Welcome, Guest: Register On Nairaland / LOGIN! / Trending / Recent / NewStats: 3,193,949 members, 7,952,823 topics. Date: Thursday, 19 September 2024 at 04:29 AM |
Nairaland Forum / Entertainment / Literature / TARIHIN IBRAHIM M GOMBE (2147 Views)
Lubabatu An Episodic Hausa Novel By Ibrahhm M. Gombe / Abubakar Adam Ibrahim Wins The 2016 Nigeria Prize For Literature. / ABIN GUJEWA by Ibrahim M Gombe (2) (3) (4)
(1) (Reply)
TARIHIN IBRAHIM M GOMBE by Imgombe2016(m): 6:43am On Jul 16, 2015 |
[img][/img][font=Lucida Sans Unicode][/font][i][/i]TARIHIN IBRAHIM M. GOMBE on: 27 Mar 17, 08:31 AM Ni Mohammad Ibrahim wanda akafi sani da Ibrahim M. Gombe an haifeni ranar 01/01/1995 a kauyen Jauro-jatau dake gundumar Garko a karamar hukumar Akko dake jihar Gombe. A gidan mu ba abinda akafara nuna mana daga farko sai karatun Allo. Nayi karatun Al-Qur'ani agurin Mallam Salisu Isma'il dake kauyen Wuro Biriji daga 2001 zuwa 2006. Afannin karatun boko kuwa wato ta inda nafi karfi, nasoma karatun furamare a Wuro Biriji Primary School a shekara ta 2002 inda nakammala wato narubuta jarrabawar 'common entrance' a 2008 kuma na kasance nine 'class rep' har nagama. A 2009 nashiga GDJSS Wuro Biriji inda nahada ashekarata 2011 kuma na kasance nine 'health prefect'. Akarshen 2011 nasamu 'scholarship' a makarantar 'Science Village Secondary School Gombe' a 2014 na rubuta jarrabawar SSCE {WAEC da NECO} da kuma JAMB. Nakasance nine 'headboy' namakarantar. A 2015 ne nashiga kwallejin horas da malamai takasa dake garin Gombe wato FCE(T)Gombe. Ina karantan Biology/Chemistry. A sana' kuma ni marubucine. 2TARIHIN IBRAHIM M. GOMBE on: 27 Mar 17, 08:31 AM Ni Mohammad Ibrahim wanda akafi sani da Ibrahim M. Gombe an haifeni ranar 01/01/1995 a kauyen Jauro-jatau dake gundumar Garko a karamar hukumar Akko dake jihar Gombe. A gidan mu ba abinda akafara nuna mana daga farko sai karatun Allo. Nayi karatun Al-Qur'ani agurin Mallam Salisu Isma'il dake kauyen Wuro Biriji daga 2001 zuwa 2006. Afannin karatun boko kuwa wato ta inda nafi karfi, nasoma karatun furamare a Wuro Biriji Primary School a shekara ta 2002 inda nakammala wato narubuta jarrabawar 'common entrance' a 2008 kuma na kasance nine 'class rep' har nagama. A 2009 nashiga GDJSS Wuro Biriji inda nahada ashekarata 2011 kuma na kasance nine 'health prefect'. Akarshen 2011 nasamu 'scholarship' a makarantar 'Science Village Secondary School Gombe' a 2014 na rubuta jarrabawar SSCE {WAEC da NECO} da kuma JAMB. Nakasance nine 'headboy' namakarantar. A 2015 ne nashiga kwallejin horas da malamai takasa dake garin Gombe wato FCE(T)Gombe. Ina karantan Biology/Chemistry. A sana' kuma ni marubucine. 2TARIHIN IBRAHIM M. GOMBE on: 27 Mar 17, 08:31 AM Ni Mohammad Ibrahim wanda akafi sani da Ibrahim M. Gombe an haifeni ranar 01/01/1995 a kauyen Jauro-jatau dake gundumar Garko a karamar hukumar Akko dake jihar Gombe. A gidan mu ba abinda akafara nuna mana daga farko sai karatun Allo. Nayi karatun Al-Qur'ani agurin Mallam Salisu Isma'il dake kauyen Wuro Biriji daga 2001 zuwa 2006. Afannin karatun boko kuwa wato ta inda nafi karfi, nasoma karatun furamare a Wuro Biriji Primary School a shekara ta 2002 inda nakammala wato narubuta jarrabawar 'common entrance' a 2008 kuma na kasance nine 'class rep' har nagama. A 2009 nashiga GDJSS Wuro Biriji inda nahada ashekarata 2011 kuma na kasance nine 'health prefect'. Akarshen 2011 nasamu 'scholarship' a makarantar 'Science Village Secondary School Gombe' a 2014 na rubuta jarrabawar SSCE {WAEC da NECO} da kuma JAMB. Nakasance nine 'headboy' namakarantar. A 2015 ne nashiga kwallejin horas da malamai takasa dake garin Gombe wato FCE(T)Gombe. Ina karantan Biology/Chemistry. A sana' kuma ni marubucine. 2
|
(1) (Reply)
Nairaland (A Tale Of A Country) / Up NEPA! (a Poem) / Nkechi, The Adulterous Wife (A Short Romantic Story)
(Go Up)
Sections: politics (1) business autos (1) jobs (1) career education (1) romance computers phones travel sports fashion health religion celebs tv-movies music-radio literature webmasters programming techmarket Links: (1) (2) (3) (4) (5) (6) (7) (8) (9) (10) Nairaland - Copyright © 2005 - 2024 Oluwaseun Osewa. All rights reserved. See How To Advertise. 14 |