Welcome, Guest: Register On Nairaland / LOGIN! / Trending / Recent / New
Stats: 3,150,815 members, 7,810,129 topics. Date: Friday, 26 April 2024 at 09:20 PM

HAUSALAND: Teach Me Hausa - Culture (60) - Nairaland

Nairaland Forum / Nairaland / General / Culture / HAUSALAND: Teach Me Hausa (210073 Views)

Learn How To Speak Hausa Here / Nairaland Official Igbo, Hausa and Yoruba Dictionary / Teach Me Naija Slang Please (2) (3) (4)

(1) (2) (3) ... (57) (58) (59) (60) (61) (62) (63) (Reply) (Go Down)

Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by urahara(m): 11:33pm On Sep 07, 2017
Paretomaster:
Cumulative end of session exams, attempt all questions
==========================
1. An haifeka a mafi daukakar asibiti amma ni a gida aka haife ni amma gaba daya mun rayu.

2. kayi makarantar kudi ni ta gwamnati nayi amma mun hadu a jami'a / kwaleji daya.

3. ka kwanta a kan gado na kwana a tabarma amma gaba daya mun wayi gari, kowa ya nufi harkar sa.

4. ka saka kaya masu tsada ni kuma na saka masu arha amma duk mun rufe tsiraici.

5. ka ci jolof rice da farfesun kaji amma ni na sha koko da kosai amma dukanmu mun koshi.

6. ka hau motarka mai tsada ni kuma na hau ta haya amma duk mun isa gurin da muka nufa.

7. wataqila kana karanta wannan rubutun daga wayar Sony xperia, q10, iphone6+ ni kuma ina wannan rubutun daga tsohuwar Nokia x2-01 amma dai wuri daya muka shiga; nairaland.

PART 2

1. Hanyoyi mabambanta kan kai mutane ga matsaya daya.


2. Farin ciki ba shine samun duk abinda rai ke buqata ba, Farin cikin shine samun wadatar zuciya da haquri da abinda Allah ya hore maka.


3. Kada kayi gaba da mai son
yin gaba dakai,idan ka ganshi
kayi masa sallama..


(4) Ka zo Duniya Kana Kuka, Karshen ka Za Ayi maka Kuka,

(5) Ka zo Duniya Tsirara Sai a kayi maka Tufafi. Karshen ka Zaka koma Tsirara A kuma Yi maka Tufafi,

(6) A lokacin Da kazo Duniya An yi maka Wanka, A lokacin da Zaka koma Za A kara Yi maka Wanka,

(7) A lokacin Da kazo Duniya Baka Iya tafiya ba Sai dai A dauke ka, lokacin da Zaka koma Kuma Sai dai A dauke ka,

Cc: africanapple, jacabi etc.. .3:hour allowed good luck..


Part 1

5. You ate jellof rice and chicken pepersoup , I drank koko and kosai but both of us don belleful


6.you go private school , I go government school , but we hook up for one party / college .

7.you sleep for bed , I wake up from floor but completely we are in the same town , everybody wants to go against us


1.they born u 4 hospital , they born me for house but we both are alive.

7. Maybe you are writing this with Sony xperia , q10 ,etc , me fah I am writing this with Nokia c1 , but its one and the same place we entered , Nairaland.

4. U bought luggage of expensive things , i bought luggage of cheapest things but all will cover unclothedness


..........to be continued


Cc paretomaster

1 Like

Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by Davotee(m): 3:38pm On Sep 13, 2017
[quote author=urahara post=59957915][/quote]

Ni ma na zo ne in koya kuma in koya ma wadan da na fi su iya hausar.

I also came to learn and to teach those that I'm better than in the Hausa language


that's the translation ma.

1 Like

Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by AfricanApple(f): 8:49pm On Sep 17, 2017
kowa da kowa, ina kuke
Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by Paretomaster(m): 9:35pm On Sep 17, 2017
AfricanApple:
kowa da kowa, ina kuke

Muna nan, yaya kike?
Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by Cuddlebugie(f): 9:32pm On Sep 18, 2017
Paretomaster:


Muna nan, yaya kike?
'Miji', yaya dai? grin
Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by Paretomaster(m): 9:51pm On Sep 18, 2017
Cuddlebugie:
'Miji', yaya dai? grin

Uwargida, Lafiya lau, yaya kike?
Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by Cuddlebugie(f): 5:14pm On Sep 19, 2017
Paretomaster:


Uwargida, Lafiya lau, yaya kike?
Uwargida? shocked Toor! grin
Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by chakula: 8:02pm On Sep 19, 2017
Miji da mata a yanar gizo. Abin dariya grin grin
Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by AfricanApple(f): 8:36pm On Sep 19, 2017
Paretomaster:

Muna nan, yaya kike?
sabode me ku na yi shuru. ina nan lafia!
Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by AfricanApple(f): 8:37pm On Sep 19, 2017
Cuddlebugie:
Uwargida? shocked Toor! grin
lol grin
Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by Paretomaster(m): 9:47pm On Sep 19, 2017
AfricanApple:
sabode me ku na yi shuru.
ina nan lafia!

Saboda me kukayi shiru. ......yayi kyau. .
Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by dahaz(m): 11:20pm On Sep 19, 2017
chakula:
Miji da mata a yanar gizo. Abin dariya grin grin
Anayi muna kallo grin
Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by Paretomaster(m): 7:00am On Sep 20, 2017
dahaz:

Anayi muna kallo grin

Asha Kallo Lafiya.. ...
Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by Paretomaster(m): 7:08am On Sep 20, 2017
Cuddlebugie:
'Miji', yaya dai? grin

Uwargida, ina jiran ki zuba mini ruwan wanka. .....kuma ki hada mini shayi in karya Dan zan wuce aiki da wuri. ..

En kallo ku rufe idanunku.. .
Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by chakula: 10:57am On Sep 20, 2017
dahaz:

Anayi muna kallo grin

Ido da baki a bude. cheesy
Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by chakula: 10:59am On Sep 20, 2017
Paretomaster:


Uwargida, ina jiran ki zuba mini ruwan wanka. .....kuma ki hada mini shayi in karya Dan zan wuce aiki da wuri. ..

En kallo ku rufe idanunku.. .

Ruwan wanka? Hada shayi? Hmn!
Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by Paretomaster(m): 2:02pm On Sep 20, 2017
chakula:


Ruwan wanka? Hada shayi? Hmn!

Eh mana!!
Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by AfricanApple(f): 2:08pm On Sep 20, 2017
Paretomaster:

Saboda me kukayi shiru. ......yayi kyau. .
Toh
Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by AfricanApple(f): 2:10pm On Sep 20, 2017
Paretomaster:


Uwargida, ina jiran ki zuba mini ruwan wanka. .....kuma ki hada mini shayi in karya Dan zan wuce aiki da wuri. ..

En kallo ku rufe idanunku.. .
shocked shocked ba n gani komai grin
Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by AfricanApple(f): 2:11pm On Sep 20, 2017
chakula:

Ido da baki a bude. cheesy
da kunni grin
Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by Cuddlebugie(f): 6:39pm On Sep 20, 2017
Paretomaster:


Uwargida, ina jiran ki zuba mini ruwan wanka. .....kuma ki hada mini shayi in karya Dan zan wuce aiki da wuri. ..

En kallo ku rufe idanunku.. .
Eh, na gani..... Africanapple, kira mota assibiti saboda paretomaster.......... grin Apparently, abokina is sick.
Allah ya kawo sauki cheesy

Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by chakula: 10:14am On Sep 21, 2017
AfricanApple:
da kunni grin

Kunni ko kunne? grin
Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by AfricanApple(f): 1:07pm On Sep 21, 2017
Cuddlebugie:

Eh, na gani..... Africanapple, kira mota assibiti saboda paretomaster.......... grin Apparently, abokina is sick.
Allah ya kawo sauki cheesy
ah a. kariya kakeyi. yana da Lafia sosei.
akwai kauna a iska
Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by AfricanApple(f): 1:08pm On Sep 21, 2017
chakula:

Kunni ko kunne? grin
lol grin kunne
Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by nadleeh: 6:54pm On Sep 21, 2017
Maganan abun da yana faru a Nigeria ,a dukan Nigeria baa video comon wanan !!!

https://www.youtube.com/watch?v=5scNWFNAcO0
Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by urahara(m): 8:37am On Sep 26, 2017
Paretomaster:


Ameen.

Allah shi bamu ikon yi.
Kuma gaskiya ya kamata ki zama daya cikin malaman makarantar nan, dan gaskiya Hausa ki ba laifi.

Africanapple oya come and translate Delightful1 's comment, and dis my own jacabi, u can also try now.


Wallahi , The things they did for me are much , also , one day alone , I didn't feel like coming ,but I'll try this year ,

I am in good health .

May Allah bless us this new year
Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by nadleeh: 5:37pm On Oct 01, 2017
Types Of Ashawo (in Hausa) - The Hausa Cast Ep.2
In kina yin wanan abun, ki karuwa ne !
Ko maza, suna yin karuwanchi. Yow,maganan mu, shi ne classification na karuwe.

https://www.youtube.com/watch?v=diRv7gZAL8Q
Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by Bushrahhoney(f): 10:26pm On Oct 06, 2017
Hmmmmm
You guys have really gone far
Can't understand a word
Pls is there a new class for a beginner like me?
I really really wanna understand Hausa language
Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by urahara(m): 10:41pm On Oct 06, 2017
Bushrahhoney:
Hmmmmm
You guys have really gone far
Can't understand a word
Pls is there a new class for a beginner like me?
I really really wanna understand Hausa language

Drop your number for the WhatsApp group smiley
Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by AfricanApple(f): 6:24pm On Oct 09, 2017
urahara:


Drop your number for the WhatsApp group smiley
add
Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by AfricanApple(f): 6:25pm On Oct 09, 2017
ya ku ke anan
Re: HAUSALAND: Teach Me Hausa by urahara(m): 7:51pm On Oct 09, 2017
AfricanApple:
ya ku ke anan

Duk muna da lafiya

(1) (2) (3) ... (57) (58) (59) (60) (61) (62) (63) (Reply)

The Culture Lounge / Black African Nobility Of Ancient Europe / Common Beautiful Names From The Igbo Tribe

(Go Up)

Sections: politics (1) business autos (1) jobs (1) career education (1) romance computers phones travel sports fashion health
religion celebs tv-movies music-radio literature webmasters programming techmarket

Links: (1) (2) (3) (4) (5) (6) (7) (8) (9) (10)

Nairaland - Copyright © 2005 - 2024 Oluwaseun Osewa. All rights reserved. See How To Advertise. 28
Disclaimer: Every Nairaland member is solely responsible for anything that he/she posts or uploads on Nairaland.