Welcome, Guest: Register On Nairaland / LOGIN! / Trending / Recent / New
Stats: 3,151,608 members, 7,812,998 topics. Date: Tuesday, 30 April 2024 at 02:58 AM

Hausa Joke - Jokes Etc - Nairaland

Nairaland Forum / Entertainment / Jokes Etc / Hausa Joke (14535 Views)

You Wont Believe What The Hausa Boy Is Doing In This Picture / An Igbo Man, A Yoruba Man And A Hausa Man! / Hausa Joke (2) (3) (4)

(1) (Reply) (Go Down)

Hausa Joke by falcon01: 10:11pm On Nov 07, 2014
CHABA YARON SARKI
Wani yaron
sarkine anace masa Chaba, kullum baida aiki
sai chaba wa mutane
magana in an fito fadar sarki
koda ko sarkine zai yi magana sai
ya Chaba masa magana.
Kuma
duk sanda ya Chaba wai sarki
magana, sai sarki yasa an kulle
shi.
Rannan sai yayi kudirin bazai
yiwa kowa magana ba inyaje
fadar sarki, bare sarki yasa a
kulleshi. Anhadu kowa yanata
magana amma Chaba yaki
magana saboda kada sarki yasa a
kulleshi.
Kowa yaji Chaba yayi
shiru kallon kowa yake amma
baiyi magana ba, sarkin fada
yace, chaba yau ba magana?
Sai
chaba yace, ato badai sai nayi
magana ba sarki zai sa a
kulleni, yau saidai sarki yasa a
kulle uwarsa

1 Like

Re: Hausa Joke by aboyaji(m): 10:42pm On Nov 07, 2014
na only you go read am. Na only you go laff too
Re: Hausa Joke by Sparrow13: 10:45pm On Nov 07, 2014
Hahahahaha ai sai a kulle shi kuma, tun da ya zagi uwar sarki

1 Like

Re: Hausa Joke by SirHouloo(m): 11:28pm On Nov 07, 2014
Meaning - Itumo
Re: Hausa Joke by 1miccza: 6:59am On Nov 08, 2014
falcon01:
CHABA YARON SARKI
Wani yaron
sarkine anace masa Chaba, kullum baida aiki
sai chaba wa mutane
magana in an fito fadar sarki
koda ko sarkine zai yi magana sai
ya Chaba masa magana.
Kuma
duk sanda ya Chaba wai sarki
magana, sai sarki yasa an kulle
shi.
Rannan sai yayi kudirin bazai
yiwa kowa magana ba inyaje
fadar sarki, bare sarki yasa a
kulleshi. Anhadu kowa yanata
magana amma Chaba yaki
magana saboda kada sarki yasa a
kulleshi.
Kowa yaji Chaba yayi
shiru kallon kowa yake amma
baiyi magana ba, sarkin fada
yace, chaba yau ba magana?
Sai
chaba yace, ato badai sai nayi
magana ba sarki zai sa a
kulleni, yau saidai sarki yasa a
kulle uwarsa

Waka kake yi ne?
Re: Hausa Joke by Splendblex(f): 10:34pm On Nov 09, 2014
Lol! sarki zai kulle uwarsa kuwa.
Re: Hausa Joke by okoromike(m): 6:34am On Nov 10, 2014
BOKO HARAM JOKE.
Re: Hausa Joke by falcon01: 6:35pm On Nov 10, 2014
1miccza:


Waka kake yi ne?
a.a kuka nake yi
Re: Hausa Joke by holyboss: 8:51pm On Nov 10, 2014
@Op

Re: Hausa Joke by 1miccza: 9:17pm On Nov 10, 2014
falcon01:
a.a kuka nake yi

Too kana kuka de waka kenan ko ba haka bane?
Re: Hausa Joke by zizazizu: 9:14am On Nov 11, 2014
Amma shi ma sai yayi magana?

(1) (Reply)

Rib Cracking Jokes / Wrecking Ball Remix - Nigerian Version / Jokes By Dindy

(Go Up)

Sections: politics (1) business autos (1) jobs (1) career education (1) romance computers phones travel sports fashion health
religion celebs tv-movies music-radio literature webmasters programming techmarket

Links: (1) (2) (3) (4) (5) (6) (7) (8) (9) (10)

Nairaland - Copyright © 2005 - 2024 Oluwaseun Osewa. All rights reserved. See How To Advertise. 9
Disclaimer: Every Nairaland member is solely responsible for anything that he/she posts or uploads on Nairaland.