Welcome, Guest: Register On Nairaland / LOGIN! / Trending / Recent / New
Stats: 3,156,755 members, 7,831,420 topics. Date: Friday, 17 May 2024 at 06:29 PM

Sanatocin Pdp Sun Kara Bayyana Goyon Bayan Su Ga Shugaban Majalisar Dattawa,sana - Politics - Nairaland

Nairaland Forum / Nairaland / General / Politics / Sanatocin Pdp Sun Kara Bayyana Goyon Bayan Su Ga Shugaban Majalisar Dattawa,sana (730 Views)

Ministerial List: Wike, Amaechi Take Battle To Senate - The Sun / APC Shops For Saraki’s Replacement- The Sun Newspaper / Bayelsa Guber: Jonathan Dumps Dickson, Funds Alaibe’s Campaign - The Sun (2) (3) (4)

(1) (Reply)

Sanatocin Pdp Sun Kara Bayyana Goyon Bayan Su Ga Shugaban Majalisar Dattawa,sana by babanett: 10:35am On Oct 31, 2015
SANATOCIN PDP SUN KARA BAYYANA GOYON BAYAN SU GA SHUGABAN MAJALISAR DATTAWA,SANATA ABUBAKAR SARAKI.
Wasu daga cikin bangaren fatin adawa PDP sun nuna amincewar su da mulkin Shugaban majalisar dattawa Abubakar Saraki,duk da Kasancewar yarjejeniyar da suka samu kan tsaida Rotimi Ameachi a matsayin manista ,a ranar Alhamis da ta gabata.
Sanatocin Na PDP sun kara da cewa zasu ci gaba da goyon bayan shi akan tuhummar da kutun da'ar ma'aikata ke yi mai.
Daya daga cikin sanatocin na PDP sanata Gershom Bassey ya cewa babu matsala tsakanin sanatocin APC da PDP, ya kuma kara da cewa suna nan akan bakarsu ta goyon bayan mulkin shugaban majalisar.
Bassey yace" wannan shine karo Na biyu da Muke bayyana goyon bayan mu ga mulki shugaban majalisar.SARAKI ya fahimci aiki majalisa kuma ga sanin gudanar da yanayin aiki kai tsaye.SARAKI yasan aiki" Bassey.
Re: Sanatocin Pdp Sun Kara Bayyana Goyon Bayan Su Ga Shugaban Majalisar Dattawa,sana by Leyqute(m): 11:16am On Oct 31, 2015
What does this mean OP? SP Bukola Saraki retweeted it

(1) (Reply)

Nyako Vs Atiku: Evolving Tussle For Adamawa APC / SE Nigeria: The Coming Poverty And The Way Out / Umuoma Emerge In Yojus "Painting Star Contest" 2nd Edition

(Go Up)

Sections: politics (1) business autos (1) jobs (1) career education (1) romance computers phones travel sports fashion health
religion celebs tv-movies music-radio literature webmasters programming techmarket

Links: (1) (2) (3) (4) (5) (6) (7) (8) (9) (10)

Nairaland - Copyright © 2005 - 2024 Oluwaseun Osewa. All rights reserved. See How To Advertise. 6
Disclaimer: Every Nairaland member is solely responsible for anything that he/she posts or uploads on Nairaland.