Welcome, Guest: Register On Nairaland / LOGIN! / Trending / Recent / New
Stats: 3,150,856 members, 7,810,284 topics. Date: Saturday, 27 April 2024 at 05:29 AM

For Those Who Understand Hausa: ===allah Sarki Malami=== - Jokes Etc - Nairaland

Nairaland Forum / Entertainment / Jokes Etc / For Those Who Understand Hausa: ===allah Sarki Malami=== (819 Views)

19 Intelligent Jokes That You Need To Read Twice To Understand / You Wont Believe What The Hausa Boy Is Doing In This Picture / 20 Jokes That Only Geeks Will Understand [pic] (2) (3) (4)

(1) (Reply) (Go Down)

For Those Who Understand Hausa: ===allah Sarki Malami=== by spywareczar(m): 10:24pm On Jan 03, 2013
Allah sarki (class room teacher)! Wani malamin primary school ne mai koyar da (IRS) ya shiga aji yana koyar da yara sai yaji yanajin barci kawai sai yadawo gaban allo kan kujerarsa ya shingida nan danan sai barci ya kwasheshi harda munshari sai akai sa'a supervisors sunzo dubashi masu dubashi din su biyar ne da suka tarar yanata barci gaban yara a class basu tasheshi ba kawai suma masu supervision dinshi sai suka sami wuri suka zauna suka samai ido suna jiran ya farka can bayan 30minute sai gogan naku ya farka daga barci yana dubawa sai yaga supervisors sun zagayeshi kawai sai ya mike yace toh yara wannan shine barci mai tsawo wanda yake karya (alwala) yan aji kungane yara sukace mungane= lol......
Re: For Those Who Understand Hausa: ===allah Sarki Malami=== by killuminati(m): 10:30pm On Jan 03, 2013
Lol kai ama ka yi kokari so sai!

To sai a ka yi ya ya kuma? cheesy
Re: For Those Who Understand Hausa: ===allah Sarki Malami=== by bingbagbo(m): 10:54pm On Jan 03, 2013
* opens thread and realises its a boko haram thread.......takes to his heels * shocked shocked shocked shocked shocked

1 Like

Re: For Those Who Understand Hausa: ===allah Sarki Malami=== by AbdulAdam56(m): 11:07pm On Jan 03, 2013
Wannan shine practical sleep.Lol
Re: For Those Who Understand Hausa: ===allah Sarki Malami=== by MrTAnonymous(m): 7:06pm On Jan 05, 2013
bin gbagbo: * opens thread and realises its a boko haram thread.......takes to his heels * shocked shocked shocked shocked shocked
*follows suit*

(1) (Reply)

Little Johnny And The Priest / Laughing Out Loud Vry Educative N Funny!!! / Current Affairs

(Go Up)

Sections: politics (1) business autos (1) jobs (1) career education (1) romance computers phones travel sports fashion health
religion celebs tv-movies music-radio literature webmasters programming techmarket

Links: (1) (2) (3) (4) (5) (6) (7) (8) (9) (10)

Nairaland - Copyright © 2005 - 2024 Oluwaseun Osewa. All rights reserved. See How To Advertise. 7
Disclaimer: Every Nairaland member is solely responsible for anything that he/she posts or uploads on Nairaland.