Welcome, Guest: Register On Nairaland / LOGIN! / Trending / Recent / New
Stats: 3,153,503 members, 7,819,826 topics. Date: Tuesday, 07 May 2024 at 01:43 AM

Over 500 Shops Burnt Down As Fire Destroys High Market,potiskum,yobe(pics) - Politics - Nairaland

Nairaland Forum / Nairaland / General / Politics / Over 500 Shops Burnt Down As Fire Destroys High Market,potiskum,yobe(pics) (500 Views)

#dapchi Girls: FG Sends Delegation To Meet Principal, Officials In Yobe (PICS) / "Buhari In 2019 Or We Set The Zoo Ablaze!!!" - Dauda Umar Potiskum / Saraki Conducts HBP Test on Dino Melaye At Hospital Inauguration in Yobe (PICS) (2) (3) (4)

(1) (Reply)

Over 500 Shops Burnt Down As Fire Destroys High Market,potiskum,yobe(pics) by henryanna36: 11:38am On Jan 11, 2017
From the little I could understand from the story shared in Hausa by Rariya,there was fire outbreak on Tuesday night at High market,Potiskum,Yobe State.Over 500 shops were burnt down.Below is the Hausa narration of the story.Our Hausa readers should please explain more....


'AN YI GOBARA A BABBAR KASUWAR POTISKUM

Daga Muhammad Musa Kawuwale

A cikin daren jiya Talata, wayewar yau Laraba ne aka tashi da mummunar gobara a cikin babbar Kasuwar Potiskum ta jihar Yobe, wanda aka yi asarar milyoyin nairori.

Gobarar ta tashi ne a 'yan Gwanjo da wurin masu sayar da citta da kuma wurin 'yan kwanuka, inda shaguna sama da 500 suka kone kurmus. Ana zaton cewa kawowar wutar lantarki shine musabbabin tashin wutar, inda ta fara tashi daga shagon wani Tela.

A lokacin da wakilinmu ya ziyarci kasuwar a safiyar yau din nan, 'yan kasuwar sun nuna bacin ransu sakamakon hana su shigowa su kashe wutar da masu gadin Kasuwar suka yi tun da wuri. Suka ce da an bar su sun shigo sun kashe wutar, da wutar batayi ta'adi haka ba.

Sannan 'yan kasuwar suna ta bayyana ra'ayoyin su game da rashin ganin motar kashe gobara ta cikin kasuwar da kuma ta cikin garin Potiskum, suna bayyana cewa "Ina motar kashe gobara ta cikin kasuwar? Me ya hana a kawo ta ta kashe wutar?" Motar kashe gobara daga karamar Hukumar Nangere ne dai tazo ta kashe wutar.

Sai dai dana tuntubi Shugaban 'yan Kasuwar Potiskum din ta wayar salula, Alhaji Isah Sakatare ya musanta wadannan zarge zarge da 'yan Kasuwar suke yi, yace dukkan motocin kashe gobarar an kai su gyara a garin Jos, yace shine yaje ya taho da motar kashe gobara daga Nangere. Ya kara da cewa "An hana shiga kasuwar ne a lokacin da gobarar take ci, saboda barayi, wasu burinsu suyi sata ne ba su kashe wuta ba. Ai ba duka kofofin shiga kasuwar aka hana shigowa ba, an bude kofa uku'

cc; Lalasticlala,mynd44

Source: http://www.trezzyhelm.com/2017/01/fire-outbreak-destroys-potiskum.html?m=1

Re: Over 500 Shops Burnt Down As Fire Destroys High Market,potiskum,yobe(pics) by highpriest4: 1:19pm On Jan 11, 2017
gtg

(1) (Reply)

Saraki’s Trial Will No Longer Proceed Daily – CCT / . / The 5 Previous West African Military Interventions

(Go Up)

Sections: politics (1) business autos (1) jobs (1) career education (1) romance computers phones travel sports fashion health
religion celebs tv-movies music-radio literature webmasters programming techmarket

Links: (1) (2) (3) (4) (5) (6) (7) (8) (9) (10)

Nairaland - Copyright © 2005 - 2024 Oluwaseun Osewa. All rights reserved. See How To Advertise. 10
Disclaimer: Every Nairaland member is solely responsible for anything that he/she posts or uploads on Nairaland.