Welcome, Guest: Register On Nairaland / LOGIN! / Trending / Recent / New
Stats: 3,152,759 members, 7,817,093 topics. Date: Saturday, 04 May 2024 at 05:05 AM

Reminder In Hausa - Religion - Nairaland

Nairaland Forum / Nairaland / General / Religion / Reminder In Hausa (504 Views)

Mbaka: "Igbos Will Lose More, No Hausa Or Yoruba Has Property In Igboland" / Reminder To All (must Read) / List Of Names Of God In Igbo And Hausa Languages. (2) (3) (4)

(1) (Reply)

Reminder In Hausa by engrsulaiman(m): 11:46am On Jun 10, 2016
Watarana, Manzon Tsira (SAW) yana cikin damuwa, sai Allah (SWA) ya aiko Malaika Jibrilu (AS), ya tambayi Annabi meke damunsa? Sai Manzo yache: 'Ummati' sai Malaika ya kware masa Qaburbura baki đaya! Sai Annabi yaga wasu na cikin murna da annashuwa, wasun kuma na cikin baqin ciki da damuwa.
sai Malaika yache ma Annabi: Wadanda suke murna da annashuwa, sune masu fadin LA'ILAHA ILLALLAH. Wadanda kagani suna cikin bakin ciki da damuwa, sune wanda basa fađin wannan Kalmar. Amma dukda haka Manzon Rahma (SAW) bai bar damuwar ba, sai Ubangiji Ta'alah yache: "Afađa masa dasannu zamu bashi ceto har saiyache ya isa. Sai Manzon Allah (SAW) yache: "Dako zan cechi duka Al'ummah ta, sai wanda yaQi.
'Allah kasamu cikin ceton Rasulillahi (SAW)'
BARKANMU DA JUMU'A!

(1) (Reply)

The Christian Preacher Is A Hypocrite! / Pastor E.A Adeboye Live In Ibadan / Open Heavens Daily Devotional 21/07/16

(Go Up)

Sections: politics (1) business autos (1) jobs (1) career education (1) romance computers phones travel sports fashion health
religion celebs tv-movies music-radio literature webmasters programming techmarket

Links: (1) (2) (3) (4) (5) (6) (7) (8) (9) (10)

Nairaland - Copyright © 2005 - 2024 Oluwaseun Osewa. All rights reserved. See How To Advertise. 4
Disclaimer: Every Nairaland member is solely responsible for anything that he/she posts or uploads on Nairaland.