Ibrahim1224's Posts
Nairaland Forum › Ibrahim1224's Profile › Ibrahim1224's Posts
1 (of 1 pages)
Atiku ya shawarci 'yan Najeriya su hukunta jam'iyyar APC mai mulki ta hanyar hanata kuri'unsu da ceto Najeriya a 2023. Ɗan takarar na PDP yace APC ta jefa mutane cikin yunwa, rashin tsaro, da sauran abubuwan da suka maida kasar nan baya, dole a koya mata darasi.
|
U#AtikuOrganizingForAction Today, I met with the Ooni of Ife, Oba Adeyeye Enitan Ogunwusi Ojaja II and the Owa Obokun Adimula of Ijesaland, Oba (Dr.) Gabriel Adekunl Mannirgiwa:e Aromolaran. |
#Atikuforaction Taron Atiku A Legas Yabawa APC Mamaki: Ɗan Takarar Shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar ya ziyarci jihar Lagos domin yaƙin neman Zaɓensa Dubban al’umma ne Suka Fito Domin Nuna Amincewar Su Ga Jam’iyyar PDP a zaɓen 2023. Me zaku ce.?
|
ATIKU A LAGOS Jagoran talakawa Dr. Sule Lamido CON, ya tarɓi ɗan takarar shugaban Ƙasa a Jam'iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar GCON, da Shugaban Jam'iyya na Ƙasa Sanata Iyorchia Ayu a masauƙinsa dake Lagos inda zai gabatar da taron gangamin yaƙin neman zaɓensa na Jihar Lagos da safiyar gobe Litinin a Tafawa Ɓalewa square. Allah yasa ayi taro lafiya a kammala lafiya ya bamu nasara. Mansur Ahmed New media aide to Dr. Sule Lamido CON 4/12/2022. |
Na fito takarane domin bautawa al-ummar Najeriya ta hanyar kawo musu cigaba da aikace-aikacen raya kasa da kawo karshen matsalolin da suka addabi kasar. Ina fatan 'yan Najeriya zasu bani dama su zabe ni a matsayin sabon shugaban kasa a zaben shekarar 2023 mai zuwa. Zamu yi iya kokarinmu na ganin mun share musu hawayen su. - A cewar mai girma dan takaran shugaban kasa na jam'iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar. KamalMedia137:
|
#AtikuOkowa2023 His Excellency Alh. Atiku Abubakar arrives Ondo Eaidwap:
|
#Atiku organization for action Ondo State are you Ready?! Tomorrow HE Atiku Abubakar is Coming to Town ✈️
|
Atiku A jihar osun yankin yarabawa of of of PDP Ibrahim1224:
|
#atiku Ibrahim1224:Organizition foraction Congratulations PDP Family's of Osun State Governor Ademola Adeleke
|
Atiku Abubakar wazirin is coming 2023. [color=#990000][/color] |
His Excellency Alh. Atiku Abubakar revealed that $10b Investment in Human Capital Development shall provide jobs for youths, eradicate poverty, inclusiveness and most importantly National Unity! During his Campaign at Kwara State. #AtikuOrganizingforaction Eaidwap:
|
Happy birthday Mr President Atiku Abubakar (Bi'iznillah) Jagoranmu Sen Abdul Ahmed Ningi yashiga sahun jigajigan da suka Taya Wazirin Adamawa murnar Ranar takutaharsa Allah yasa shekara mai zuwa mu yi murnar takutaharka a Villah. meraola29080:
|
Atiku just arrived in Ilorin, the Kwara state capital for the continuation of the Presidential Campaign Rally. He is accompanied by party chieftains, aides, and several well-wishers. Watch out for updates on #AtikuInKwara #AtikuOkowa2023[color=#000099][/color]
|
Atiku is coming . Gombe Is Ready .. Baraka is working … #WorkingToWinTogether.[quote author=deeva2 post=118560832]Atiku cannot smell Aso rock.
|
Aiku is the best Salutation |
Last night, I held a crucial meeting alongside my running mate and Governor of Delta State, Dr. Ifeanyi Okowa, Chairman of the PDP Presidential Campaign Council and Governor of Akwa Ibom State, Mr Emmanuel Udom, and gubernatorial candidates of our great party, the PDP, at the Akwa Ibom Governor’s Lodge in Abuja. As ONE, We Shall Recover Nigeria. -AA
|
*Recovery 2023* Borno Atiku/Okowa is here Wednesday 9th November 2023 Ramat Sqaure, Maiduguri, Borno State Time 10 am[quote author=Honjoshy4u post=118242187]Atiku is here to win. Ortom should getat[/quote |
Oh, Allah! Control our Hearts while going astray, divert our thoughts from planning evils against others, assist us to defeat Satan, enrich us with iman, Health & Wealth, make us active in all aspect of Ibaadat (worship) and make our entire life beneficial to Islam & humanity. Ameen. Jumma’at Mufeedah Alh Atiku Abubakar wazirin Adamawa. |
SHETTIMA, THE PRESIDENTIAL VILLA IS NOT THE HABITATION OF BANDITS Overwhelmed by the conviviality of a civil atmosphere Kashim Shettima , the Grand commander of Bandits and the running mate of the Presidential candidate of All Progressives Congress ( APC), who has gathered enough funds from his field soldiers to be so intoxicated as to engage in a verbal gibberish that is only permissible in Sambisa Forest. He has been seen in a footage where he was exciting a rented crowd with whimsical pot shots at His Excellency Atiku Abubakar. It was the same hallucination that made Shettima to have defined an illusory presidency where he would create an office for Boko Haram in the villa, with him in charge of the security of our precious Nigeria. The emergence of the garrulous, intemperate and indecorous Shettima is another manifestation of the failure of APC, which after weeks of shilly-shally to fill the slot of a running mate ultimately settled for a rustic jejune whose concept of a suit is the sartorial equivalence of Babanriga. Nigerians are again invited to critically assess the jesters in the political space whose understanding of political campaign is the acerbic deployment of an unsterilised mouth. The joke rested squarely on Shettima, who in an attempt to desecrate the wholesomeness of Abubakar Atiku succeeded in promoting the Presidential campaign front runner as a productive, enterprising and job- creating office seeker who does not fit into the mould of rent seekers like Shettima and his Presidential campaign boss. Furthermore, in attempting to cast aspersions at Atiku's high profile Shettima only succeeded to promote him as a global citizen who is well acceptable in Dubai, UAE and indeed America where he's currently engaging in deep political activities with Nigerians in diaspora, high profile American government officials and the American business community Great Nigerian patriots are called upon to begin to separate the wheat from the chaff, because while Shettima, Tinubu and other APC laggards focus on personality rarher than programmes, Atiku and Okowa being urbane, decoruos , savvy and focused have continued to conduct themselves with decency and engaging with Nigerians on the great prospects of a prosperous, competitive and high ranking nation under the impending administration of PDP. In a decent country Shettima ought to be in jail to pay for the blood of innocent citizens and the deprivation that lawful Nigerians have suffered from his private army. It is sad that we are in a country where the morally bankrupt, economically ruinous and intellectually incompetent administration of APC has held sway for 8 disastrous years. Nigerians must reject Shettima and his gang, because as Bob Marley sang no one can free us but ourselves. Senator Dino Melaye Spokesperson PDP Presidential Campaign Management Committee Rekhina: |
*PDP All the way* We are ready to vote PDP and I will be contributed �� Atiku Abubakar masterplan303: |
WANE NE ATIKU ABUBAKAR? . Atiku Abubakar mutum ne dan talaka iri na irin ka, wanda ya taso cikin talauci da wahalar rayuwa makamancin wanda ni da kai muke ciki a yau, mutum ne wanda yasan radadin talauci, ya san zafin ciwon da talauci yake da shi, wannan dalili ne yasa Atiku yafi ko wani dan siyasa tausayin talakawa a Najeriya, duk da cewa yanzu Atiku ba talaka bane anma saboda yadda ya kurbi radadin talauci har gobe za kaji Atiku yana fadin shi dan talakawa ne daga Jada jihar Adamawa. . Atiku dan siyasa ne tsayayye mai adalci ga ko wani addini da kuma yanki a kasar nan, alkalumma sun tabbatar matan Atiku Abubakar sun cika hudu cif-cif kuma ya rike su bisa adalci da amana, ya'yan sa kuma 43, Atiku ya iya hadakan matan sa da 'ya'yan sa waje guda bamu taba jin sun sami sabani ba, hakika duk magidancin da yayi tsayuwar daka akan iyalan sa ya can-canci ya jagoranci al'umma, domin yafi wanda matar sa daya ce anma saboda rauni bai iya juyata yadda ya dace shi yasa take tsoma masa baki cikin mulkin sa, tarihi ya nuna lokacin da Atiku yake mataimakin shugaban kasa a Najeriya, cikin 'ya'yan sa ko matan sa bamu taba jin wani cikin su ya tsoma masa baki cikin harkar gwamnati ba saboda Atiku tsayayyen namiji ne ko a gidan sa. . Atiku Abubakar mutum ne mai fara'a da Annashwa ga kowa ba tare da ya wulakanta ka ba, wadanda ke kusa da shi ko wadanda suka yi mu'amilla da shi sun san haka, kuma shi mutum ne mai ibada fiye da duk yadda zan wassafa maku, hatta Azumin Litinin da Alhamis wanda ba kowani Ustazu yake kiyaye su ba, to basu wuce Atiku duk satin duniya a ko wacce kasa yake sai yayi wannan Azumi, ta wannan dalili ne duk makusantar Atiku suka tarbiyyantu da wadancan kyawawan halayya na Atiku, suma duk sati suna yin Azumin Litinin da Alhamis kamar yadda Atiku yake yi duk sati, dan uwa mai karatu ba muna fadin wannan bane don Riya, sai don kaima kayi koyi wancan ayyukan alkhairi da Atiku yake yi. . Atiku dan siyasa ne wanda malaman addini suke kewaye da shi saboda yana girmama |
The way Nigeria is collapsing, I just wish the Presidential Election is tomorrow. Me: I cannot follow and vote, i cannot also work or mobilize who doesn't have policy document on how to solve Nigeria problems, H.E Atiku Abubakar GCON he's the best and very good leader. Please come let do Atiku because he has human feelings and he feeling for us. May God! Help us and guide our Next President. Ameen. |
1 (of 1 pages)