Welcome, Guest: Register On Nairaland / LOGIN! / Trending / Recent / NewStats: 3,194,143 members, 7,953,525 topics. Date: Thursday, 19 September 2024 at 06:04 PM |
Nairaland Forum / Nairaland / General / Religion / Strictly For Mazaje (1036 Views)
The Wrath Of God: Discussion About Hell - Strictly Christians Only / Muslim Are The True Followers Of Jesus Christ: Strictly For Davidylnd / Love Dilemma ( Strictly For Born Again Christians) (2) (3) (4)
Strictly For Mazaje by Rhino3dm: 8:29pm On Sep 11, 2010 |
This strictly for mazaje. . . And all discussion will be in Hausa, so dont try making any post. To ya zafin summer da kuma rayuwa? ? Alhaji bani labari mana . . . Mekake karantawa? ? Tun yau she ka soma karatu? ?. . . . . . . . Kuma gaskiya kana burge ne so sai, na ji ma ban ga bahaushe mai binchike irin ka ba. |
Re: Strictly For Mazaje by mazaje(m): 9:09pm On Sep 11, 2010 |
Mazaaaaa, Yane? Da fatan kana nan lafiya lau. . . . . Zafin summer ta ragu sosai, yanzu ma sanyi ta so ma shigo wa a hankali anan. . . . . .Amma dai muna nan muna ta bin mata, ba pashi. . . . . LOL. . . . . Na soma karatu da jimawa(2004). . . .Yanzu dai na so ma Phd di na a information system management. . . . .Na yi first degree a software engineering and management da kuma masters a engineering management. . . . . A kuwai hausa wa irina da yawa a turai wanda suke binchike so sai, dama da kuma hali da mutane sun rasa a nijeriya shi yake hana mutane da dama yin binchike. . . . .Kai mutumin ina ne? |
Re: Strictly For Mazaje by vescucci(m): 9:22pm On Sep 11, 2010 |
strictly mene? In kuna so privacy, sai ka yi exchanging lumber waya ku ko email. Wan nan public forum ne. Ni, zan saa katon baki na. Ku yi hakuri. Hausa na, bai yi da kyau. |
Re: Strictly For Mazaje by mazaje(m): 9:39pm On Sep 11, 2010 |
vescucci: LOL. . . . . . . . . |
Re: Strictly For Mazaje by Rhino3dm: 10:30pm On Sep 11, 2010 |
Maza! Ni haifeffen arewa ne, uwata bahaushiya ce, amma ubana mutumin ghana ne, ina da first and second degree(naki karasawa har yanzu tun da nasamu aiki) in mechanical and production Engineering, kuma ina aiki da wani multinational, amma yanzu in sashen advanced dimensional and numerical control Engineering,ba a koyar da shi a makaranta, amma alaji shegun basu biyana susai, don sun biya mun wasu kudi masu yawa wajen training a europe da brazil da kuma dubai. Yanzu ina ta rikichi sai sun mun kari. . . . . |
Re: Strictly For Mazaje by Nobody: 10:33pm On Sep 11, 2010 |
Moderator carry this thing to language/culture/tribe section. Jare. Rhino u don start abi? |
Re: Strictly For Mazaje by Rhino3dm: 10:44pm On Sep 11, 2010 |
@ toba Lol. ah muti gbe, kilonje an se bayi mi fe iwa ye ooo,se iwon ro ejo mi fun moderators, abi? tori toba se diye wa'ani ore mi ni wo. Mi like nkon ti on se ooo. Mi baye soro abi sha fi mi sile. |
Re: Strictly For Mazaje by Nobody: 10:53pm On Sep 11, 2010 |
I don here u |
Re: Strictly For Mazaje by Nobody: 10:53pm On Sep 11, 2010 |
I don here u |
Re: Strictly For Mazaje by mazaje(m): 11:03pm On Sep 11, 2010 |
Rhino.3dm: Maza, sai da harkan karin kudi ai, kasan maganan kudi babu wassa. . . . .A ina kake da zama a naijeriya. . . . . |
Re: Strictly For Mazaje by Rhino3dm: 11:27pm On Sep 11, 2010 |
Ina shuttling tsakanin lagos,portharcourt,abuja. Off-shore and malabo . Amma gaskiya ina son in yi relocation zuwa abuja permanently. Last week ina kaduna akwai wani abokina na niman chairman a kaduna north. |
Re: Strictly For Mazaje by Rhino3dm: 11:30pm On Sep 11, 2010 |
Kasan europeans din nan sun dauke mu wawa ye ne, sai ka ga wani jahili kudin shi ya ninka naka sau goma. Wai don shi bature ne. |
Re: Strictly For Mazaje by Rhino3dm: 11:36pm On Sep 11, 2010 |
Yan kudu kuma da sun ga kana da ruwan arewa sai kallon banza. Ai uwarsu ni ke ci. . . . Wai ya za a yi kazo daga arewa kuma ka hadu a boko?. Shi yasa nike matukan farin ciki in na dan arewa mai ilimi. |
Re: Strictly For Mazaje by mazaje(m): 11:58pm On Sep 11, 2010 |
Rhino.3dm: Sai da siyasa, a nan kudin ta ke. . . . . . Rhino.3dm: Na rabaka. . .Mutanin banza ne ai. . . . . . Rhino.3dm: Kai kiyale yan kudu, shegu ba so san komai ba sai girman kai . . .Ko a nan ma sun so so na mun kallon banza amma da so ka gane ni sai girma kawai suke bani, mahaukata. . . . .Ka san yan kudu a kuwai raine. . . .Su na mana yan arewa kallon mahaukata. . . . . . .Ko da shike ba laifin su bane wani lokachin. . . . . . |
Re: Strictly For Mazaje by philip0906(m): 12:05pm On Sep 12, 2010 |
whats going o here?u sure sey dem no dey sell person 4 hia? |
Re: Strictly For Mazaje by Rhino3dm: 1:44pm On Sep 12, 2010 |
Hahahahaha philip0906: |
Re: Strictly For Mazaje by seyibrown(f): 11:56pm On Sep 12, 2010 |
Rhino.3dm, What happened to the rest of the 21 questions? Shall we close the thread? It's been a few days now since you said you were coming back with the remaining questions. https://www.nairaland.com/nigeria/topic-500505.96.html |
Re: Strictly For Mazaje by VALIDATOR: 12:55pm On Sep 13, 2010 |
Seun, You are sitting comfortably sipping tea in front of your computer while these two guys are using nairaland to negotiate the sale of your nairaland. |
Re: Strictly For Mazaje by mazaje(m): 1:15pm On Sep 13, 2010 |
^^ Abeg ohhhh. . . . . |
Re: Strictly For Mazaje by manmustwac(m): 1:45pm On Sep 13, 2010 |
You guys shouldn't even be using this forum to have your own personal discussion in another language. |
(1) (Reply)
Help! What Do I Have To Do To Hear From God! / Planted And Built Up In Jesus Christ, Firm In The Faithâ (cf. Col 2:7) / !
(Go Up)
Sections: politics (1) business autos (1) jobs (1) career education (1) romance computers phones travel sports fashion health religion celebs tv-movies music-radio literature webmasters programming techmarket Links: (1) (2) (3) (4) (5) (6) (7) (8) (9) (10) Nairaland - Copyright © 2005 - 2024 Oluwaseun Osewa. All rights reserved. See How To Advertise. 22 |