Welcome, Guest: Register On Nairaland / LOGIN! / Trending / Recent / New
Stats: 3,153,550 members, 7,819,949 topics. Date: Tuesday, 07 May 2024 at 07:19 AM

Three Types Of Peoples - Religion - Nairaland

Nairaland Forum / Nairaland / General / Religion / Three Types Of Peoples (398 Views)

The Three Types Of Fear In A Nut Shell. / MUST WATCH! Angels Sings And Speak Into Peoples Phones - Bushiri / Amazing How Islam Really F**** Up Peoples Way Of Thinking (2) (3) (4)

(1) (Reply)

Three Types Of Peoples by thebest72: 9:58pm On Sep 15, 2015
Assalamu Alaikum. Barka da hawa online!!!Akwai dadin karantawa sosai. Mutane iri Uku ne 3ߑ걺- Wasu kamar Guba ne Gudunsu akeyi. ߘᲺ-Wasu kamar Maganine akai-akai ake Bukatarsu. ߑ簟ѷ3:-Wasu kuma kamar Abinci ne a kullum Dole ne aneme su. ߑ㰟ѳKayi kokari ka Zama wanda a kullun ake nemansu sabo da amfani. ߑϰߑωdan ka kwanta Bacci baka Sani ba wane ne zai tasheka: Iyalinka ne ko Mala'ikan Kabari neKa Zama cikin shiri a kullum. Kada a riske ka.ߙưߙƁna yin Da-na-sani ne a kan magana, Amma ba'ayi a kan Kawaici. Kama bakinka Duk lokacin da zakayi magana ba shi da Amfani.ߙʰߙʰߙʰߙʰߙʋada ka damu da masu kulla maka Sharri Duk iya kokarinsu Basu Wuce zartar da Kaddarar Allah a Kanka ba. ߒ°ߒlamomin Tsoron Allah Biyu 2 ne; 1:-Fadin gaskiya da cika Alkawari da Rikon Amana. ✊✊2:-Jan tausayi da Kyautatawa Mutane. ߙǰߙǙa Allah ka samu a Cikin Masu Tsoronka AmenDan Allah ka taimaka ka turawa Groups Uku 3 tare da friends dinka Uku 3 Dan Allah plsߑϰߑϰߑπ

(1) (Reply)

Only His Name / When Heaven Cooperates With You / You Have A Star.

(Go Up)

Sections: politics (1) business autos (1) jobs (1) career education (1) romance computers phones travel sports fashion health
religion celebs tv-movies music-radio literature webmasters programming techmarket

Links: (1) (2) (3) (4) (5) (6) (7) (8) (9) (10)

Nairaland - Copyright © 2005 - 2024 Oluwaseun Osewa. All rights reserved. See How To Advertise. 6
Disclaimer: Every Nairaland member is solely responsible for anything that he/she posts or uploads on Nairaland.