kai jama'a wannan wautar har ina? Kayi saurin tuba kafin insa a gama da kai.

Wai tabarmar kunya......

Shin wai ko na ji kana cewa yar'uwar kace? Kuma kuna tare da ita shekara da shekaru? Lallai yau asiri ya tonu. Daman ana tsegunta mani wai idan ba ni gida....

Haba jama'a ana ci da kekasassa! Dan tsamurmure da kai kace zaka ja da manya?

Kun ji wata sabuwa..in ji yan caca. Wai mutum da matarsa?

Ho dan fillo

tashin hankali, fada da mai gari ran sallah.....
Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by Naijacitizen(m): 9:45pm On Dec 05, 2016
Paretomaster:

Lalai mijinta fa ka ce?...

A rashin kira karen bebe ya bata. :- Abinda
aka gasa shi yaga wuta. :- Abinda baki ya
daura hannu baya iya kwancewa......massalacin kura,
kare bashi zuwa sallah...

Haba namiji...kamar gimshiki....kake cema tsamurare......yaro gafara....ga Giwa idan kaki kuma ta wuce da kai..

Lallai da alama motsuwa tare da kai.....amma jeka abinka...yau ina cikin jin dadi da yanzu sunan ka gawa.

It seem we are detailing this threat. It will be better if can create another threat for Hausa only.

Our students are lost.
Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by Paretomaster(m): 6:25am On Dec 06, 2016
Naijacitizen:

Lallai da alama motsuwa tare da kai.....amma jeka abinka...yau ina cikin jin dadi da yanzu sunan ka gawa.

It seem we are detailing this threat. It will be better if can create another threat for Hausa only.

Our students are lost.

the thread is for Hausa only, we r just going deeper...
AfricanApple, jacabi n co in a kuke
Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by Nobody: 8:41am On Dec 06, 2016
Kaii yau ga balahi ku ci gaba muna kalo. Its really interesting but some are gonna gert lost in this kun san idan giwa biyu ke fada ciyawa ce ke gin jiki.
Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by Naijacitizen(m): 9:31am On Dec 06, 2016
Paretomaster:

the thread is for Hausa only, we r just going deeper...
AfricanApple, jacabi n co in a kuke

Let me invite some VIP here... chakula, hardfact, begwong, Destinygirl, freecocoa, seriallink, kslib, emerald120, saymax, hornipipe, beremx, ana bukatar ku a wannan dandalin

1 Like

Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by Naijacitizen(m): 9:43am On Dec 06, 2016
snowprince07:
Kaii yau ga balahi ku ci gaba muna kalo. Its really interesting but some are gonna gert lost in this kun san idan giwa biyu ke fada ciyawa ce ke gin jiki.

hehehe! Kai dai bari...kadan ka gani..

Nagoma, wai har yanzu kana cikin wannan duniyar ta mu? kada dai labarin daje zo mani ta hannun ismhab ya zamo gaske...wai mijinta ce? Haba girma ya fadi.
Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by AfricanApple(f): 10:51am On Dec 06, 2016
paretomaster and naijacitizen make una find me because I don lost fa. kai. I think say I don dey sabi finish ne o. ashe I never start
Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by AfricanApple(f): 10:55am On Dec 06, 2016
dahaz:

kaka kara kaka...africanapple kin gan abinda kika janyo ko
I guess janyo means cause.

There is just confusion somewhere.
paretomaster is my Hausa master nothing more. and a great and sweat master he is
Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by AfricanApple(f): 10:59am On Dec 06, 2016
Naijacitizen:

Let me invite some VIP here... chakula, hardfact, begwong, Destinygirl, freecocoa, seriallink, kslib, emerald120, saymax, hornipipe, beremx, ana bukatar ku a wannan dandalin
that's if they are interested.
Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by AfricanApple(f): 11:08am On Dec 06, 2016
@naijacitizen. no need to create a different thread. this one was created solely for learning. but while learning we have to catch some fun.
Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by Paretomaster(m): 11:35am On Dec 06, 2016
AfricanApple:
I guess janyo means cause.

There is just confusion somewhere.
paretomaster is my Hausa master nothing more. and a great and sweat master he is

ahahaahha!! nothing serious, just a banter, and also another means of educating, and entertaining our students.......besides my girlfriend is here on nairaand, but not on dis page...
Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by AfricanApple(f): 12:04pm On Dec 06, 2016
Paretomaster:

ahahaahha!! nothing serious, just a banter, and also another means of educating, and entertaining our students.......besides my girlfriend is here on nairaand, but not on dis page...
Wow really? that's very nice o
Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by dahaz(m): 1:31pm On Dec 06, 2016
AfricanApple:
I guess janyo means cause.

There is just confusion somewhere.
paretomaster is my Hausa master nothing more. and a great and sweat master he is
@bolded You are very right
Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by Naijacitizen(m): 8:41pm On Dec 06, 2016
AfricanApple:
paretomaster and naijacitizen make una find me because I don lost fa. kai. I think say I don dey sabi finish ne o. ashe I never start

Worry not, my dear. As long as we are together, you will climbed to the top.
Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by AfricanApple(f): 10:18am On Dec 07, 2016
dahaz:

@bolded You are very right
its been a long while though. what's happening with you?
Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by dahaz(m): 11:57am On Dec 07, 2016
AfricanApple:
its been a long while though. what's happening with you?
I dey oo na recession..since guys they fight over you I say make I dey one side de watchgrin
Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by jacabi(m): 3:00am On Dec 08, 2016
AfricanApple:

I wish you happiness, more strength, sound health, dreams fulfilment and more productive years ahead. Happy birthday!
Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by AfricanApple(f): 8:30am On Dec 08, 2016
jacabi:

I wish you happiness, more strength, sound health, dreams fulfilment and more productive years ahead. Happy birthday!
sugar pie!!!! thank you so so much
Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by jacabi(m): 9:28am On Dec 08, 2016
AfricanApple:
sugar pie!!!! thank you so so much
You're welcome. Enjoy your day.

(1) (2) (3) ... (50) (51) (52) (53) (54) (55) (56) ... (64) (Reply)

The Culture Lounge / Black African Nobility Of Ancient Europe / Common Beautiful Names From The Igbo Tribe

(Go Up)

Sections: politics (1) business autos (1) jobs (1) career education (1) romance computers phones travel sports fashion health
religion celebs tv-movies music-radio literature webmasters programming techmarket

Links: (1) (2) (3) (4) (5) (6) (7) (8) (9) (10)

Nairaland - Copyright © 2005 - 2024 Oluwaseun Osewa. All rights reserved. See How To Advertise. 40
Disclaimer: Every Nairaland member is solely responsible for anything that he/she posts or uploads on Nairaland.