Welcome, Guest: Register On Nairaland / LOGIN! / Trending / Recent / NewStats: 3,194,291 members, 7,954,152 topics. Date: Friday, 20 September 2024 at 01:15 PM |
Nairaland Forum / Entertainment / Jokes Etc / Hausa Joke (14690 Views)
You Wont Believe What The Hausa Boy Is Doing In This Picture / An Igbo Man, A Yoruba Man And A Hausa Man! / Hausa Joke (2) (3) (4)
Hausa Joke by falcon01: 10:11pm On Nov 07, 2014 |
CHABA YARON SARKI Wani yaron sarkine anace masa Chaba, kullum baida aiki sai chaba wa mutane magana in an fito fadar sarki koda ko sarkine zai yi magana sai ya Chaba masa magana. Kuma duk sanda ya Chaba wai sarki magana, sai sarki yasa an kulle shi. Rannan sai yayi kudirin bazai yiwa kowa magana ba inyaje fadar sarki, bare sarki yasa a kulleshi. Anhadu kowa yanata magana amma Chaba yaki magana saboda kada sarki yasa a kulleshi. Kowa yaji Chaba yayi shiru kallon kowa yake amma baiyi magana ba, sarkin fada yace, chaba yau ba magana? Sai chaba yace, ato badai sai nayi magana ba sarki zai sa a kulleni, yau saidai sarki yasa a kulle uwarsa 1 Like |
Re: Hausa Joke by aboyaji(m): 10:42pm On Nov 07, 2014 |
na only you go read am. Na only you go laff too |
Re: Hausa Joke by Sparrow13: 10:45pm On Nov 07, 2014 |
Hahahahaha ai sai a kulle shi kuma, tun da ya zagi uwar sarki 1 Like |
Re: Hausa Joke by SirHouloo(m): 11:28pm On Nov 07, 2014 |
Meaning - Itumo |
Re: Hausa Joke by 1miccza: 6:59am On Nov 08, 2014 |
falcon01: Waka kake yi ne? |
Re: Hausa Joke by Splendblex(f): 10:34pm On Nov 09, 2014 |
Lol! sarki zai kulle uwarsa kuwa. |
Re: Hausa Joke by okoromike(m): 6:34am On Nov 10, 2014 |
BOKO HARAM JOKE. |
Re: Hausa Joke by falcon01: 6:35pm On Nov 10, 2014 |
1miccza:a.a kuka nake yi |
Re: Hausa Joke by holyboss: 8:51pm On Nov 10, 2014 |
@Op
|
Re: Hausa Joke by 1miccza: 9:17pm On Nov 10, 2014 |
falcon01: Too kana kuka de waka kenan ko ba haka bane? |
Re: Hausa Joke by zizazizu: 9:14am On Nov 11, 2014 |
Amma shi ma sai yayi magana? |
(1) (Reply)
Finally A Robot That Satisfy Women Sexually Have Been Made. See Practical Result / Jokes By Dindy / DOWNLOAD COMEDY: Mark Angel Comedy - Police Officer Part 3 (episode 158)
(Go Up)
Sections: politics (1) business autos (1) jobs (1) career education (1) romance computers phones travel sports fashion health religion celebs tv-movies music-radio literature webmasters programming techmarket Links: (1) (2) (3) (4) (5) (6) (7) (8) (9) (10) Nairaland - Copyright © 2005 - 2024 Oluwaseun Osewa. All rights reserved. See How To Advertise. 14 |