Beemex's Posts
Nairaland Forum › Beemex's Profile › Beemex's Posts
It is so obvious that this thread is for people who lack better things to do. |
@Mortiple ''WORD'' My guy, tell them let them bring it on |
@Spenchuks I dan dai duka ne kawai, to walahi babu damuwa. Domin komai da ya shafe Bibs zan iya yin komai harma kisa kamar yan da na gaya maka dazun. Ka dukeni anma ka barmin Bibs domin in ba ita ba sai rijiya. Clemcy, ki na nan? Wai shin, ina Bibs ta ke ne? |
Dan Allah Clemcy ina Bibs ta ke? Tun ran da na gan hotor ta walahi na kasa kwantar da hankali na Maimakon in yi barci sai tunanin Bibs ni ke ko wace dare. Kwo a wurin aiki yanzu ba na iya yin komai sai dai tunanin Bibs Ki gaya mata cewa idan ba ita ba, walahi zan shige rijiya. Bibs dan Allah ki zo ki ce wani abu domin hankali na ya kwanta. I na balayin son ki sosai! |
@Spenchuks I dan muka fara wannan yakin, wannan fillin ba za ta ishe mu ba walahi! Idanuna yanzu haka wuta zu ke zubarwa, domin haka ka kiyaye ni kuma ka kiyaye buduruwata Bibs. I na iya yin kisa domin Bibs. |
TELL THEM! TELL THEM!! TELL THEM!!! Make Dem Hear Blues for life, Joo!!!!!!!!!!! |
To, dan Allah Bibs ki zo ki hanka hukunci a wannan wurin. Zo ki gaya manna wane ne ki ke so kamin mu fara yaki a nairaland. Ke kuwa Clemcy ba za ki ce komai game da abin da ke faruwa anan ba ko? Ayusman dan Allah ku taya mu gaya ma Bibs cewa ta zo ta kashe wannan jayarya domin kaunar ta. Kai ko Spenchuks, kayi shirin kuka domin ka bushi iska kenan Babu yarda Bibs za ta kialeni ta so ka, wannan babar karya kenan! |
Papa dims, no worry by the time wey arsenal go Bleep una up finish,we go laugh craze commot for una body stupid ASS-N-ALL supporters. You look finish na ASS n ALL u become their supporter, MUMU |
For all you ''GUNNERS'', watch out cos you all are going to turn to ''GONERS'' this season. Arsenal go so fall una hands. Them go even fall una boxers join, the match against Fulham is just a teaser. More disappointments are to come. |
Whether we are winning or losing, anyday i remain: ''BLUES FOR LIFEEEEEEEEEEEE''!!! All you blues haters, this season u better watch yourselves cos we are here with a strong message. |
Gara ka shira makamin ka domin yaki sakanin mun ya fara ke nan. Clemcy da Bibs ina ku ke? Ayusman a bayan wa ka ke? Kai kua MCusman gana bayan waye? Duk ku zo domin Spenchuks ya chiza naman da bai iya hadiyewa! |
Spenchuks, walahi ka tashi aiki kenan!!! Bibs buduruwar ka? Ashe ka ce wani abu kenan Ashe sakanin mun yaki kenan daga yau, domin idan ba bibs ba ni kam sai mutuwa Gara ma ka je ka same Clemcykul kamin wani ya riga ka Idan de Bibs ne, ka manche da ita kawai domin daga yau ta zama buduruwar ta. Yi gaba kawai ka ji ko? |
Mohawkchic, are u ZULU? cos u sure look like one in that pix you've got on your profile. |
Wayo Allah na, Bibs! Hoton ki ce a profile din ki? Shine baki gaya mana cewa ke wata kekewar yarinya ba ce? Ai yau da duba profile din ki sai baki na ya kasa rufewa. Walahi daga yau idan ba ke ba sai rijiya. Ke ni ke so daga yau, dan Allah kema ki ce kina so na. Domin in ba haka ba zan shige rijiya kuma jini na a kanki. Dan Allah Clemcy, da shike Bibs kawarki ce, ki taya ni magana da ita, domin idan ta yarda ta aure ni, kina da lada so sai. wai wai wai, ni na rasa abinda ya hana ni duba profile din bibs tuntuni. Ubangiji Allah, ka taimake ni, kas ta yarda mun. AMIN SUMA AMIN!!! |
All the people replying to this, are not serious! Is this a topic worth discussing? Quietly slids out of the stupid thread. NONSENSE!!! |