Welcome, Guest: Register On Nairaland / LOGIN! / Trending / Recent / New
Stats: 3,150,608 members, 7,809,231 topics. Date: Friday, 26 April 2024 at 06:08 AM

Da Alkalami Da Yaren Hausa Nake Nishadantaddaku - Culture - Nairaland

Nairaland Forum / Nairaland / General / Culture / Da Alkalami Da Yaren Hausa Nake Nishadantaddaku (1068 Views)

To You,is Kwara State A Yoruba Land Or Hausa? / Arewacin Maza Da Mata / Brief History Of Hausa Speaking People. (2) (3) (4)

(1) (Reply)

Da Alkalami Da Yaren Hausa Nake Nishadantaddaku by Imgombe2016(m): 2:55pm On Jul 15, 2015
CIGABAN LABARIN TUMSIYYA taredani IBRAHIM M GOMBE.
Bayanda Hafsat da Tumsiyya sun sami zama,sai Tumsiyya takwace dukkan labarinta kamar haka tabawa Hafsat.
Nidai kamar yanda kika sani sunana Tumsiyya Bose haifeffiyar yar garin kanoce a unguwan Dala.Asalin mahaifina manomine inda har akemasa da lakabi SARKIN MANOMA.Matabiyune garesa,mahaifiyarmu wacce tarigamu gidan gaskiyya dakuma gwaggo Sade.Awurin mahaifiyyarmu nice yar fari sai mu'azu sai sani sannan kuma sai Dan autanmu Abba.Awajen gwaggo Sade kuwa,yaya biyune gareta;Sadiyya yar kimanin shekaru biyar dakuma Hamdiyya yar kimanin shekaru uku ita kuma.
Watarana dabazan taba mantawaba,lokacin da akaga damina dakama gadan-gadan,da sanyin safiya mahaifina yazo dokin kofar dakina ya ambashi sunana.Acikin ladabi da biyayya na amsa.Nazo narisina agabansa inajiran menene keshirin fitowa daga bakinsa.Kwatsam sai naji yace,"yau kam uwata dakin fasa zuwa makaranta sai kirakamu muje mushuke gonarmu.Kinsan damina tayi nisa,kuma mune bana muka zamto kurayen baya.Kin rashin girbe amfanin gona mai kyau zai iya gadar manada rashin martabanmu nasarkin manoma."
Awannan lokaci banida zabi.Saboda ance',umarnin iyaye abishi koba'asoshiba'.Abunda nacemasa shine",to Abba ai wannan bakomai baneba muje Kawai tunda yake duk cigabanmune.Amma agaskiyakam yaune zamu fara jarrabawan karshen shekar,faduwan darasi daya zai iya janyomini carry over wato maimaita shekara daya a ajinda mutum yake."
Yace dani",yanzu Aisha shekaranki nagoma shahudu ina lissafawa kina zuwa makarantar boko babu fashi,to yaushenene zakigama karatunne har muma musoma cin moriyarki?"
Nace",hmmm! Abba kenan ai wasu sun kai shekaru ashirin ajami an danake amma har yanzu basugamaba sune likitocin asibiti."
Yace mini,"kai yayan zamani inaganin kokarinku.Allah yashimuku gaba."
"Ameen Abba", hakane nafada.
Wannan labari Littafinane mai kimanin shafi arba'in danakeso inmuku posting dinsa kadan kadan.Don wasu labarai zaku iya ziyartan shafinmu nafacebook ta hanyar searching din Ibrahim M Gombe acikin Facebook dinku.

1 Like 2 Shares

(1) (Reply)

Nigerian Man, Freeman Osonuga Shortlisted To Fly To Space / Onibode Lalupon As A Metaphor PT 1 / The Story Of Candido Joao Da Rocha (1860 – 1959), One Of Nigeria’s First Million

(Go Up)

Sections: politics (1) business autos (1) jobs (1) career education (1) romance computers phones travel sports fashion health
religion celebs tv-movies music-radio literature webmasters programming techmarket

Links: (1) (2) (3) (4) (5) (6) (7) (8) (9) (10)

Nairaland - Copyright © 2005 - 2024 Oluwaseun Osewa. All rights reserved. See How To Advertise. 10
Disclaimer: Every Nairaland member is solely responsible for anything that he/she posts or uploads on Nairaland.