Chilla's Posts
Nairaland Forum › Chilla's Profile › Chilla's Posts
Barkanmu da Asuba. Ya ayyuka kuma? Godiya ga mai sama. Adade anayi sai gaskiya Ahuta lafiya. |
Yahoooooooooooo, Val's day is here again. Lets drink 2 Love, joy and Happiness. |
Ikon Allah, naga duk inda aka sa Allah an canja da God, abi moderators r @ work ne? |
hmm, y must it be a woman? |
Bayin Allah an tashi lafiya? Allah bamu saa. Sai anjima. |
@diva, Allah sarki 'yar'uwa, naji dadin sakonki. To aci gaba da aiki. Ina sauran ne? capone,eesaah, Hero, saha, ina nan ina sauraronku. Kai ku tsaya, wai ina niyyie? |
Barkanku da asuba. Ina fatan an wayi gari lafiya. Ya naji shiru ne? don Allah aci gaba da raya jamhuriyyar Kasar Hausa. Adade anayi sai gaskiya. Guys, enjoy ur day. |
@ capone, Ahmadu kanan a koina, its a good initiative, keep it on. @ poster, Hmmm, thats really a good piece, atlst av gained alot. |
@diva, 'yar'uwa kwana 2? @Eesaah, Gaisuwa kwando kwando @ Capone, Ahmadu, manta dasu insunce wai muna auren cousins dinmu, to sai me? Akan mu aka fara? Wannan forum din banji Kano acikin garuruwanda ka ambata ba, ko kun riga kun zo ne? @saha Gaskiyarki diva, wannan sunan nata namasu sarauta ne. @ ALL naji dadin tashin da mukayi daga barci, Allah yayi mana jagora. Lets keep the thread movn. |
ke ma dai kya fada. Inajin sai munyi musu wakan tafa tafa. Maza dai ayi rubutu. ![]() |
Barkanku jamaa |
@Hero, Guess bashtech has the best way out. @Bashtech A gaisheka, kayi wa Hero daidai. Don Allah aci gaba. @nana Angaishe ki mai manyan suna @Ogidiboy Wai menene matsalarka. Ka keyi wa mutane muzurai anan. @deeyor Sannu 'yar'uwa, ya rayuwar KD? @diva_nija Na gane zancen naki, ba matsala, muci gaba tahakan. Sannu kinji? @kowa dakowa Muci gaba da raya wannan hirar. Ina nn ina sauraranku. Sai Anjima. |
Happily single ![]() |
@ Poster, My dear, this is the tym he needs u most. Diabetic can be controlled, he should watch wat he eats as from today n also take the necessary drugs. Both my parents are diabetic, but they control it very wel. Its bn ages since thy had any crisis. Pray hard for him, ok? |
'Yar 'uwa, ya kike? Ya Lagos kuma? Dadi ai sai Lag ko kuwa? Baki turo min email dinki ba, ai da sai muyi hira ta messenger, ko? Ina hausawan ne? Don Allah ku sake ku zage dantse mu nuna muma gwanayene anan filin mana. Haba sai kace ba masu kishin hausa ba. Inanan ina sauraro. |
@ Hero Av posted alot n so wouldnt knw whc 2 translate. May be next, k? @ all Wai ina mutanen ne? kuyi magana mana. (Whr r all the people now? Speak up pls |
Lafiya lau 'yar ;uwa? Ya kwanan mutanen Lagos? |
Av bn follown ths thread n guess its quite educating. Well, i used to be asthmatic, infact very Chronic cos whenevr i hd an attack, i cn only be revived wt the help of oxygen, u cn c the extent it had gone. I developed it in 1993, whn i was asked to clean a box room in my sec sch as punishment, none of my people is asthmatic from parents 2 grand parents. Therefore i dnt think all asthma cases are hereditary. The irony of my own asthma ws i cldnt cope durn summer( heat), cold environments wre my best. My relief came whl i was servn in Jos, i met a man selling all ths native drugs on a particular CD day, gav me a powdery substance whc i mixed wt Milk, i took it 4 only 3 days, that was all. My asthma is history 2dy.Its bn 5 whole years now that av not had an attack watsoevr. U could call it miracle, cos av nvr thot that a drug of #20, could evr cure my asthma. |
@faketan Ka tashi lafiya? Kwarai kam ni nasan Najeriya tafi kasashe dayawa dadi, Akwai ikon yin abinda ka keso, amma can doka ma taishi mutum. Kai dan Ina ne Faketan? @Presido Da kadan kadan zaa iya babba. Ka yi kokari |
Good point Brother May Allah reward u |
haba dai India, ni Kanuri ce daga Bama, jihar Borno Kin taba jin labarinsu? Ki aiko min da hotonki mana da kuma email dinki, sai muyi tadi da kyau ta yanar gizo |
Lallai kam babu dadi a zaman can Kano lafiya kalau sai sanyi. Amma ya akayi kika ji Hausa haka? ke 'yar ina ce? |
'yar uwa ai gwanda in tambaya. Na kan rasa dadin me sukeji acan, amma suna da dalili. @diva_nija, a ina kike zama ne? |
Jin dadi sosai kuwa Ya rayuwar UK yafi najeriya dadi kuwa? |
Its ABSOLUTELY True, OUT of Syt is TRULY out of MIND. His presence around me matters alot, i need 2 feel that manly love, if u knw wat i mean. |
Beauty lies in the eyes of the beholder. Carry Go |
ol Boy, na so ur gal dey do n u stl dey alive? I tire o |
Feel free 2 say ur problem n 2gther we shall reach a solution. Meanwhl, just relax n knw it that thir is no problem without a solution. Ciao |
Gaskiya naji dadin wannan zancen. Sunana Zahra, babarbariya ce daga jihar Barno, amma ina zama a Kano kuma ina aiki a Kano. Acigaba da hira a wannan bangaren. Sai anjima |
@ Samsonola The call to prayer is 2 let pple knw its time 4 prayers, its Mustahabbi, if u dnt there is no problem, but doing it, u get a reward. @Luvus Its afree world so we dnt hv interest inm that thread |
@ Samsonola My dear, start gradually, thats y it has shorter verses, start from them, if u master them, the longer chapters wont be a problem. May Allah be with us all, amin. |
The God u worship is not deaf, he can hear u even if u say a silent prayer in ur heart. U dnt hv 2 go about shoutn. |

