Welcome, Guest: Register On Nairaland / LOGIN! / Trending / Recent / New
Stats: 3,152,813 members, 7,817,358 topics. Date: Saturday, 04 May 2024 at 10:51 AM

Hausa Proverb/\karin Magana - Culture (2) - Nairaland

Nairaland Forum / Nairaland / General / Culture / Hausa Proverb/\karin Magana (53261 Views)

Learn How To Speak Hausa Here / Nairaland Official Igbo, Hausa and Yoruba Dictionary / Yoruba Proverb Competition (2) (3) (4)

(1) (2) (3) (Reply) (Go Down)

Re: Hausa Proverb/\karin Magana by Abuzola(m): 11:07am On May 25, 2009
Hakane ba shakka, nagode dan uwana
Gadols:

To yaya za ayi? sai godiya ga Allah ko?
Tun da muna da rai ai ya kamata mu dinga murna.

Re: Hausa Proverb/\karin Magana by Abuzola(m): 11:14am On May 25, 2009
Ana tuya an manta da albasa
Making soup and forgot to put onion" Therefore is incomplete
Re: Hausa Proverb/\karin Magana by NegroNtns(m): 12:20pm On May 26, 2009
negro yanzu a birnin kano kake ? mahaifiyata bakano ce

Yanzu ina kasan Amurka. Iyaye na daga Iko suke amma sun yi zama a Kano.
Re: Hausa Proverb/\karin Magana by Abuzola(m): 9:07pm On May 27, 2009
In nafayince ka kace iyayenka yanzu a lagos suke ko ?
Re: Hausa Proverb/\karin Magana by NegroNtns(m): 2:36am On May 28, 2009
Kwarai! Baba na ya rasu amma mama na ta na nan a Ikko.

Kwana biyu, ina Gadol?
Re: Hausa Proverb/\karin Magana by Abuzola(m): 10:26am On May 29, 2009
Gadol lafiya ba muganka ba ? shocked
Re: Hausa Proverb/\karin Magana by Abuzola(m): 10:25pm On Jun 01, 2009
Gani gawane ya ishe wane tsoron Allah -
Re: Hausa Proverb/\karin Magana by Abuzola(m): 12:23pm On Jun 05, 2009
:-x
Re: Hausa Proverb/\karin Magana by Gadols(f): 7:23pm On Jun 05, 2009
yaya mutane na, aiki ne ya sa baku ji daga gwurina ba.
yaya harkoki?
garin ne ta zafi walahi.
Allah ya raba mu daga sherin dan adam.
Abuzola da negro, ina fata kuna na nan lafiya?
Mu chigaba da karin magana
Dan allah ina ne zan samu hausa film na say a lagos ko abuja?
na zo aiki a lagos a yanzu.
walahi ina missing weina a nan
Dan Allah kuyi temoko
nagode.
Allah ya hada yan arewa. Amin.
Re: Hausa Proverb/\karin Magana by Sarauniya(f): 4:53pm On Jun 16, 2009
Abuzola:

Idan kunne yagi to jiki ya tsira: meaning when the ear hears the body is safe

Hmmm, the way I translate this proverb is with "ya" being a command as in

If the ear has heard, the body should be careful.
Re: Hausa Proverb/\karin Magana by Sarauniya(f): 5:17pm On Jun 16, 2009
Ko min nisan Jifa kasa zai dawo - No matter how far a stone is thrown it's still going to come back to the ground.

Idan ka ga gemun abonkinka ya kama wuta ka zuba wa naka ruwa - If you see your friend's beard on fire pour water on yours.

Abun da babba ya hango, yaro ko ya hau Dala da Gauron dutse ba zai hango ba
- What a grown up has seen, even if a kid climbs the rocks of Dala and Goron Dutse (highest peaks in Kano) he/she won't see it.

Bakin ciki ba bakon uwar barawo bane
Agony is not a new concept to the mother of a thief.

I guess there are 2 types of proverbs in the Hausa language. The more structured one (as I have posted above) and the 2 part ones the ones that have two phrases. One suggesting the situation and the other predicting the outcome. Usually occurs in a dialogue where one person says the first part and the other person completes the sentence

e.g.

Aikin Banza - Harara a duhu

What a waste of time - Eyeing a person in the dark

Aikin Banza - Kiba a kunne

What a waste - Growing fat on the ears

Na shiga ban dauka ba - ba ya fidda barawo

I wen't in but I didn't steal anything! - Doesn't acquit a renowned thief

, Rashin Hakuri - Kamar Zawo

, So impatient - Like waterry diarrhoea

Abu mai sauki - fidda wando ta kai

It's Easy - Like removing trousers through your head


More to come. Welldone to the people posting, na karu sosai a nan faggen.

1 Like 1 Share

Re: Hausa Proverb/\karin Magana by Abuzola(m): 8:16pm On Jun 16, 2009
Gadols:

yaya mutane na, aiki ne ya sa baku ji daga gwurina ba.
yaya harkoki?
garin ne ta zafi walahi.
Allah ya raba mu daga sherin dan adam.
Abuzola da negro, ina fata kuna na nan lafiya?
Mu chigaba da karin magana
Dan allah ina ne zan samu hausa film na say a lagos ko abuja?
na zo aiki a lagos a yanzu.
walahi ina missing weina a nan
Dan Allah kuyi temoko
nagode.
Allah ya hada yan arewa. Amin.


Idan zaka iya shiga agege ko Alaba to zaka samufilm din hausan
Re: Hausa Proverb/\karin Magana by Abuzola(m): 8:24pm On Jun 16, 2009
Sarauniya sanda kokari


Mayar da ruwa rigiya ba barna bane meaning; Go and return nthe water into the well doesn"t spoil it or isn"t a catastrophe

Makaho wai baya san ido, ido wari meaning A blind man said he doesn"t want an eye because it stinks {saboda ba shi da ido} This is because he doesn"t have eye
Re: Hausa Proverb/\karin Magana by murionline(m): 9:16pm On Jun 17, 2009
Ba girin girin ba dai tayi mai. Gaisuwa ga dukkan 'yan uwa da abokan arziki.
Re: Hausa Proverb/\karin Magana by Abuzola(m): 11:16pm On Jun 18, 2009
Madalla mallan muri
Re: Hausa Proverb/\karin Magana by murionline(m): 7:39am On Jun 21, 2009
Gani ga wane ya isa wane tsoron Allah (seeing from 1 is engh to have the fear of God); Jiki magayi (body talks); Abincin wani gubar wani (one man's food is a poison to another). Gaisuwa gareku 'yan uwa
Re: Hausa Proverb/\karin Magana by Abuzola(m): 12:14pm On Jun 21, 2009
Da dan gari akan ci gari Meaning it is with an inhabitant you conspire to conquer a territory
Re: Hausa Proverb/\karin Magana by nagoma(m): 4:30pm On Jun 22, 2009
Weell done Abuzola . a little correction. Babbar magana Dansanda ya ga gawar soja. , meaning - "Big talk! as policeman see soldier corpse." (not abin mamaki)
Re: Hausa Proverb/\karin Magana by nagoma(m): 4:38pm On Jun 22, 2009
Sarauniya you said "more to come" where are they. Amma dai Rashin Hakuri shi ya kawo - "me aka shuka?"
Re: Hausa Proverb/\karin Magana by Abuzola(m): 1:06pm On Jun 24, 2009
Kowa na gudun shiga ruwa amma agwagwa ciki take kwana-
Re: Hausa Proverb/\karin Magana by Abuzola(m): 2:41am On Jun 26, 2009
Hassada taki ce -meaning- jealousy is a fertilizer
Re: Hausa Proverb/\karin Magana by Nobody: 12:22pm On Jun 27, 2009
Abin mamaki agwagwa da kin ruwa grin
Abin mamaki,kura na kin nama
Re: Hausa Proverb/\karin Magana by Abuzola(m): 3:47pm On Jun 27, 2009
Ruwa bata tsami banza_ water can't get sour just like that
Re: Hausa Proverb/\karin Magana by AbuMaryam1(m): 12:49pm On Jun 28, 2009
Kowa ya bar gida, gida ya barshi. Meaning, he who left home, home left him. English equivalent. There's no place like home.
Re: Hausa Proverb/\karin Magana by AbuMaryam1(m): 12:56pm On Jun 28, 2009
@ Abuzola. Point of correction . (Hassada taki ce, jealous is ferlizer) The proverb is : Hassada ga mai rabo taki ne. Means To the luckiest sabotage is a fertizer. Thanks
Re: Hausa Proverb/\karin Magana by Sarauniya(f): 7:19pm On Jun 28, 2009
nagoma:

Sarauniya you said "more to come" where are they. Amma dai Rashin Hakuri shi ya kawo - "me aka shuka?"

cool cool yi hakuri, ban shigo nan ba kwana biyu.


Ka tambaye zakara hanyar rafi?
Will you ask a rooster the way to a pond?

Ka tambayi kunne dadin miya? Ka tambayi baki ka sha labari
Will you ask the ear how sweet the soup is? Ask the moth and you'll hear a mouthfull.
Re: Hausa Proverb/\karin Magana by NegroNtns(m): 5:19am On Jun 30, 2009
Na shigo da Salama ga namiji da mace, kuna nan kafiya?

Sarauniya, gaisuwa gare ki. . .ba ni da ruwa, amma inna miki marhaba, da fatan ki ji dadin zama damu a wanna daki.

Abu da Gadol. . .inna murna da ganin ku, na sara muku!
Re: Hausa Proverb/\karin Magana by nagoma(m): 5:15pm On Jul 02, 2009
Negro mutumin kirki a gaisheka.

Mai sallama ba mugu ba.

Shimfidar fuska ta fi shinfidar tabarma.
Re: Hausa Proverb/\karin Magana by NegroNtns(m): 4:36am On Jul 04, 2009
Yallabai, yaya gari? Na gode maka.


Shimfidar fuska ta fi shinfidar tabarma.

Meaning - Facial expression has a deeper bearing (more meaningful) than the expressive weave of a colorful mat.
Re: Hausa Proverb/\karin Magana by Abuzola(m): 10:03pm On Jul 04, 2009
Thanks maryam for the correction, you know no one is perfect. Thanks, am expecting correction as am a learner.






Bushiya tun tana karama ake tankwasata, idan ta girma ka tankwasa sai tayi kara.


Meaning


you only bend a tree when it is young and when is big you bend it , it make noise (break)
Re: Hausa Proverb/\karin Magana by eesaah(m): 1:17pm On Jul 06, 2009
da na gaba a ke sanin zurfin kogi. meaning we learn from the experience of others

(1) (2) (3) (Reply)

Photo Of Ooni's Wife Being Fanned By A Policewoman / Traditionalists Parade The Streets Of Benin Ahead Of Crown Prince's Coronation / Oba Abdulrasheed Akanbi Buys Innoson G-wagon For 2nd Coronation Anniversary

(Go Up)

Sections: politics (1) business autos (1) jobs (1) career education (1) romance computers phones travel sports fashion health
religion celebs tv-movies music-radio literature webmasters programming techmarket

Links: (1) (2) (3) (4) (5) (6) (7) (8) (9) (10)

Nairaland - Copyright © 2005 - 2024 Oluwaseun Osewa. All rights reserved. See How To Advertise. 30
Disclaimer: Every Nairaland member is solely responsible for anything that he/she posts or uploads on Nairaland.