Welcome, Guest: Register On Nairaland / LOGIN! / Trending / Recent / New
Stats: 3,152,802 members, 7,817,319 topics. Date: Saturday, 04 May 2024 at 10:16 AM

ABIN GUJEWA by Ibrahim M Gombe - Literature - Nairaland

Nairaland Forum / Entertainment / Literature / ABIN GUJEWA by Ibrahim M Gombe (2028 Views)

The Happiest School Girl By Ibrahim M. Gombe / Lubabatu An Episodic Hausa Novel By Ibrahhm M. Gombe / Abubakar Adam Ibrahim Wins The 2016 Nigeria Prize For Literature. (2) (3) (4)

(1) (Reply) (Go Down)

ABIN GUJEWA by Ibrahim M Gombe by Imgombe2016(m): 10:08am On Sep 29, 2015
ABIN GUJEWA>>>> Bayan ansallamoni daga asibiti, likita yagindayamini sharuda iri-Iri. Yace dani karna kuskura nashiga ruwan sama koman kankantansa. Dakuma nagujewa ayyuka masu wahala. Wannan batu nalikita yayi mugun bata ran Gwaggo Ladi wato kishiyar mahaifiyata. Gwaggo Ladi tanada makekiyar gona acan jeji.Yauma kamardai yanda tasaba. Fartanyace tadauko tamikamini sannan tabaiwa babban danta, Usumanu shargwaleliyar dorina wai yazanani innaki noma. Akan haryarmu tazuwa gona saigashi bakin hadari yadauro daga gabas. Budan bakina nace,"Yaya Usumanu damun koma gida tunda bamuyi nisa da gariba. Kasan me likita yafadamini shekaran jiya ai basai nananatamakaba."
Babu abinda naji sai saukan bulala akaina. Danayi tunanin kace kaina, amma saina tuna duk wanda yakar kansa kafirine kuma zai dauwama cikin wutar Jahannama. Ba awani jimaba sai gashi ruwa yasako kamar abakin kwarya.Narasa inda zansaka kaina. Nan take nasoma gudu zuwa can gonar. dana waiwaya baya sainaga Yaya Usumanu yarikide yadawo daga wuya zuwa kai jikin Gwaggo Ladice. Ina masa nuni dahannuna dayayi sauri musamu karkashin bishiya mufake. Abin danake gudu dayane. Kada reshen bishiya yafado mana donnaga ruwan da iskan akeyinsa kuma duk bishiyoyin wurin masu reshunane. Yaya Usmanu koya kulani haka nayita gudu donnaga yadawo abin gujewa. Jinayi kamar wani mutumne yadamke mini kayan ciki. Ahaka nadaure nakarasa har can gonar. Isowata keda wuya nahau noma. Duk makwabtanmu agonar inajinsu wuni kass suka shafe sunata hira akaina. Naji sunacewa," maceda noma kamar inyamurai."
Sunana Jaleelat. Nice ta uku acikin yayan mahaifina Mallam Sidi Gwani. Nice diyar fari awurin mahaifiyyata wacce tarigamu gidan gaskiya. ABIN GUJEWA gareni shine, rabuwa da mahaifiyyata. Mahaifiyyata tasha dogon jinya natsawon kwana shabiyar a asibitin Kwararru nagarin Gombe. Bayan anmata tiyata. Dayake mubamasu halibane, aduk lokacin da aka nemi jini daga asibiti sai anabi anagwada jinin yan uwanmu,duk wanda jininsa yayi dadai danata sai aja asakamata. Ahakadai akayi tayi har lokacin da wa'adinta yacika. Dasanyin safiyar Jumma'ace akabugawa gida akacedamu ai jinya tayi halinta. Dajin haka take naji gabana yayi mugun faduwa. Ba abinda yafara fado mini arai sai lokacin da banida lafiya tabi tatada hankalinta tamkar itace maras lafiyan.
Akan hanyarmu takomawa gona danida Yaya Usumanu sai faman shagwargwadamin bulali yake wai donbana sauri. Nayita rokon Allah daya kawomin karshen wannan lamari.Sati gudane muka kwace muna zuwa gona sai wani mai mota yaganni yatsaidani yace," Yan mata naganki kinada kyan hali dakuma diri. Inaso kiban adireshinki. Inada burin naga na auri mace mai irin halinki."
Naji kafafuna sun soma karkarwa. muryata takifitowa. Daganina mutum zai fahimci narude adaidan wannan lokaci.

Re: ABIN GUJEWA by Ibrahim M Gombe by mofayodeyahoo: 10:33am On Sep 29, 2015
I dey come back make i go borrow more hausa language, dis one no go do me understand wallahi

1 Like

Re: ABIN GUJEWA by Ibrahim M Gombe by Imgombe2016(m): 11:05pm On Nov 02, 2015
mofayodeyahoo:
I dey come back make i go borrow more hausa language, dis one no go do me understand wallahi
mafodeyahoo how are u doing
Re: ABIN GUJEWA by Ibrahim M Gombe by mofayodeyahoo: 10:04am On Nov 03, 2015
Fine country man

1 Like

(1) (Reply)

Dear Tsitsi, My Brother-in-law Has Gone Mad Again! / Sex And The City 18+ Story / Diary of Powerful Patty's pussy (18+)

(Go Up)

Sections: politics (1) business autos (1) jobs (1) career education (1) romance computers phones travel sports fashion health
religion celebs tv-movies music-radio literature webmasters programming techmarket

Links: (1) (2) (3) (4) (5) (6) (7) (8) (9) (10)

Nairaland - Copyright © 2005 - 2024 Oluwaseun Osewa. All rights reserved. See How To Advertise. 36
Disclaimer: Every Nairaland member is solely responsible for anything that he/she posts or uploads on Nairaland.