Welcome, Guest: Register On Nairaland / LOGIN! / Trending / Recent / NewStats: 3,154,183 members, 7,822,004 topics. Date: Thursday, 09 May 2024 at 12:42 AM |
Nairaland Forum / Nairaland / General / Romance / Dating And Meet-up Zone / Need A Hausa Girl (11437 Views)
Re: Need A Hausa Girl / I Need A Hausa Girl Friend: Xtian Or Muslim: Just 4 The Experience: / Need A Hausa Girl (2) (3) (4)
(1) (2) (3) (4) (5) (6) (Reply) (Go Down)
Re: Need A Hausa Girl by jice(m): 1:17pm On Jan 06, 2010 |
Hairat invite other hausa girls to this thread. |
Re: Need A Hausa Girl by Hairat007(f): 2:20pm On Jan 06, 2010 |
Kenny_G: Kamar yaya? |
Re: Need A Hausa Girl by KennyG6(m): 3:48pm On Jan 06, 2010 |
Hairat007: kamar arkoki, aiki, just asking generally, |
Re: Need A Hausa Girl by frgy1: 7:21pm On Jan 07, 2010 |
Hairat007:salam alaykum hajia hairat, an same ku lafia ko? ya mutanen gidan? walahi kano muka zo daga kaduna, kuma a kasa muka zo. mun ki shiga mota, quana uku muka"i a hanya. waiiiii, na gaji. ba karamin aiki ba. na sio maki burodin amma daga kanuna na sia, ya bubbushe ,ya zama kwatako wallahi. duk da haka kina so? |
Re: Need A Hausa Girl by frgy1: 7:28pm On Jan 07, 2010 |
network ba kyaw a kano, |
Re: Need A Hausa Girl by Nobody: 2:50am On Jan 08, 2010 |
Gaskiya ina sounki hausa mata |
Re: Need A Hausa Girl by Hairat007(f): 1:12pm On Jan 10, 2010 |
Kenny_G: To madalla. Nagode |
Re: Need A Hausa Girl by Hairat007(f): 1:17pm On Jan 10, 2010 |
frgy_: Walahi kwo, idan wani ya gaya mun che war ka na ROWA, da na ce kariya ne. ya ya brodin ya bushe kuma? dama ba ka yi niyar kawo mana ba. Duk da haka, ba kwomai ina so. frgy_: in ji wa? |
Re: Need A Hausa Girl by Hairat007(f): 1:19pm On Jan 10, 2010 |
Adrenaline: Ni ma ina son ka hausa maza |
Re: Need A Hausa Girl by frgy1: 2:03pm On Jan 11, 2010 |
Hairat007: ni? marowaci? aaaaaa, amma kin pata man sunna ai ba lapi na ba, sanyin ne ya sa brodin ya bushe. gaskiya bazan baki brodin haka ba, kunya nake ji. da , zanyi suprise dinki ne, na kawo maki alewan daddawa, buhu daya na sia. du"naki ne. kinga bana rowa Hairat007:tin dana shiga kano , netwok din da yawan matsala ne walahi |
Re: Need A Hausa Girl by Hairat007(f): 8:09pm On Jan 14, 2010 |
@ frgy Gaskiya ka burge ni da kariyan na ka kuma ni matar shugaban kasan nairaland ka kawo war DADAWA? Tab a'ji. |
Re: Need A Hausa Girl by frgy1: 9:22pm On Jan 14, 2010 |
rai'n ki ya dadde madam 1St lady na kasan nairaland. amma ba karya nake ba. buhu daya"n yana nan , ba'a ma bude ba. bakia son alewan daddawan ne? kin pata man rai wallahi , abun da ba'a ma phara siyar a kasua ba, sabon product da na kawo maki, kuma ba kia so? ai daddawa is good for the eyes in ji likita.yaran ki(1st sons ada 1st daughters na kassan nairaland), sunna zua da shi makaranta. ko buhu dayan ne baze ishe ki ba? kawai ki gaya mun sai a kara. |
Re: Need A Hausa Girl by Hairat007(f): 11:07pm On Jan 14, 2010 |
Buhu daya? a'ma gaskiya ka iya advert sosai pa ya ka mata a baka aiki a Dangote spaghetti idan ka na aiki a wurin na san mutane za su kara duk abin da za su siya. Kwarai kuwa ka chi gaba. Sabi da haka, daga yau kai ne mai gida na, |
Re: Need A Hausa Girl by KennyG6(m): 12:45am On Jan 15, 2010 |
so hairatu where is my New year ? |
Re: Need A Hausa Girl by frgy1: 6:21am On Jan 15, 2010 |
@hairat **drops down , presumed dead** alllah sarki, murna ya kashe shi **rises up , from the dead** an gaya mun a lahira wai hairat tana kira na |
Re: Need A Hausa Girl by luvola(m): 11:22am On Jan 16, 2010 |
@ hariat et al - speak english nah. una dey intimidate us wit this hausa slangs.lol |
Re: Need A Hausa Girl by Hairat007(f): 4:42pm On Jan 16, 2010 |
@ Kenny G Honourable i dey hail oh!!!!! luvola: My love, no mind dem dis pple wey no let make i dey speak english but 4 u, i no go speak hausa again cos i hate intimidation. lol |
Re: Need A Hausa Girl by frgy1: 6:17pm On Jan 16, 2010 |
OMG!!! see hairat wey i com back from the dead for!! indiscriminately distributing kisses to nairaland men. i hope i will survive tis heartbreak |
Re: Need A Hausa Girl by Dammyray(m): 6:40pm On Jan 16, 2010 |
frgy_: Not sure u will survive this, Lol Where u come go Bleep up again be sey u no speck Hausa, sorry oo |
Re: Need A Hausa Girl by Harzan(m): 7:23pm On Jan 16, 2010 |
Hairat007: @HAira and Kenny G: Una don use hausa intimidate us finish and u like each oda coz me i no understand ur discussions oh. Well, i also need an HAUSA LADY sha. Gaskiya. |
Re: Need A Hausa Girl by KennyG6(m): 2:34pm On Jan 17, 2010 |
Hairat007:me se i dey hail u o, how life? |
Re: Need A Hausa Girl by KennyG6(m): 2:36pm On Jan 17, 2010 |
Harzan:gaskiya ne, na son Hairatu sose sose, |
Re: Need A Hausa Girl by Hairat007(f): 5:05pm On Jan 17, 2010 |
frgy_: Haba HONEY, hw cld u say such? u sef know sey in ba kai ba, sai RIJIYA!!! |
Re: Need A Hausa Girl by Hairat007(f): 5:08pm On Jan 17, 2010 |
Harzan: Dont worry Harzan i have invited beautiful hausa ladies just 4 u ALONE. ASK AND U SHALL RECEIVE, KNOCK AND IT SHALL BE OPEN, |
Re: Need A Hausa Girl by Hairat007(f): 5:10pm On Jan 17, 2010 |
Kenny_G: Life is cool Kenny_G: Ni ma ina sonka sosai, |
Re: Need A Hausa Girl by dani1luv: 5:10pm On Jan 17, 2010 |
. .Hi |
Re: Need A Hausa Girl by Hairat007(f): 5:18pm On Jan 17, 2010 |
dani1luv: Hi dani1luv wats up? |
Re: Need A Hausa Girl by KennyG6(m): 5:21pm On Jan 17, 2010 |
Hairat007:thats music to my ears, |
Re: Need A Hausa Girl by Hairat007(f): 5:25pm On Jan 17, 2010 |
Kenny_G: I am glad it is! |
Re: Need A Hausa Girl by KennyG6(m): 5:27pm On Jan 17, 2010 |
i guess today is my lucky day, caught u on NL before u did ur usual disappearing act, where are the malama's u promised to bring to NL? |
Re: Need A Hausa Girl by frgy1: 5:29pm On Jan 17, 2010 |
Hairat007: hmmmmmm, i am feeling gooooood!!. so u are only decieving the rest ko? to shikenan. ni ma in ba ke ba, gara trailer/girgin kasa ya buga ni |
Re: Need A Hausa Girl by Hairat007(f): 5:29pm On Jan 17, 2010 |
Its an open invitation. i expect those who re interested 2 pop in any time. wld soon disappear. |
(1) (2) (3) (4) (5) (6) (Reply)
Discussion Continues. Part 2 (this Time Its Free For All) / NairaLand Teens Chilaxation Centre / I NEED Sugar Mummy IN IBADAN OR LAGOS
(Go Up)
Sections: politics (1) business autos (1) jobs (1) career education (1) romance computers phones travel sports fashion health religion celebs tv-movies music-radio literature webmasters programming techmarket Links: (1) (2) (3) (4) (5) (6) (7) (8) (9) (10) Nairaland - Copyright © 2005 - 2024 Oluwaseun Osewa. All rights reserved. See How To Advertise. 38 |