Welcome, Guest: Register On Nairaland / LOGIN! / Trending / Recent / New
Stats: 3,152,260 members, 7,815,421 topics. Date: Thursday, 02 May 2024 at 12:08 PM

Proposed DANGI UNDERPASS By Dr. Ganduje, Governor Kano State - Politics - Nairaland

Nairaland Forum / Nairaland / General / Politics / Proposed DANGI UNDERPASS By Dr. Ganduje, Governor Kano State (2714 Views)

See Pics From Kano Dangi Underground Bridge / Update On The 4.5billion Naira Dangi Underpass In Kano - Photos / Work Update On Dangi Underpass Flyover Kano (photos) (2) (3) (4)

(1) (Reply) (Go Down)

Proposed DANGI UNDERPASS By Dr. Ganduje, Governor Kano State by ajuji1(m): 5:54pm On Mar 19, 2018
DANGI UNDERPASS: Wannan shine zanen sabuwar gada mai hawa uku da Mai Girma Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR zai gina a shataletalen Dangi dake kan titin zuwa Gidan Zoo, aikin zai hada da gadar kasa ga masu wuce wa ko dawo wa akan titin Zaria, sai kuma masu yin kwana a ko wanne sako a doron kasa, sannan sai gadar sama kuma wadda zata taso daga kan titin Gidan Zoo ta sauka a gefen Massallacin Aliu Ibn Abu Talib.

Wannan aiki dai za'a gina shi ne akan kudi N4Billion kuma ana sa ran fara shi daga wannan wata na March, sannan a kammala shi cikin wata goma In Sha Allah.

Kanawa sun dace da zakakurin Gwamna, wanda yasan madafar aiki. Ganduje ka yi ta kakan ka, ka yi ta baban ka, ga ta ka tana kere ta su. Ganduje Gandun Aiki.

Aikin dai Baba Ganduje.

Salihu Tanko Yakasai
Special Adviser New Media
Government House Kano
March 19, 2018

Re: Proposed DANGI UNDERPASS By Dr. Ganduje, Governor Kano State by ajuji1(m): 5:55pm On Mar 19, 2018
more..

Re: Proposed DANGI UNDERPASS By Dr. Ganduje, Governor Kano State by ajuji1(m): 5:55pm On Mar 19, 2018
more

Re: Proposed DANGI UNDERPASS By Dr. Ganduje, Governor Kano State by wahles(m): 6:34pm On Mar 19, 2018
Naso
Re: Proposed DANGI UNDERPASS By Dr. Ganduje, Governor Kano State by EazyMoh(m): 8:08pm On Mar 19, 2018
N4bn is too much! Make una dey fear Allah now!

1 Like

(1) (Reply)

#EndSARS Crisis Has Complicated Matters For Me Politically - Tinubu / Groveling For Presidency Exposes Igbos To Further Odium Ridicule Humiliation. / Face Of The Man Responsible For Our Problems

(Go Up)

Sections: politics (1) business autos (1) jobs (1) career education (1) romance computers phones travel sports fashion health
religion celebs tv-movies music-radio literature webmasters programming techmarket

Links: (1) (2) (3) (4) (5) (6) (7) (8) (9) (10)

Nairaland - Copyright © 2005 - 2024 Oluwaseun Osewa. All rights reserved. See How To Advertise. 6
Disclaimer: Every Nairaland member is solely responsible for anything that he/she posts or uploads on Nairaland.